Reads
25
Rating
Chapters
12
Time
3h 18m
Kawar Zuciya Book 2 Hausa Novels By Sumayyah Abdulkadir
Language:
Hausa
Synopsis
Wani abu da ya ja hankalin Mama akan Safiyyah shine har zuwa wannan lokacin Safiyyah ba haihuwa, ba ko batan wata balle a saka ran samuwar ciki. Duniya kam daidai gwargwado suna cikinta itada mijinta suna juya jin dadinta son rai, itada Zayyan basu nemi komai sun rasa ba, amma haihuwa shiru kake ji ko sama ko kasa kamar an aiki bawa garinsu, tuni anyi auren duka ‘ya’yan Mama saura Hatoon, itama din da saka ranarta a kanta. Mama tana Katsina bata zuwa Abuja, amma kullum Zayyan yazo gabanta sai ta yada zance akan rashin haihuwar Sophie, in kuwa suka hadu,
Reads
25
Rating
Chapters
12
Time
3h 18m



