Reads
33
Rating
Chapters
10
Time
2h 47m
Babban Goro Book 3 Hausa Novels By Sumayyah Abdulkadir
Language:
Hausa
Synopsis
Allah ne ya kai Susan mai aikin Danejo dakin uwargijiyarta don ta gaya mata an harbi Oga tun dazu babu wanda ya ganta ta fito, ta duba falon ba ta nan sai ta nufi bedroom, nan ta jiyo muryar Danejo na cewa. “Waye a nan? Bude ni don Allah”. Ta bude ta, ta ganta wujiga-wujiga dakinta kamar an sha dambe a cikinsa, nan da nan ta gane abinda ya faru. May be Oga ya gaya mata ya yi aure daga dawowarta shine ta nemi kashe shi. Don ko su barorin gidan sun santa farin sani kan kishi, cikinsu babu wadda ta isa ta shigo in yana gidan sai in ya fita ta neme su.
Reads
33
Rating
Chapters
10
Time
2h 47m



