Chapter 34: Chapter 34
Mama ta dafe ƙirjinta a hankali da take jin ya mata Nauyi, duk masifarta da ake gani a da yanzu babu shi dan Sadiq weakness ɗinta ne shi, tana sonshi fiye da duka yaranta ba ƙarya bane wannan, sai gashi shine jarabawanta,
“Dan Allah sadiq ka dawo gida, kaji tausayina ka dawo gida Sadiq stop roaming around, ka daina torturing kanka its not ur fault, ka dawo gida dan Allah”
Girgixa kansa ya hauyi violently, duk da ba ganinsa take ba ta cikin wayar, ya miƙe zaune ya jingina da katifar ɗakin kafin ya dafa katifar ya miƙe tsaye,
“Bazan iya ba Mama, its killing me Mama yadda take murmushinta mama, she’s happy ko babu ni, dama ashe ba sona take ba, ta yaudare ni and ill have to make her pay”
“Kar ka lalata rayuwarka akan wata mace sadiq kai kaɗai nake da shi, ba kamar mimi bace da bata da kowa Sadiq u wont go scot free idan kayi anything stupid”
“Ah ah kina da Umar kina da Maryam wanda theyre more responsible than me, ni bani da anfani Mama Ni bazanyi farinciki ba Mama, bazan samu genuine love ba?Maybe im not meant dama in taɓa farinciki, ina ga Allah ya halicceni ni to be broken a duniya..”
“Sadiqqqq.. kar ka sake faɗan haka, kar kayi ma ubagijinka butulci kayi saɓo sadiq” ta faɗa tana fashewa da kukan da tuntuni take riƙewa, ji take kamar ta janyo shi ta cikin wayar
“Kai ɗana ne sadiq, ina sonka sama da kowa, ure strong, and u’ll heal, all u have to do is come home kaji sadiq” ji kawai tayi ɗit ɗit ɗit ya katse wayar, ta ciro wayar a kunnenta tana kallo wasu hawayen na bin idanunta, dama tasan bazai saurareta ba ta riga ta sani. Shima yana kashe wayar ya durƙushe akan guiwowinsa ya sa fuskarsa a tafin hannunsa yana sauƙe ajiyar zuciya, kafin calmly ya buɗe ƙaramar wayar da ke hannunsa ya zare sim ɗin da ya gama wayar da shi ya kakkarya ya watsar a ƙasan ɗakin dan yasan she’s definitely telling yan sanda ya kira, ya miƙe ya hau kan ƙaramin katifar ɗakin ya kwanta amma ya gagara runtsawa dan duk rufe idanun da zaiyi hotunan bikinne kawai ke flashing a cikin idanunsa da yadda take ta murmushi ma wani ba shi ba.
Tunda ta kwanta a bed ɗin ɗakin da Ammi da kanka ta kaita, take juye juye, kowa yayi bacci probably, ta kalli yusrah dake bacci a gefenta dan su biyu ne kaɗai a ɗakin nan ma dan tace ma Ammi she cant sleep alone ne, ta zuba ma lamp ɗin gefen bed idanu da ke bada dim light, a duk sanda ta rufe idanunta she felt him again and again, ta kai hannu ta shafa lips ɗinta a hankali tana jin kamar his lips still lingers on hers, the way he refused to let her go, yadda yayi cupping fuskarta kamar ita kaɗai ce abinda matters a rayuwarsa a halin yanzu.
Pillow ta janyo ta rungume a ƙirjinta ta lumshe idanunta tana replaying memory ɗin, har a cikin kunnenta tana iya jiyo husky voice ɗinsa da maganganun da ya dinga mata a motar, the more take tunawa the more wani kunya na rufe ta amma still murmushi ne a kwace a fuskarta, bata taɓa imagining haka yake ba mara kunya, tana ganinshi gentle ashe he could be that intense, and that demanding and husbandly.
Wajen ƙarfe 2 message ɗinsa ya shigo wayarta, kamr jira take ta janyo wayar ta buɗe
“Babyy” bata san sanda ta amsa masa ba da
“umm”
“Baki yi bacci ba?”
Ya turo mata immediately, ta amsa masa itama da
“yanzu na tashi”
“me ya tashe ki?”
“I eased my self, baka yi bacci ba?”
“Banyi ba”
“why?” Ta sake tura masa
“hmm” kawai yace mata, tayi murmushi tana gyara kwanciyarta tace
“why hmm?”
“Zaki sani ne” abinda kawai yace mata kenan tayi wani dariya tana jin wani nishaɗi tace
“ashe dama baka da kunya ban sani ba” sai da ya buɗe da few seconds kafin ya turo mata
“miye ne shi?” Ta sake gyara kwanciyarta tace
“okay baka sanshi ba?”
“Eh” ya turo mata,
“toh shikenan”
“miye ne shi?” Ya sake tambayarta, emoji ta tura masa na kallon gefen ido kafin tace masa
“nima bansani ba”
“Zaki sani tomorrow in sha Allah”
ta ɗaura hannunta a baki tana dariya tace
“me zan sani?” Bai amsa mata ba kuma bayan taga ya buɗe kusan 2 minutes tace
“toh sai da safe” sai a lokacin ya amsa mata wancan message ɗin nata da
“what ure supposed to know”
“whats that?” Ta masa reply,
“saurin me kike? Tomorrow is just few hours”
“Allah ya kaimu, kuma ni dai ba abinda zan sani, in kuma har akwai to kaima xaka sani ne” baisan sanda yayi dariya ba yace
“me zan sani?”
“Ai baka faɗa min naka ba nima bazan faɗa maka nawa ba, kowa ya riƙe nasa”
“hm okay.” Kawai ya faɗa tace
“sai da safe zan koma bacci”.
“Okay, good night”
“night sleep tight” ta tura masa bata jira amsarsa ba ta kashe datar ta ta lumshe idanunta da addu’ar bacci a bakinta.
Washegari ba’a kai amarya ba sai yamma, bayan Ammi ta zaunar da ita da ahmad ɗin tare ta musu Nasiha sosai, dan ba ƙaramin shiga ranta Na’ima tayi ba, tun ganinta da ita a asibiti taji ta kwanta mata sai daga baya after an fara biki ta san ashe ita ce dai step daughter ɗin salma ɗin, but she didnt really mind yanzu dan sosai ta ga hankali uwa uba kunyar Na’ima a kwanan da suka yi a gidan, ga ta ƙaramar yarinya, in kuma ta tuno mahaifiyar yarinyar ma da suka haɗu da ita bata yi kama da mai matsala ba ga kuma irin son da Shi uban gayyar taga yana mata tuni ta ja ta jikinta ta mata duk abinda ya kamata ta mata a rannan, sannan ta musu nasiha sosai da addu’o’i na zama lafiya da abokiyar zamanta da dai sauransu. Gifts ma kala kala aka bata a gidan from family members ɗinsa kafin a ɗauke ta a jerin motocin kai amarya a kaita har gidanta wato tampatsetsen gidan Ahmad dake ikoyi.
Direct part ɗinta aka wuce da ita bayan addu’o’i aka buɗe part ɗin nata tare da saka ta shiga da ƙafar dama dan tun daga gida aka saka ta alwala, duk abinda suke yi Amira na tsaye a jikin window ɗinta tana kallonsu duk da bata ga fuskar amarya ba since a lulluɓe take, zuciyarta take jin kamar zai fito ta bakinta, tana kallo har suka shige da amarya part ɗinta, a zuciyarta tunani take gwara ma da basu fara kawo mata ita part ba bare su bata amanarta dan Wallahi suna shigowa sai sunyi da na sani, bare ma tun safe ta garƙame part ɗinta.
Ko bayan watsewar abokan ango da ƙawayen Amarya, Amira na nan a tsaye still tana kallon compound ɗin kamar mayya, tana kallonsa har ya gama sallama da Nasir da shine last person da ya bar gidan bayan sun ɗanyi magana mai ɗan tsawo.
Ta zuba masa idanu tana kallonsa, wato duk kyau dinnan da ya zuba is for wata jaka wai Na’ima ba ita ba, ta share idanunta tana kallon part ɗin Na’iman tunda ta san can zaiyi amma ga mamakinta bayan wucewar Nasir gani tayi ya nufo part ɗinta straight ta dinga kallonsa har ya ɓace ma ganinta can ta fara jin door bell, ta haɗe rai ta bar jikin window ɗin ta koma bakin gado ta zauna, dama ta riga ta faɗawa Mary to not open door for anyone, kusan minti 5 yana tsaye a ƙofarta yana danna door bell time to time ganin bata da niyyar buɗewa ya ciro wayarsa a aljihu yayi dialing lambarta, tana kallon wayar ta ja tsaki ta kau da kanta, ya kirata har sau 2 amma taƙi ɗauka, hakan ya sa ya juya ya nufi part ɗin Na’ima, jin ya bar kira kuma ya bar danna bell ɗin ta miƙe da Sauri ta koma jikin window tana kallonsa har ya buɗe ƙofar part ɗin Na’ima ya shiga ya mayarda ƙofar ya kulle, wani irin tiriri da zuciyarta ke mata ji taka kamar zata kama da wuta. Kusan 15 minutes tana tsaye tana kallon ƙofar ƙuri, kafin ta juya da Sauri ta nufi ƙofa ta sauƙa ƙasa tare da buɗe ƙofar part ɗinta ta fito ta nufi part ɗin Na’ima straight!
Yana shigowa ciki ya rufe ƙofar yana bin palourn thats very neat yana ta zuba ƙamshi mai dadi da kallo, ajiyar zuciya ya sauƙe a hankali ya ƙarasa cikin palourn, ya zauna a kujera, sai kuma ya ɗaga kanshi ya kalli stairs, yanzu Na’ima na nan a cikin gidan as his bride waiting for him in one of the rooms upstairs, miƙewa yayi ya nufi saman.
Tana kwance akan gadon ɗakin, ta dunƙule waje ɗaya ta naɗe ƙafafunta, har lokacin da kayan da aka kawota, har fuskarta a rufe yake kirif, ya ɗan tsaya ya jingina da ƙofa yana kallonta, zuciyarsa tayi nauyi da ƙaunarta, kafin a hankali ya shiga takawa zuwa cikin ɗakin, zama yayi gefen bed ɗin ya kai hannu yana shirin yaye abin fuskarta dan bacci ne ma ya ɗauke ta bayan ta sha kukanta ta ƙoshi, yana taɓa mayafin ta buɗe idanunta da sauri ya yaye lafayar fuskarta yana kallon kyakkyawar fuskarta da babu make up ɗin komai sai natural glow ɗinta da zallar kyau nata, amma idanunta har sun ɗan tasa na kuka, ta miƙe zaune a hankali a kan gadon tana kallonsa, kafin muryarta ƙasa ƙasa tana fidgeting yatsunta tace
“ ina wuni “ ya kai hannu ya lakace hancinta yana kallonta yace
“wa yace miki mata na bacci ta bar mijinta?” Ta zumɓura baki bata ce komai ba, murmushi yayi kawai ya miƙe daga saman gadon ya wuce toilet ta dinga kallonsa har ya shige kafin ta sauƙa daga kan gadon a hankali tana kallon ƙofar toilet ɗin, to is this her room? Ko nasa? Bai jima sosai ba ya fito da rigar saman a hannunsa, sai yar ciki da wandonta kaɗai ne a jikinsa ba hula a kansa and he look cuter ya rabb, ya ajiye kayan hannunsa a gefen bed yana sharce ruwan fuskarsa da alamu har alwala ya ɗauro, yana kallonta yace
“go and perform ablution” yana faɗan haka ya zauna a gefen bed ya ɗauko wayarsa yana dubawa, jikinta a sanyaye ta nufi toilet ɗin, sai da ta fara warware lafayar jikinta ta bar iya doguwar rigar cikin jikinta da yake nan cas da jikinta kafin ta kama ruwa tayi alwala ta fito daga bayan gidan a hankali tana kallonsa, yana ganin fitowarta ya miƙe tsaye ya hau kan daddumar da ya riga ya shimfiɗa musu bayan shigarta toilet, bata ce masa komai ba ta dai tsaya tana kallonsa, ganin bata ƙaraso kan daddumar ba yace mata
“bismillah”
“Ai babu hijab” ta faɗa a hankali, ya nuna mata lafayar hannunta ba tare da yace mata komai ba yana kallonta
“ban iya ɗaurawa ba kuma na riga na sunce” juyawa taga yayi ya nufi ƙofa, God knows where ya samo sai gashi ya dawo da sabon hijab a ledansa ya miƙa mata, ta sa hannu ta karɓa a hankali ta ciro a ledar ta saka a jikinta ya sauƙa mata har ƙasa ya mata kyau, komawa kan daddumar yayi ya tada sallah, ta ƙarasa ta tsaya a bayansa.
Suna idar da sallah, ya gyara zamansa a dadduma ya tanƙwashe ƙafafunsa yana kallonta, ita dai sunkuyar da kanta kawai tayi, ya ɗanyi murmushi dan dai yau sai ya ƙure ƙarshen kunyarta, bai ja da tsawo a tambayoyin da ya mata ba, ganin ta san lots of abubuwan da ya kamata a ce ta sani, kamar yadda manzon Allah ya koyar, ya sa hannu ya dafa kanta ya dinga karanto musu addu’o’i kala kala da har sai da taji jikinta yayi sanyi.
Bayan ya janye hannunsa yana kallonta yace
“are u hungry?” Da sauri ta girgiza masa kai, murmushi yayi muryarsa ƙasa ƙasa yace
“u better eat!” Daga haka ya miƙe ya nufi ƙofa ya fita, ta ɗaga idanunta ta bishi da kallo har ya sauƙa ƙasa kafin ta miƙe a hankali ta soma naɗe daddumar ta mayar da su mazauninsu tana sake ƙarema tampatsstsen ɗakin kallo.
Ta koma gefen bed ta zauna ta naɗe lafayarta shima, sannan ta janyo kayansa da ya ajiye a kan gadon ta hau naɗewa. Tana cikin naɗewa ya shigo ɗakin hannunsa riƙe da cup ɗin yoghurt kaɗai, ta ɗan ɓata rai, miƙa mata yayi cup ɗin yana kallon kayansa da ta ninke, ta sa hannunta da ya sha lalle ta amsa a hankali daga hannunsa ba don tana da niyyar sha ba, ya kwashe kayan da ta linke nata da nashi ya kai ya ajiye a sif, ya dawo ya zauna yana kallonta ganin bata da niyyar sha yace
“sha mana” ta ɗan ƙaƙalo masa murmushi kafin ta kai bakinta a hankali tana kallonsa, bai fi kurɓa 2 tayi ba tace
“nikam ya isheni, i told u am not hungry” miƙa mata hannu yayi alamun ta basa, ta miƙe da sauri daga kan gadon tace
“zan kai kitchen ɗin” murmushi kawai yayi yana kallonta, ganin kamar so kawai take ta bar inda yake, ya gyaɗa mata kai kawai letting her to take cup ɗin to the kitchen, ta nufi ƙofa da cup ɗin a hannunta ta buɗe ƙofar ta fito, ya bi ƙafafunta da ya sha lalle shima yayi azabar kyau da kallo har ta fita ta ja masa ƙofar.
Tsayawa tayi tana ƙare ma corridor ɗin da akwai ƙofofi 3 a wajen ɗaya na kallon nata ɗaya kuma na center, ta nufi stairs tana tafiya a hankali kamar bata da laka ko don har da tsoro ne oho, ƙaton palourn da ya ji komai na rayuwa ta tsaya tana kallo sosai ya tsaru yayi azababben kyau, ta wuce kitchen straight, ta buɗe ƙofar babban kitchen ɗin, shima sai da ta gama ƙare masa kallo kafin ta ƙarasa ciki ta ajiye cup ɗin a kitchen island, ta ɗan tsaya jim tana tunanin komawa sama, irin kallon kaɗai da yake mata yau har ɓargonta take jinshi, sai kuma ta sauƙe ajiyar zuciya ta nufi ƙofa, a jingine a jikin bango ta gansa a palourn yana kallon kitchen ɗin, ta tsaya a jikin ƙofa tana kallonsa ganin biyota yayi, tashi yayi daga jikin bangon ya nufo ta, with his each step forward ita kuma tana komawa da nata backward, har ta koma cikin kitchen ɗin, dariyar da take basa ya haɗiye ya dake fuskarsa ba yabo ba fallasa, ganin tana shirin saka shi zaga kitchen ɗin ya sa hannu ya riƙota, tare da juyata ya jingina ta da bangon kitchen ɗin da kyau ya sa hannunshi a waist ɗinta yana kallon cikin idanunta wanda itama shi take kallo tana zazzare masa idanu,
“Miye ne kam?” Ya tambaya muryarsa low and raw, da ya sending mata shivers down her spine.
Ta girgiza masa kai a hankali tana lumshe idanunta dan yadda ya matso da fuskarsa dab da tata har tana iya jiyo sauƙar numfashinsa, hancinsa na gogar nata, bazata iya kallon idanunsa ba dan intensity ɗin da ke cikin idanun is too much for her.
Pressing ɗinta yayi fully da bangon ya sa ɗayan hannunsa thats free a gefen fuskarta,
“tsoron me kike?” Ya faɗa lips ɗinsa har yana brushing nata da hakan ke sa tana jin jikinta na vibrating, wani fitinannen ƙamshin da take yi susuta masa lissafinsa kawai yake yi, this time ta gagara girgiza masa kai ɗinma, kuma ta gagara buɗe idanunta, ji kawai tayi ya haɗe bakinsu, yana mata wani masifaffen french kiss that stole her breath away, at the same time yana kai ɗayan hannunshi bayan rigarta yana lalubawa sai ji tayi ya ja zip ɗin doguwar rigarta ƙasa, ya ɗaura hannunsa a bare bayanta, lokaci ɗaya suka sauƙe ajiyar zuciya a tare admist the kiss, ya ɓalle hook ɗin bra ɗin jikinta yana shigewa da maƙalewa a jikinta sosai kamar magnet, hannunsa kuma na cikin rigarta, jin baya samun yadda yake so a zafafe ya shiga ƙoƙarin sauƙe rigar jikinta still kissing her dai dai lokacin door bell ɗin gidan ya fara ƙara ba ƙaƙƙautawa wanda har tsakiyar kansa ƙarar ya sauƙa ya dawo da shi hayyacinsa, “damn it!” Ya faɗa yana raba lips ɗinsa da nata, ya ɗaura goshinsa a nata ya lumshe idanunsa yana sauke ajiyar zuciya, sauƙe hannunta da ke kan kafaɗarsa tayi itama a hankali ta buɗe idanunta tana kallon idanunsa dake lumshe, jin door bell ɗin yaƙi ci yaƙi cinyewa kuma ba ƙaƙƙautawa ake dannawa kamar za’a tashi gidan ya sa ya janye jikinsa daga nata slowly yana zuƙar numfashi ya furzar a hankali,
“stay here!” Ya faɗa yana gyara zaman shirt ta gyaɗa masa kai a hankali, tana kai hannu bayan rigarta ta ja sama wani tsinannen kunya na rufe ta,
“im coming” ya sake faɗa yana kallonta, ta kalleshi suka haɗa idanu kafin ta ɗauke kanta ta gyaɗa masa kai, juyawa yayi ya fita a kitchen ɗin ya nufi door yana haɗe rai sosai, ya tsaya a ƙofar saida ya gama daidaita natsuwarsa kafin ya ɗanyi gyaran murya kaɗan
“whos there?” Ya tambaya, dakatawa Amira tayi da danna door bell ɗin, dan ta kusan kai mintinta ashirin a bakin ƙofar tana jin xuciyarta na tafarfasa haka kawai,koma dai miye ne wallahi bazata bari su ji daɗin darennan ba…
sai da ya sake tambaya kafin tace
“Ni ce” ya juya ya kalli Na’ima da ta fito bakin kitchen ɗin ta tsaya kafin yace
“ke wa?” Sake baki tayi tana kallon ƙofar ranta na wani tafarfasa jin bata amsa ba yace
“ya akayi toh?”
“Idan ka buɗe ƙofar ai zaka ji yadda akayi” haɗe rai Na’ima tayi ta nufi sama, ya bita da kallo ganin yadda ta haɗe rai kafin ya shafa kansa a hankali ya buɗe ƙofar fuskarsa ba yabo ba fallasa yana kallon Amira dake tsaye a bakin ƙofar, ganin yadda ya tsaya bakin ƙofar babu hanyar da zata shiga palourn yasa ta rungume hannunta a ƙirji tana kallonsa tace
“Naga missed calls ɗinka”
wani kallo kawai yake mata bai ce komai ba, kallon da yake mata kaɗai yasa ta ji a jikinta tabbass she interrupted something
“Kana ta kallona, miye ne to dama ka kira ka faɗa min? Kuma saboda kana saurin shiga ɗakin Amarya Albi ko sallama baka min ba naga yanzu darenma yayi, ko tara fa baiyi ba, kuma naga ana yima uwargida sallama, kuma zaka fara haɗa mu ka mana nasiha ko ba haka ake ba?”
“Me ya hanaki ɗauka a sanda na kiraki”
“Ina bayan gida ne lokacin” ta faɗa tana leƙa cikin palourn.
“Okay to sai da safe well talk tomorrow”
“Ah ah kawai…” gani kawai tayi ya mayarda ƙofar ya rufe, ta tsaya tana kallon ƙofar, har ta kai hannu zata cigaba da danna bell ɗin sai kawai kuka ya taso mata, tayi tayi ta daure ta kasa sai kawai ta juya da gudu ta nufi part ɗinta dan she really needs to cry.
Yana dawowa ya same ta a kwance akan gado ta bama ƙofar baya, murmushi yayi ya hauro gadon ya rungumeta ta baya ya ɗaura fuskarsa a wuyarta
“Baby..” ya faɗa muryarsa very soft, zumɓura baki tayi taƙi ta kulasa, hakan ya sa ya juyo da ita yana kallon fuskarta yace “ke” ya faɗa yana cupping fuskarta, ya ɗanyi kissing lips ɗinta da ta zumɓura lightly yana kallon face ɗinta yace
“How far?” Bata san sanda tayi murmushi ba tana shirin sake juya masa baya, ya juyo da ita da kyau suna kallon face ɗinta yace
“was that jealousy?” Ya faɗa yana kissing kumatunta, ta sake pouting bata ce masa komai ba, kissing corner of her mouth yayi kafin ya sake haɗe bakinsu wajen ɗaya, ya shiga kissing ɗinta sosai, this time slow yake binta tasting and claiming her, wani mugun son abinda yake yi yake ji har cikin ransa, this is a feeling da wallahi bai taɓa ji ba, Ahmad kissing dinta yake sosai yana sauke numfashi a hankali da sounds din “urghhh da yake escaping daga bakinsa kamar wadda be taba jinsa a jikin mace ba ji yake kamar this is the first time yake son kasancewa da mace a rayuwarsa ashe haka mutum keji idan yana tareda macen da yake so..
Na’ima kam runtse idanunta tayi kunya kamar ze kasheta, zuciyarta babu abunda yake se bugawa da sauri,yadda yake kissing dinta Wallahi batasan time din ta saka hannunta a shoulder ɗinsa ba ta riƙe rigarsa ba in a very demanding way, abunda tayi yasa ahmad ya kara rudewa sosai ya fara ƙoƙarin undressing ɗinta shima yana undressing kansa, tayi sauri ta rike hannunsa don sosai take jin tsoro, ta shiga girgiza masa kai, dakyar yayi breaking kisses dinsu amma still yana bata light kisses,nibbling da grazing lips dinsa a kan earlobe dinta, naima ji tayi zuciyarta na hauhawa sama har numfashinta na seizing sosai.
“Babyy….” Ya kira ta cikin wani irin naked voice da ya shaqe a wuyansa bata tabajin yayi magana da ita ba and right there it sends shivers down to her spine wani irin sensations takeji sosai breath dinsu na gauraya yana bada wani atmosphere me wuyar kwatance yace
“Do you know ….how hard..it is to sit close to you and not lose myself in you?”
“Na’ima” ya ƙara murmuring sunanta , his voice deep, almost trembling,
“being this close to you… it’s harder than you know…” yayi shiru se chan yace
“am sorry baby but I want all of you tonight,and all I want from u is to trust me!, plsss” ya faɗa yana saka hannu yayi cupping face nata ta side da thumbs dinsa ya saka yana brushing softly along her cheekbone…Na’ima ta lumshe idanunta saboda tenderness of his touch, yayi leaning in closely kusa da ita yana bata time jiran go ahead ɗinta, idan still she wants to back down then he’ll stop, but when she didn’t ya saka lips dinsa a earlobe dinta yana bata lightest,softest kiss da saida ta dan rikesa da karfi tana sauƙe ajiyar zuciya saboda yadda takejin sensations din yana rippling down her neck shima ahmad ya riketa tightly yace..
“Every time am near you….I lose a little more control baby..”
Ta juyo ta idonta tana kallansa slightly unconscious masowa tayi ta shige jikinsa ta kwantar da kanta a ƙirjinsa ta runtse idanunta a hankali, ahmad yayi sliding hands dinsa behind her neck ya ɗago fuskarta daga ƙirjinsa ya hade goshinsu waje daya a haka sukayi shiru bakajin komai se numfashinsu da yake gauraye da wasu emotions masu matukar tsayawa a rai, sonta yake ji har ƙashi da ɓargonsa and he wont force her idan har bata so har sai ranar da taji tayi na’am da shi da kanta, itama a nata ɓangaren haka yake wani ƙaunarsa take ji a cikin jininta da take jin ko me yake so zata iya bashi in dai bai fi ƙarfinta ba balle kuma kanta, right there naima taji she wouldn’t mind giving in just right there, ganin bai da niyyar making any move ta hade bakinsu dake dab da dab wuri daya…. Tuni ya karɓe kamar jira yake, yadda suke kissing juna shows nothing but unspoken words.
between kisses din,da passionate whisper dinsa yake fadin…



