⚠️

JavaScript is Disabled

This website requires JavaScript to function properly.

Please enable JavaScript in your browser settings and reload the page.

Naanah Hausa Novels By Nanameera
Reads 72
Rating
0 No ratings yet
Chapters 53
Time 17h 3m

Naanah Hausa Novels By Nanameera

Author: Nanameera
Language: Hausa
Tags: Hausa Novels
Categories: Fiction (General)

Synopsis

Ranar ta kasance ta musamman, rana ce da kowacce daliba yar SS3 ke jira tun farkon shekara wato graduation day. Harabar makarantar ta cika da hayaniya, kiɗa-kiɗe da iface -iface sai tashi yake ta ko’ina. Girls ɗin boarding school ɗin suna ta zagaye da juna, wasu suna ɗaukar pictures da wayoyinsu, wasu kuma suna rubuce-rubuce a jikin graduation gown: “Don’t forget me please,” “Call me when you get home.” A cikin dormitory kuwa, akwati da jakunkuna sun cika ko’ina. Wasu na ta nannade kayan da ba su riga sun shirya ba, wasu kuma suna jiran iyayensu su zo ɗaukarsu.

Reads 72
Rating
0 No ratings yet
Chapters 53
Time 17h 3m