Chapter 41: Chapter 41
“Ina kwana?”
A sanyaye ya amsa, Zahra ta ɗan sunkuyar da kanta ba tare da ta sake cewa komai ba. Shiru parlourn ya ɗauka, Ya ƙarasa abin da yake a system ɗin sannan ya rufe yana kallon ta ya ce
“Lafiya dai?”
Saurin girgiza kanta ta yi ta ce“babu komai, kawai daman ina son zan ɗan fita ne” wani kallon sheƙeke ya yi mata kafin ya ce
“Daman idan zaki fita tambayata ki ke? Bana ce ki dinga tafiyarki ba?”
Murmushi ta yi ta ce“Tom shikenan sai na dawo.”
“Allah ya tsare” Ya ce yana jan mug ɗin dake saman tray ɗin. Miƙewa ta yi tace amin sannan ta juya ta fita tana ɗan leƙensa , Murmushi ya yi bayan ya yi sipping coffee ɗin ya ce
“Ko na zo na raka ki?”
Girgiza masa kai ta yi, sannan ta rufe ƙofar dakin. Ya ɗan yi murmushi shima kafin ya ci gaba da shan coffee ɗin.
Zahra na fita ta koma daƙinta ta zurawa Noor rigar sanyi sannan ta ɗauki jakarta da wayarta suka bar gidan a gaggauce. Yana gama shan coffee ɗin ya tashi ya shige ɗakinsa, Toilet ya faɗa ya wanke bakinsa sannan ya fito ya yi kwanciyarsa.
****
Aunty Khadijah ce zaune kusa da Umma hawaye na zubowa kan fuskarta, Umma ta yi shiru tana kallon ta, can kuma ta kalli Kaddu ta ce“To yanzu mene abun yi?” girgiza kai Kaddu ta yi ta ce“wallahi Umma nima bana ce ba, Khadijah ta yi nisa a cikin sonsa, tun ina ɗaukan abun wasa har ya fara bani tsoro.” Umma ta numfasa tana kallon Anty Khadijah da har sannan bata daina kuka ba ta ce“Khadijah ke kin yarda zaki aure shi?” saurin gyaɗa mata kai ta yi kafin ta ce“Eh umma, wallahi na yarda. Ina son Garba, zan aure shi, daman ba so ki ke nayi aure ba to wallahi zan aure shi!” Jin jina kai Umma ta yi ta ce“To zan yiwa kawunku magana, ki ce masa ya turo magabatansa sai a yi maganar aure.” Aunty Khadijah ta sauke ajiyar zuciya ta shiga goge hawayenta ta ce“Nagode sosai Umma, bari naje na faɗa masa yanzu.” Ta miƙe ba tare da ta jira abin da zasu ce ba ta nufi sama, Da idanu duk suka bita, Kaddu ta girgiza kai ta ce
“Umma ni wallahi bana son auren nan.”
Numfasawa Umma ta yi jiki a sanyaye ta ce“To ya za’a yi Kaddu? Tun da har taga tana sonsa ai babu yanda za’a yi da ita. Khadijah ba yarinya ba ce, ba sabon aure bane balle ace iyaye keda ikon zaɓa mata wanda ya dace da ita. Tana da ikon zabar wanda take so ta zauna dashi” Kaddu ta jinjina kanta jiki a sanyaye ta ce“haka ne, to Allah yasa haka ne yafi alkhairi.” Umma ta numfasa sannan ta ce“Amin Kaddu. Kema ya kamata ki fito da miji ki yi auren ki” sunkuyar da kai ta yi tana murmushi ta ce“ai nima in sha Allah nan bada jimawa ba zan sake auren” Umma ta ce“To Allah yasa, dan zaman haka bashi da wani fa’ida” Kaddu dai bata ce komai ba kanta a ƙasa.
****
Amma ce zaune kan sofa tana kallon Haule dake faman cin gyaɗa, Ta girgiza kanta ta ce“Yanzu gyadar ce zata miki abinci Haule?” kallon ta Haule ta yi, sai kuma ta ce“Amma bana jin yunwa fa. Ɗazu naci abinci wajen Hajiya Babba” Amma ta ce“To shikenan, kin je duba Safwan ɗin?” gyaɗa mata kai ta yi tana ajiye ɓawon gyaɗar kan table ta ce“Eh mun je dasu Maimoon, da sauƙi jikin nasa, dan ma ya gane mu” Amma ta tashi tana ƙoƙarin shiga kitchen dan duba girkin da take ta ce“To Alhamdulillah, Allah ya ƙara sauƙi, mu ma an jima zamu koma.”
“Zan biku Amma”
Ta ce tana marairaice fuska, Harararta Amma ta yi ta ce“ɗazu kin je shi ne zaki sake bin mu? To ba zaki ba.” ta nufi kitchen ba tare da ta jira amsarta ba, Shiru Haule ta yi tana jin babu daɗi a ranta. Har ga Allah tana son sake zuwa ta gan shi, taga wane hali yake, amma ta san tunda Amma ta ce haka ba zata bari taje ba. Tashi ta yi bayan ta kwashe ɓawon gyaɗar a faranti ta nufi waje, a dustbin ɗin dake balcony ta zuba sannan ta dawo parlourn ta ajiye plate ɗin ta nufi ɗakin Nana, tana zuwa ta yi kwanciyarta akan gado tana lumshe ido, nan da nan kuma bacci ya ɗauketa.
****
New York, Lower East side.
Zahra ce zaune kan sofa tana kallon wata baƙar mata wadda ba zata shige shekarunta ba, Murmushi ta yi ta ce“Ke Zahra, to me yasa zaki yi haka?” harararta ta yi ta ce“Lailah ba zaki gane ba, kin san me ya ce min kuwa jiya? Ita yarinya ce ƙarama, ba zai iya yi mata komai ba saboda yana tausayinta sai dai idan ta ƙara girma, kenan ni ce banza wadda ban san ciwon kaina ba? Ni zai dinga yin yanda ya so dani ita kuma ya adanata.”
Murmushi Lailah ta yi ta ce“Gaskiya dai bai kyauta ba, amma kema da baki yi haka ba. Tun da yarinyar ce da gaske, Doctor yana da shekaru ba lallai ta iya ɗauke buƙatarsa ba, ko haka kawai ballantana kin bashi pills gaskiya zai iya cutar da ita.” taɓe baki Zahra ta yi tana kallon Noor da Afeefa dake can ɗaya parlourn suna wasa ta ce“ai so nake ya cutar da itan, yanda iyayenta zasu yi dana sanin bashi aurenta, wallahi ba zan iya zuba ido ina gani yarinya ƙarama ta mulkeni ba, Dole ne na ɗauki mataki akanta, yanda nan gaba idan an ce ya auro wata shi ma ba zai yi gigin yin haka ba.” Lailah ta ce“mazan namu ne sai a hankali, Ban da neman magana mai zai yi da wannan ƙaramar yarinyar? Ni fa ina gano sanda ki ke zuwa da ita Columbia time ɗin baku daɗe da aure ba ki ka ce ƙanwar mijin ki ce, amma ace har ta yi girman da zai aureta? Maza! Maza!”
Cike da ɓacin rai Zahra ta ce“kin gane abin da ke ɓata min rai kenan. Ni da wata aka aura masa ba zan damu ba, amma ya za’a yi ya auri Nana ina raye? Ai idan ma na bari suka zauna lafiya wallahi Allah ba zai bar ni ba.” tuntsirewa da dariya Lailah ta yi kafin ta ce“Ke ƙawata kin iya masifa kema” Zahra ta yi kwafa ta ce“ai in dai mutum ya taboni anan zai gane nima ba haƙuri gareni ba. Ni za’a ci amana?”….
****
Nana na kwance a parlourn ta sai juyi take saboda yunwar data dameta. Ta ɗan ja tsaki sannan ta tashi zaune tana jan hular dake ajiye a saitin kanta ta saka akanta wanda yake a gyare. Tashi tsaye ta yi tana gyara wandon jikinta, wasu up and down English wears ne brown colour a jikinta, ta nufi kitchen ɗin dake parlourn tana tafe kamar iska zai hureta. Tsayawa ta yi a tsakiyar ƙaton kitchen ɗin tana kalle-kalle, Can dai ta nufi store ɗin dake ciki dan duba abin da zata dafa. Kwalin indomie ta buɗe ta ɗauki guda ɗaya sannan ta dawo kitchen ɗin, Ta kunna gas ta ɗaura ruwa cikin ƙaramin tukunya. Dubawa inda take ajiye kwai ta yi taga babu, ta ja dogon tsaki tana dire ƙafarta a ƙasa cike da shagwaɓa ta ce
“Yanzu sai naje ƙasa..”
Ta mai da murfin tukunyar ta rufe sannan ta rage gas ɗin ta fice daga kitchen ɗin.
****
Abdusammad na zaune gefen gadonsa, tun bayan daya tashi daga bacci yaji mararsa ta ɗaure, Rabonsa da jin irin wannan yanayin tun kafin ya yi aurensa na farko. Gajiya ya yi da zama ganin ciwo na neman illata rayuwarsa ya sanya shi miƙewa, kajeran wando ne kawai a jikinsa, dan tuni ya cire rigar saboda zafin da ya yi masa yawa. Faffaɗan ƙirjinsa ya bayyana wanda gargasa ta kwanta akan farar fatarsa ta yi lub gwanin sha’awa, Ya zura slippers ɗin dake wajen sannan ya nufi waje da sauri. Kai tsaye kitchen ɗin dake main parlon ya nufa dan ya san nan ne zai samu abin da yake so, Koda ya shiga bai sameta a ciki ba, ya ƙarasa ya ɗauki mug sannan ya duba inda ake ajiye kayan vegetables ya dauki lemon tsami guda biyu sannan ya zuba tea a cikin mug ɗin, Ya yanka lemon tsamin guda biyu ya zuba a ciki sannan ya fice daga kitchen ɗin, A parlourn ya zauna ya shanye tas sannan ya ajiye mug ɗin yana sauke numfashi. Amma madadin ya samu sauƙin abin da yake ji, sai yaji kamar sake tunzura wutar abin da yake ji din ya yi. Abdusammad ya runtse idanunsa, tun yana iya dauriya har ya fara kasawa. Ya zamo daga kan kujerar ya durƙushe a wajen. Nana ta shigo kitchen ɗin ta kofar baya hannunta riƙe da fresh mangoes da alama a waje ta ciro, Ta ɗauki kwan da ta ajiye a cikin bowl sannan ta fito daga kitchen ɗin. Da idanu ta dinga kallon sa, ganin yanda ya durƙushe a wajen yana nishi da kyar, Kamar ta ƙarasa taji me ya same shi, sai kuma ta nufi sama abin ta da sauri. Kitchen ɗinta ta tashi ta samu ruwan har ya tafasa, ta wanke kwan guda biyu ta zura a ciki sannan ta fara yanka albasa, after some minutes ta ɓare indomien ta zuba akai ta saka seasoning da spices, ta ja kujera ta zauna ta yi shiru tana jiranta ta dahu. Tunaninsa ta dinga yi bata taɓa ganin sa a haka ba, to ko bashi da lafiya? Taji zuciyarta ta tambayeta. Ta girgiza kanta tana kawar da zancen, bayan ta sauke indomienta ta zuba acikin wani plate mai kyau, ta ɓare kwan ta ɗora akai ta saka pork sannan ta fito parlon. Ajiyewa ta yi akan table ta koma kitchen ɗin ta dauko drinks ta dawo, Ta zauna ta fara juya cokalin cikin taliyar, sai dai ko loma ɗaya ta kasa kai wa bakinta, Gaba ɗaya taji hankalinta bai kwanta ba. Ta tabbata idan da ita ce bata da lafiya ba zai taɓa barinta ya shige ba, ta ajiye pork ɗin ta tashi bayan ta yanke shawarar zuwa taji me ya same shi. A parlourn ta same shi har sannan, Ta ƙarasa da sauri ta durƙusa a gabansa ta dafa shi cikin sanyin murya ta ce
“Uncle! Uncle!”
Rabon da ta kira sunansa har ta manta, Ya ɗan saki ajiyar zuciya dalilin riƙe shin da ta yi, Bai iya ɗago kansa ba, Jikinsa sai wani irin kyarma yake. Tashi hankalin Nana ya yi, Ta fara girgiza kanta ta riƙe hannunsa ta ce
“uncle ka tashi, dan Allah ka tashi. Ba zan sake ba kaji uncle, ai ina kula ka yanzu ka tashi”
Ta dinga kuka tana ƙoƙarin ɗago shi, Hannunta ta ji ya riƙe cikin nasa wanda ke rawa, Ya ɗan girgiza kansa murya can ƙasa mai nuni da zallar azabar da yake sha ya ce
“Nana tafi daga nan!”
Girgiza kanta ta yi tana kuka ta ce
“Uncle ba zan sake ba, ba zan ƙara ba. Ka tashi kaji… Ka tashi muje asibiti…”
Kasa cewa komai ya yi, saboda tsananin azabar da yake ciki, ko sanda yake saurayi bai taɓa shiga irin wannan yanayin ba sai sau ɗaya. Wanda har sai da ya kwanta a asibiti, Ya matse hannunta dake cikin nasa cikin ya ce
“Nana ki bar nan na ce!”
Madadin ta fuskanci abin da yake nufi, sai kawai ta shige jikinsa tana sakin wani marayan kuka, Ta riƙe shi ƙam tana girgiza kanta ta ce
“Uncle ka yafe min, ba zan sake ba. Wallahi ba zan ƙara bata maka rai ba, dan Allah kada ka mutu ka barni. Kada ka bar ni Uncle, tsoro nake ji…”
Ta fashe da kuka tana sake ɓoye kanta a ƙirjinsa, Wani irin nunfashi Abdusammad ke saukewa, Ƙoƙarin janyeta yake daga jikinsa amma taƙi bari, shi kuma bashi da wani kwari da zai gwada mata ƙarfi. Ya ɗora kansa a bayanta wasu irin hawaye na zubowa daga cikin idanunsa, Ɗumin ruwan da taji a bayanta ya sanyata ɗago kanta, Ganin hawaye a cikin idanun uncle ɗinta ya ƙara tada mata da hankali, ta dinga girgiza kanta tana kuka ta ce
“Wallahi ba zan kuma ba uncle! Ba zan sake ba. Ka faɗa min me ka ke so? Ko na dafa maka abinci uncle? Zaka sha ruwa?”
Shiru Abdusammad ya yi mata yana jan numfashi, Nana ta rasa yanda zata yi ta ganar dashi cewa ta daina abin da take masa. Ta daina share shi, ta daina yi masa rashin kunya. Ta saki sabon kuka tana kallon jajayen lips ɗinsa wanda suke a jiƙe da hawaye. A hankali ta sake matsawa kusa da shi, Ta kai bakinta kan nasa ta sauke masa wani light kiss, wani irin jan numfashi Abdusammad ya yi, Tana ƙoƙarin ɗauke bakinta taji ya riƙe gam, Nana ta ɗan kalleshi tana hawaye, Lokaci ɗaya taji ya fizgota ya sake maƙaleta a jikinsa, Ya riƙe fuskarta cikin tafukan hannunsa, Cikin wani irin yanayi dake fizgarsa ya zura bakinsa cikin nata ya fara sauke mata wasu azababbun kisses ta ko ina. Shiɗewa Nana ta kusa yi, ganin yana ƙoƙarin tsinke mata baki ya sanyata yunƙurawa zata bar wajen, Sai dai ga mamakinta sai taga ya sake mata ƙarfinsa ya kwantar da ita a kan lallausan rug dake malale a wajen, sannan ya bita ya danne yana ci gaba da kissing ɗinta as if his life depends on it.
Ƙoƙarin janyewa numfashinta ya fara yi dalilin abin da yake mata, Ya yunƙura dakyar ya ɗagata yana sauke numfashi. Ɗaukanta ya yi kamar yar baby ya nufi apartment ɗinsa da ita, Ban da kuka babu abin da Nana ke yi. Akan royal bed ɗin dake ɗakin ya kwantar da ita, Sannan ya hau gadon yana ƙoƙarin ci gaba da abin da ya fara, Ta yi saurin ja da baya tana kuka kamar ranta zai fita. Hannunsa ya sanyata ya jawota jikinsa ta saki ƙara tana ƙoƙarin kwace hannun nata, Ko saurarenta Abdusammad bai yi ba ya sake haɗe bakinsu waje ɗaya yana wani irin tsotsa kamar zai tsinke bakin, Tun tana ƙoƙarin ture shi har sai da jikinta ya fara saki. Ta kasa koda motsi sai hawaye dake zubowa daga idanunta, gaba ɗaya kamar ba uncle ɗinta ba. Sam baya lura da abin da yake, yama mance wacece a gabansa, Hannunsa da taji yana ƙoƙarin farka rigar jikinta ya sanyata zabura tana sake sakin wani kukan. So take ta roƙeshi akan ya bar abin da yake, amma sam bata da kuzarin yin haka, Ya farke rigar ƙasa, har sannan bakinsa na cikin nata, Hannayenta biyu ta saka ta riƙe shi gam gudun kada ya ganar mata jiki. Ya ɗago fuskarta yana ci gaba da kissing dinta. Ɗaya hannunsa ya sanya ya ɓalle bra dake jikinta, ta saki wani irin numfashi tana sake ƙanƙameshi. A hankali ya zare bakinsa daga nasa yana sauke numfashi, Ya gyara mata kwanciyar ta koma ƙasa shi kuma a sama, Hannunsa ya kai kan tsayayyun breast ɗinta farare sol dasu, Hannunsa na rawa ya ɗora akansu. Wata irin ajiyar zuciya ya sauke saboda laushin da yaji, ya kai bakinsa kai ya fara tsotsa a hankali. Nana ta saki wani irin marayan kuka tana ƙoƙarin janye jikinta, Ya sake janyota jikinsa yana ci gaba da abin da yake. Tun tana fahimtar abubuwan da yake yi har ta fara daina gane komai, Gaba ɗaya ƙwaƙwalwarta ta yi hijira daga kanta. Ta gagara koda motsa hannunta, Yanda yake so haka ya dinga sarrafata. Daga ƙarshe ya fara karanto addu’ar saduwa da iyali, A sannan Nana ta gane da ba komai yake ba, A sannan ta gane ana shan wata wahala wadda babu kamarta, a sannan ta gane duk abin da ake faɗa mata labari ne kawai ake ba. Iyaka azaba babu irin wadda bata sha ba a wajen Abdusammad, Musamman daya kasance yin komai yake ba tare da lura ba. Tun idanunta na rufewa yana buɗewa har sai da suka rufe gaba ɗaya ta sume a wajen…
****
Around 5:00 na yamma ya murɗa handle ɗin ɗakin ya shigo hannunsa riƙe da ƙaramin tray, Kwance ya sameta inda ya barta gaba ɗaya jikinta a rufe yake da duvet. Ya ajiye tray ɗin kan table sannan ya ƙarasa ya hau gadon ya zauna, Hannunsa ya sanya ya jawota jikinsa. Zazzaɓi ne bana wasa ba a jikinta, Ban da numfarfashi babu abin da take. Ya rungumeta a ƙirjinsa ba tare da ya ce komai ba, Ya rasa wane irin hali yake ciki, farin ciki ne ko kuma damuwa ce? Shi kansa bai ji dadin abin da ya yiwa yarinyar ba, domin bashi da wannan tsarin akanta. Ba yanzu ya shirya maidata cikakkiyar matar aurensa ba, Sai dai tunawa da abin da ya samu yake sanya zuciyarsa wani irin farin ciki mara misaaltuwa. Tabbas ya samu abin da kowane namiji ke fatan samu a wajen ɗiya mace, Koda wasa bai yi tunanin ƴar rainon tasa ta kai haka ba. Dan da ya sani da tun ranar da aka kawota gidansa ba zai barta ta kwana haka ba, Tun bayan ɗazu murmushi ya kasa kaura daga kan fuskarsa, sai nishaɗi yake. Ko sanda yaci amarcinsa na farko bai kai masa wannan lokacin tsada ba, domin ba iri ɗaya bane. Shi kansa ya yarda Nanansa da ban take, ƴar ƙaramar yarinyar da yake rainawa ta iya ɗauke buƙatarsa. Duk da wahalar data bashi, dan ko magana bata yi ba tun da abun da faru. Sake shigar da ita jikinsa ya yi ya ɗora kansa a wuyanta yana shaƙar daddaɗan ƙamshinta, Ya sauke ajiyar zuciya yana shafa gashin kanta. Sun daɗe a haka kafin ya ɗagota yana kallon idanunta dake rufe ya ce
“Nana zo ki ci abinci kin ji.”
Wata irin faɗuwar gaba ce ta ziyarceta dalilin muryarsa da taji, Ta ci gaba da kuka a hankali dan ko muryarta ba’a ji, Girgiza kansa ya yi cikin taushin murya ya ce
“Ya isa kin ji. Uncle ba zai ƙara ba, ki yafe ma uncle ɗin ki”
Ai kamar ya tura ta haka ta sake fashewa da wani sabon kukan, Ta fara kiciniyar kwace jikinta. Lokaci ɗaya kuma ta faɗa jikinsa dan ko motsi idan ta yi azaba yake zamar mata, Tausayi ta bashi dan shi kansa ya san bai mata da sauƙi ba. Ya dinga shafa kanta yana jin saukar hawayenta akan ƙirjinsa. Bayan kusan 10mins ya yi ƙasa da murya ya ce
“I’m sorry my baby girl, Zo ki ci abincin ki.”
Banza ta yi masa, Ya ɗagota ya fara share mata hawayen. Gaba ɗaya fuskanta ta ƙankance, idanunta sun janye, Ya kai bakinsa ya yi kissing goshinta ya ce
“C’mon yar gidan uncle ɗinta, Ba na ce ki yi hakuri ba?”
Ita dai bata ce komai ba. Ya jawo tray ɗin daya shigo dashi ya ɗauki mug ɗin da ya zuba tea ya kai mata baki ya ce
“Buɗe bakin.”
Sake tsuke bakinta ta yi, Ya ɗan yi murmushi ya ce“Ko sai na buɗe bakin?” kuka ta saka ta juyar da kanta. Ya girgiza kansa ganin tana neman wahalar dashi ya ce
“Nana zan bata miki rai fa, tun ɗazu ki ci abinci ya gagara? So ki ke wani ciwon ya same ki?”
Cikin kuka ta ce
“Ni ka kaini wajen Ammata! Ni ba zan zauna ba, mutuwa zan yi anan…” ta ƙare maganar tana yarfe hannu. A sanyaye yaji maganar tata, dan muryarta a dashe take saboda kukan da ta ci. Ya gyaɗa mata kai ya ce
“To zan kai ki, amma sai kin fara sha tea ɗin nan.”
Girgiza masa kai ta yi ta koma ta kwanta a kusa da shi tana ci gaba da koke-kokenta. Duk yanda ya yi da ita ƙin yarda ta yi ta ci komai, Ya gaji ya rabu da ita, Gyara zamansa ya yi akan gadon ya yi shiru yana kallon ta. Ita kuwa ta gaji da kukan baccin wahala ya sake ɗauketa, Sai da aka fara kiran sallar magriba sannan ya bar ɗakin. Ya koma nasa ɗakin ya yi alwala sannan ya nufi masallacin dake gidan. Bayan an idar da sallah gari ya fara duhu ya ɗauki mota ya fita…
Tana ji aka idar da sallahr amma babu damar yi, ko motsa ƙafarta ta kasa saboda azaba. Abun kuma ya haɗe mata biyu da ɗangwalolo irin nata, tana nan zaune tana kuka ƙasa-ƙasa har aka yi sallar isha’i. Yunwa ta fara damunta, ga zazzaɓin daya dawo mata sabo. Gaba ɗaya jikinta ciwo yake kamar wadda aka yiwa duka, Ta kwanta a gefen gadon tana kuka tana kiran Ammarta da Abbanta. Murɗa handle ɗin ƙofar aka yi, Ta sake cure jikinta waje ɗaya dan duk tunaninta shi ne. Tsakiyar ɗakin ta tsaya tana ƙare mata kallo, lokaci ɗaya kuma ta sheƙe da dariyar mugunta. Dakyar Nana ta yunƙura ta tashi zaune, Zahra da ke kallon ta tana dariya ta ce
“Ya aka yi yar gold?”
Ita dai Nana kallon ta kawai take dan bata fahimci abin da take nufi ba. Zahra ta ƙaraso gaban gadon fuskarta ɗauke da mabayyanin farin ciki ta ce
“ashe haka abu ya faru? Hala dai bai ji miki ciwo ba?”
Haɗe rai Nana ta yi duk da yanda take jin jikinta bai hanata harararta ba. Zahra ta girgiza kanta ta ce
“Yaro kenan, yaro man kaza. Yanzu kin gane abin da nake faɗa miki ko? Kin gane shi ba sa’an aurenki bane ko? Kin gane cutar kanki ki ka yi da ki ka yarda zaki zauna dashi ko?. Abdusammad yafi ƙarfin ki, madadin ki samu farin ciki wahala zaki sha. Daga ƙarshe kuma ki bar mana gida, dan muddin ina raye wallahi sai kin bar gidan nan Nana.!”
Wani irin abu ne yazo ya tokarewa Nana a ƙirji, Ta dinga kallon Zahra ba tare da ta bata amsa ba. Ita kuwa Zahra dafata ta yi babu alamar damuwa a tare da ita ta ce
“Ai yanzu kin shigo filin, kuma zaki ji yanda ake ji. Da kan ki zaki gudu ki bar shi, domin ke baki isa in yi sharing mijina dake ba! Kin yi kaɗan”
Shar-shar haka hawaye suka dinga zuba akan fuskar Nana. Ta sanya hannunta ta goge kafin ta ce
“To ai naji ɗin, kuma uncle ya ce min yana sona. Ɗazu ya ce min da ya san zan girma da wuri da ba zai aure ki ba, domin ba dadinmu ɗaya ba. Kuma ya ce min yana sona sosai! Kuma wallahi ba zan bar gidan nan ba”
Ta ƙare maganar tana harararta sai kuma ta sake fashewa da kuka, Zahra ji ta yi dama bata shigo ɗakin ba. Wato har ya fara faɗar maganganu akanta, Ta buɗe bakinta zata yi magana kenan ya shigo ɗakin. Da mamaki yake kallon su duka, lokaci ɗaya kuma ya shigo ciki yana kallon Nana dake kuka. Gabanta ya ƙarasa ya dire ledojin daya shigo dasu ya durƙusa daidai tsayinta yana kallon ta ya ce
“Nana mene ne? Kukan me ki ke?”
Cike da shagwaɓa ta ce“uncle ko ba ita ba ce, Uncle wai baka sona? Wai kuma zaka rabu dani!”
Wani irin mugun kallo ya watsawa Zahra, ta yi saurin sunkuyar da kanta..sai kuma ya mai da idanunsa kan Nana ya ce“Babu abin da zai saka na rabu dake sai dai mutuwa Nana, and uncle na sonki. Bana faɗa miki ba?”
Gyaɗa masa kai ta yi, Ya ja kumatunta yana murmushi ya ce“Stop crying.”
Ya fara goge mata hawayen ba tare da ya kalli inda Zahra take ba, Ita kuwa suman zaune ta yi tana kallon su, lokaci ɗaya hawaye ya cika kurmin idonta. Nana ta ɗan kalleta sai kuma ta ɗora hannayenta ta sarƙafe wuyansa ta ce
“Uncle fitsari zan yi.”



