⚠️

JavaScript is Disabled

This website requires JavaScript to function properly.

Please enable JavaScript in your browser settings and reload the page.

Chapter 35: Chapter 35

Do u have any idea what you just did?.. yayi shiru yana kissing ɗinta continuosly chan yace
“Na’ima u undo me,u are my world and I love you so much” just

“Stay…please, tell me u love me, tell me u want me” ya faɗa da voice dinsa dake hitching, ajiyar zuciya kawai take sauƙewa amma ta gagara magana, tuni har yayi fatali da duka kayan jikinta, tozali da jikinta ya ƙarasa susuta masa guntun lissafinsa ashe dama haka take? ya shiga exploring duk wani point na jikinta ta runtse idanunta tana karɓan each bit na saƙon da yake aika mata, hannu biyu ta saka ta runtse zanin gadon dan abubuwan da yake mata ƙwaƙwalwarta ya kusa daina ɗauka kwata kwata, kawai sai hawaye ya shiga bin fuskarta, with each of his touch har ƙwaƙwalwarta take jinsa, numfashinta da ke ƙoƙarin barin jikinta ta janyo da ƙarfin gaske ganin abinda yake shirin yi, ta fara ƙoƙarin janye jikinta ta shiga girgiza masa kai,

“Ahmad!” Ta faɗa muryarta cike da kuka, pulling back yayi just enough to look at her, ta shiga girgiza masa kai, shima desperately ya girgiza mata kansa, yana saka hannu ya share mata hawayen fuskarta, tare da murza lips ɗinta a hankali yace

“Na rantse miki i’ll be gentle, pls dont be scared kinji?” Ganin kallonsa kawai take yi muryarsa na breaking yace

“Pls” runtse idanunta tayi ta gyaɗa masa kai a hankali, surrender ɗin ta yayi yasa yayi breaking last thread of restraint da yake da shi.

Groaning softly ya gyara mata kwanciyarta a kan gadon, yana raining mata kisses, trying his best kar ya fara moarning rubbish, but a banza as soon as he claimed her fully as his wife after much struggles , tuni ya manta da duk wani home training ɗinshi da Ammi ta basa, ya buɗe baki ya dinga uttering rubbish da shi kansa bai san me yake cewa ba idanunsa na cikowa da hawaye, duk wani kuka da ihu da magiyan da take yi sam ko by mistake baya jinta dan shima nasa yake yi, maganganu kawai yake da tunda yake bai taɓa yin kalansu ba, a lokacin tayi dana sanin amince masa da tayi, tayi da na sanin jin tausayinsa dan shi babu alamar zai ji nata tausayin, ta rirriƙe hannunsa tana jin kamar yana ƙoƙarin rabata da ranta ne, kamar numfashinta na ƙoƙarin barin jikinta dan azaba, banda rawa babu abinda jikinta ke yi kamar yadda nasa keyi, tun tana fahimtar azabar da take ji har ta daina fahimta kwata kwata jikinta yayi collapsing amma shikam inaa bai san ma me ke faruwa da ita ba…” Sai tsakiyar dare kafin jikinsa ya fara jerking ya ƙanƙameta kamar xai karyata jikinsa na wani irin rawa, zuwa can yayi collapsing a gefenta yana sauƙe ajiyar zuciya a jejjere, ya janyo ta jikinsa ya rungume yana planting kisses a fuskarta sai a lokacin ya lura she’s unconsious….

Ina hanya yau amma dai a haka na muku typing so bare with me in ya muku kaɗan ko akwai errors! Thank u

Tapping fuskarta Yayi moving her closer to him, zuciyarsa na pounding da abu mai kama da tsoro cause of how fragile she looks, idanunta da suka kumbura a lumshe hawayen jikinsu ya bushe

“Baby” ya faɗa yana ɗan tapping kumatunta a hankali, ganin she’s still not responding ya furta

“ya Allah” yana miƙewa daga kan gadon zuciyarsa na wani irin bugawa, ya kwantar da ita gently akan gadon yana gyara mata gashin kanta da ya wargaje har fuskarta gabaɗaya dan babu kitso a kanta dama, kafin a hanzarce ya sauƙa a gadon ya nufi toilet, a hannunshi ya taro ruwa ya dawo cikin ɗakin duk ya zubar da rabi a hanya, ya hauro saman gadon hannunsa na shaking ya fara sprinkling sauran ruwan da ya rage a fuskarta, ya sa hannu ya shafa ruwan a fuskarta da wuyarta, anan yaji ɗumin sosai da jikinta yayi, ya kama hannunta ya riƙe a nasa yace

“Na’ima..” yayi shiru yana kallonta waiting for her to respond, ajiyar zuciya ta sauƙe a hankali da ya sa shima ya sauƙe wata ajiyar zuciyar relieve yana kai fingers ɗinta bakinsa yayi kissing.

“Baby” ya faɗa yana cupping fuskarta bayan ya ɗan sunkuyo kanta daga durƙuson da yayi akan gadon, a hankali ta soma buɗe idanunta dat are still heavy with exhausion, ta zuba masa gajiyayyun idanunta tana kallonsa, as if memory ɗin komai ke dawo mata a lokacin, kauda kanta tayi daga kallonsa dan wani mixed feelings of wani azababben kunya da confusion ne ya dirar mata lokaci ɗaya, ta fara ƙoƙarin tashi zaune tana kwaɓe fuska da baki, amma wani pain da weakness da ya ziyarceta ya sa ta fashe da sabon kuka, instantly Ahmad ya sa hannu ya mayarda ita kwance muryarsa ƙasa ƙasa yace

“sannu baby” ai kamar tunzurata yayi da sannunnasa ta ɓare baki ta dinga kuka, duk da muryar ma ba wani fita take ba very fragile.

“Mamina” ta faɗa cikin kukan muryarta bearly ma yake ji, ya matso kusa ya sunkuyo yana riƙe hannayenta yace

“me kika ce?” Juya kanta tayi taƙi ta kula sa, ya rasa me zai mata kuma, kissing goshinta yayi da kumatunta, kafin ya kai hannayenta da ke cikin nasa yayi kissing cikin hannun, a kiss full of apology duk ya damu ganin taƙi daina kukan yace

“im sorry” ƙin kallonsa tayi ta runtse idanunta sosai har sannan tana cigaba da wani shagwaɓaɓɓen kuka

tuno cewa ya kamata ya taimaka mata ya sa ya sake hannunta ya sauƙa a gadon, ya tsaya a gefen bed ɗin sai kuma ya sunkuyo yayi kissing lips ɗinta, ya ɗan raba lips ɗinsu ba sosai ba yace

“i love you” daga nan ya wuce toilet, buɗe idanunta tayi ta bishi da kallo kafin ta runtse idanunta da sauri ta juyar da kanta, itakam ta shiga uku.

Ta sake ƙoƙarin tashi zaune amma taji inaa bazata iya ba, tafin hannunta ta saka ta rufe fuskarta tana kuka ƙasa ƙasa, bata san sanda ta buɗe fuskarta ba jin yana ƙoƙarin ɗagata, ta saci kallonsa ganin ya ɗauro towel ta sauƙe ajiyar zuciya, ta so tayi gardama amma ganin bata da option yasa bata yi gardama ba ya ɗagata effortlessly zuwa bathroom, ta kwantar da kanta a hankali a ƙirjinsa tana ƙin kallon fuskarsa ko da wasa, har ya sauƙeta a cikin warm water bath da ya haɗa mata not too hot, tana ganin ruwan ta maƙale hannunta duka biyu a wuyansa ta girgiza masa kai alamun “ah ah” dakatawa yayi ya kalli tub ɗin kafin ya kai bakinsa ya sumbaci goshinta a hankali yace “bakya so?” Gyaɗa mishi kai tayi ta mayarda fuskarta wuyansa muryarta ƙasa ƙasa tace

“its too hot”

“Its not too hot sweetheart, i tested it, Allah ba zafi sosai, u need it to ease the ache, please, just once?”

Ita dai ta san da zafi but comfort of his voice and how soothing its to her ears ya sa tayi shiru bata sake cewa komai ba, duk da baya ganin fuskarta dan yadda fuskartata ke wuyansa amma jin bata ce komai ba ya gane ta haƙura kenan, yana ƙoƙarin saka ta a tub ɗin yace

“you trust me dont u?” Gyaɗa masa kai tayi a hankali tana runtse idanunta,

“Then let me help u” slowly and carefully ya taimaka mata har ta zauna a ruwan, ta kwaɓe fuska jin wani shahararren zafi, ta sa hannu ta riƙe damtsen hannunsa, hannunsa ya saka a shoulder ɗinta ya zaunar da ita da kyau yana patting ɗinta a hankali cike da lallashi, ya zauna a gefen tub ɗin ganin ta fara kuka,

“ive got u, ɗan kaɗan zakiyi baby” ajiyar zuciya ta koma sauƙewa a hankali tana jin yadda ruwan ke ratsa jikinta ta daure zafin da take ji hawaye kawai ke gangarowa a idanunta, can ta ɗaga idanunta dake cike da hawaye ta kalleshi jinsa shiru, ganin inda yake maida hankalinsa yana kallo yasa ta wani zaro idanu ta saka hannu biyu ta rufe jikinta, wani smirk ya ɗan cije lower lips ɗinsa ya lumshe idanunsa ya buɗe ya kalli fuskarta suka haɗa idanu ta tura baki ta ɗauke kanta, shafa kansa yayi ya cigaba da patting shoulder ɗinta a hankali, a haka ya dinga lallaɓa ta sai da sukayi sau 2 har ta ɗan fara jin daɗin ruwan kafin yace “thats it baby!” Ta tura masa baki, murmushi yayi yana taɓa wuyanta jin har lokacin da zafi kamar ma ƙaruwa zafin yake yasan dauriya kawai takeyi, taimaka mata yayi tayi wanka kafin ya barta tayi na tsarki ya fito a bathroom ɗin, ya ƙarasa yana kallon zanin gadon, ya ƙarasa ya zare zanin gadon yana jin tausayinta har ƙasan ransa, wallahi he didnt know what came over him, ya dunƙule zanin ya ajiye ya buɗe wadrobe ya ciro sabo ya hau ya shimfiɗa though bai shimfiɗu da kyau ba kafin ya koma cikin toilet ɗin da sauri, a tsaye ya same ta a cikin tub ɗin ya ƙarasa da sauri bayan ya ɗauko mata towel ya riƙota a hankali ya ɗaura mata towel ɗin ya ɗauko abarsa caɗak ya fito da ita, a bakin gado ya zaunar da ita, ta fara ƙoƙarin kwanciya, bai hanata ba ya barta ta kwanta ya wuce ya buɗe wadrobe ya ciro mata simple doguwar riga da ya gani a wajen ya dawo yana kallonta yace

“zaki saka?” Gyaɗa masa kai tayi a hankali dan kamar zazzaɓi take ji a jikinta, cikin jikinta kawai ke aching ta ko ina, ya durƙuso ya saka mata wuyan rigar kafin ya ɗan ɗakata ya gyara mata rigar da kyau yana jin yadda jikinta ke sake zafi gabaɗaya hankalinsa yaƙi kwanciya ji yake kamar a masa transfer ɗin pain ɗin nata, towel ɗin da ya zare a jikinta ya sa ya tsane mata gashin kanta da ya zuba a bayanta yana ɗigar da ruwa, kafin ya zauna gefen bed ɗin ya ajiye towel ɗin a gefensa yana kallonta yace

“ina ke miki ciwo?” Girgiza masa kai kawai tayi ta gagara ce masa komai, ya zuba mata idanunsa masu kyau sosai yana jin wani irin so da ƙaunarta da har ya rasa yadda zaiyi da shi a cikin ransa, sosai ta ƙara masa wani irin kyau a idanunsa fiye da misali, ko don wankan da tayi ne looking fresh ga gashin kanta dake jike duk da ya tayata tsanewa amma har sannan ruwan na bin gefen sajenta da fuskarta.

“I love you so much Na’eema” ya faɗa da muryar da ya sa ta zuba masa idanunta dan she can hear it from his voice dat he meant it,

“more than my own life” ya faɗa yana riƙe hannunta a cikin nasa,

“i’m sorry idan nayi hurting ɗinki” girgiza masa kanta tayi a hankali tana riƙe hannunsa dake cikin nata tana kallon cikin idanunsa tace

“u didnt” bai sake ce mata komai ba sai kallonta kawai da yake yi, ta ɗan juyar da kanta ta lumshe idanunta dan kwata kwata bata jin ɗaɗin jikinta ko kaɗan ga ciwon kai from rashin bacci, bata jima sosai ba bacci ya fara ɗaukarta, tagumi yayi ahankali yana kallonta ganin kamar bacci ya ɗauke ya zare hannunsa a nata ya miƙe a hankali ya nufi toilet da zanin gadonsu da ya cire ɗazu bayan ya duba agogon wayarsa yaga har 2:30, tsaf ya wanke zanin gadon kafin yayi wanka yana fitowa ya ƙarasa ya shirya cikin jallabiya ya feshe jikinsa da turaruka yana kallon kan gadon da take baccinta a hankali, ya ƙarasa ya shimfiɗa darduma ya tada salla, raka’a biyu yayi ya dade yana addu’o’i ga ubangiji kafin ya shafa ya miƙe ya zare jallab ɗin ya ƙarasa ya haura gadon dan wani irin bacci yake ji gashi its almost subh, wata irin nutsuwa da nishaɗi kawai yake ji a cikin jikinsa da ruhinsa, lallaɓawa yayi ya kwanta dab da ita yayi facing ɗinta yana kallonta, kafin a hankali kamar mai gudun tashinta ganin yadda take baccinta peacefully ya matso ya kwantar da kansa a ƙirjinta ya rungumeta a hankali yana jin ɗumin jikinta na shiga nasa, cikin baccin ta tana gyara kwanciyarta ta ɗaura hannunta a cikin gashinsa kansa da ke ƙirjinta, ya sake shigewa jikinta sosai ya kwanta ya lumshe idanunsa yana jin kamar hes in his most safest space a rayuwarsa, a haka bacci ya ɗauke sa mai shegen daɗi…

Instinctively ta buɗe idanunta jin kiran sallah, idanunta sun sake mata nauyi, zazzaɓin jikinta kuma ya ƙaru sosai, jin mutum a jikinta ta ɗan kalli jikinta ganin yadda ya curling ɗinta yana baccinsa peacefully abinsa hannunsa yayi draping possessively around waist ɗinta, ta kalli hannunta dake kansa ta zuba wa hannun da ya sha lalle mai kyau sosai idanu kafin a hankali ta nutsa hannun a cikin gashinsa mai shegen kyau da yana cikin abinda ke burge ta sosai yana sake saka ta tabbatar da hes not fully nigerian, and meeting his sisters ya sake tabbatar mata da zarginta, a hankali take shafa kansa kamr wani babynta.

Har aka gama idar da kiran sallah kafin a hankali ta shafa fuskarsa with d intention na tashinsa ta ɗanyi tapping a hankali ba tare da tace komai ba,

“ummm” ya faɗa cikin baccin muryarsa deep a cikin bacci,

“za’a shiga sallah” ta faɗa a hankali da ƙaramar muryarta, zare jikinsa yayi a nata ya juya mata baya ya cigaba da baccinsa ta dinga kallonsa kafin ta daure ta miƙe zaune ta jingina bayanta da gadon tana kallon well built body ɗinsa, a hankali ta sauƙe ƙafarta ƙasa tana jin kamar zata iya faɗuwa ta miƙe tsaye ta nufi toilet tana tafiya a hankali da ɗingishi, har ta shiga toilet ɗin ta daure tayi fitsari tayi tsarki da ruwan zafi tana runtse idanunta kafin tayi alwala ta miƙe tana bin bangon bathroom ɗin tana dafawa dan zazzaɓi take ji a jikinta sosai har kamar jikinta na shirin fara rawa ta fito a banɗakin ganin har sannan baccinsa kawai yake kuma gashi ana shirin shiga sallah ta ƙarasa da ƙyar bakin gadon ta side ɗin da yake ta zauna tana kallon kyakkyawar face ɗinsa thats softened by sleep, lips ɗinsa slightly parted, tsintar kanta tayi da kallonsa longer than she intend to. Is he really hers? Kafin ta kai hannunta gefen pillow ɗin ta ɗan buga kaɗan, buɗe idanunsa yayi a hankali dake cike da bacci sun ɗan canza kala ya kalleta,

“za’a shiga Sallah”

“Umhum” ya faɗa yana lumshe idanunsa ya sake juyawa, miƙewa tayi a hankali ta tafi ta shimfiɗa darduma ta duba hijab da tayi sallah da shi tana cikin sakawa taga ya miƙe zaune, ya saka tafukan hannunsa a fuskarsa for like 1 minute kafin ya sauƙa a gadon ya wuce bathroom. Ita kam ta tada sallar raka’atanul fajr abinta, yana fitowa ya zura jallabiya ya wuce ya fita a ɗakin ya ja mata ƙofar ganin tana sallah.

Tana idar da asuba ta kwanta akan daddumar ko azkar ta kasa yi dan jikinta take ji yana tauna, sosai take jin zazzaɓi, a haka ya dawo ya same ta lokacin har gari ya fara haske, straight wajenta ya taho ganinta a kwance a ƙasa ya ɗaura hannunsa a fuskarta yana faɗin “good morning baby” jin ɗumin fuskarta ya sa ya ɗaga hijab ɗinta ya saka hannunsa a ciki ya taɓa wuyarta, da sauri ya kalleta suka haɗa idanu jin yadda jikinta ya ɗauki zafi sosai, gani yayi idanunta ya cika taff da hawaye, ya zauna a wajen yana kallonta yace

“whats wrong baby, me ke miki ciwo?” Ta girgiza masa kai kawai,

“Muje asibiti?” Girgiza masa kai ta sake yi, ya ɗagota zaune ya zare mata hijab ɗin yana faɗin “No muje asibiti” “ni bazan je ba, just get me drugs i dont want to go there”
“why?” Shiru ta masa yace “okay tom i’ll get u the drugs” ya faɗa yana miƙar da ita tsaye ya nufi bed ɗin da ita, zaunar da ita yayi ya koma ya naɗe darduma da hijab ɗin ya ajiye a mazauninsu, ya dawo ya zauna yana kallonta yace “are u hungry?” Da sauri ta girgiza masa kai dan ko kaɗan bata son cin komai, ya miƙe tsaye yace “let me get u the drugs” ta gyaɗa masa kai a hankali tana kallonsa har ya nufi ƙofa bayan ya ɗauki makullin motarsa sai kuma ya dawo ya wuce toilet ya ɗauko zanin gadon da ya wanke jiya ya fita ya ja mata ƙofar ita dai da idanu kawai take binsa, sai a lokacin ta koma ta kwanta ta janyo duvet ta rufe ƙafafunta da shi ta lumshe idanunta a hankali.

Sai kusan 8 ya dawo gidan yana shigowa ɗakin ya samu tana bacci duk da she’s restless ko a cikin baccin ma, fresh milk ɗin da ya ɗauko mata a ƙasa ya zuba mata a cup dan she needs to take something kafin ta sha maganin, kafin ya tattaro drugs ɗin ya ƙaraso ya zauna gefen bed, ya shafa fuskarta yace “baby” juya kanta tayi amma bata buɗe idonta ba ya sake kiran sunanta a hankali dan yafi so ta sha maganin sai tayi baccin, buɗe idanunta tayi a hankali yace “tashi ki sha drugs ɗin sai kiyi baccin” ta girgiza masa kai tana ɓata fuska, hannu ya saka ya ɗago ta zaune yace “zaki kwanta yanzu dont worry” ya kai cup ɗin bakinta yana faɗin “haa” idanunta ta ɗaga tana kallonsa shima ita yake kallo kafin ta buɗe bakin “good girl” ya faɗa yana fara bata fresh milk ɗin har sai da ta sha fiye da rabin cup ɗin kafin ya ɓallo mata maganin ya haɗa mata da ruwa ya bata ta shanye, ya share mata bakinta yace

“xaki kwanta?” Ta gyaɗa masa kai a hankali yace “to kwanta” ya faɗa tare da gyara mata kwanciyarta ta kwanta abinta ta rufe idanunta a hankali, ya rufa mata bargo ya koma ya zauna yana kallonta, he wont lie wallahi yesterday was a night he’ll never forget a rayuwarsa, a night dat will cling a cikin kai da memory ɗinsa har abada, bai san sanda yayi murmushi ba ya shafa kansa a hankali. farincikin da ta basa a jiya he don’t think there’s anything da zai iya mata da zai iya compensating ko da rabin farincikin da ta saka sa a daren jiya.

Sai da ya tabbatar baccin ya ɗauke ta gabaɗaya kafin ya Miƙe ya wuce closet, tsaf ya shirya cikin ƙananun kaya har da face cap yayi masifar kyau, ya ɗauki makullin motarsa ya fita a ɗakin

Har ya nufi motarsa ya fasa ya juya ya nufi part ɗin Amira, a buɗe ya samu ƙofar palourn probably a haka ma ƙofar ta kwana ya tura ya shiga, straight ya wuce sama zuwa bedroom ɗinta, ya tura ƙofar a hankali ya shiga, a bakin ƙofa ya tsaya yana kallonta da mamaki ganinta a kwance akan sallaya tana bacci, ya ƙarasa ciki ya zauna a gefen bed ɗinta yana kallonta, kamar wacce taji shigowarsa ta miƙe zaune a hankali, ta kalli gadon suna haɗa idanu ta ɗauke kanta tana miƙewa daga saman daddumar ta zare hijab ɗinta ta soma linkewa ba tare da ta sake kallonsa ba, ya ɗan yi murmushi a hankali yace

“Good morning wifey” ko kallon inda yake bata yi ba ta fara naɗe daddumar ma ta ɗauka taje ta ajiye, idanunta da suka kumbura saboda kuka kawai yake kallo ya gagara sake ce mata komai har ta ƙarasa ta wuce shi ta hau gadonta ta ɗayan gefen ta juya masa baya, miƙewa yayi ya dawo ya zauna kan bedside ta inda take kwance yace

“nayi laifi ne?” Wani ƙululun baƙin ciki take ji kamar ta tashi ta shaqesa, muryarta a dake tace

“U finally remembered i exist?”

Ba tare da ya amsa wancan maganar ba softly yace

“i came to check on u, howre u?” Miƙewa zaune tayi tana kallonsa har da huci kafin ta haɗe hannunta tace

“in kana ma Allahn da ya halicceka Ahmad ka tashi ka fita min a ɗaki, ka rabu da ni dan Allah cause i dont matter to u kaje gurin wacce matters dan Allah ni ka ƙyaleni”

Idanunsa steady on her yace “says who u dont matter to me? Ke matata ce, u dont say that” wani shegen kallo kawai take masa kamar zata kashe sa da idanu, ya ɗan shafa kansa a hankali yace

“Dukanku are my wives, i just dont want any war a gida, kwanciyar hankali nake buƙata from both of u, i want peace”

Sai kuma ya Riƙo hannunta ta wafce tana harararsa kafin ta daure tace “Naji, yanzu dan Allah ka tashi ka je bana son ganinka”

“Do u need anything?” Ya tambaya yana kallonta

“Nothing” ta faɗa almost immediately tana ɗauke kanta tana hana hawayenta gangarowa

Miƙewa yayi tsaye yana kallonta yace

“fine na tafi since baki son gani na, but remember i said i want peace in this house, and that includes u Amira, u should rest pls” ko amsa masa bata yi ba sai kallon gefe take, ya juya ya nufi ƙofa, sai a lokacin ta bishi da idanu har ya fita abinsa, da zata iya cire sonsa a zuciyarta wallahi da tayi hakan ta barwa Na’ima shi, but its something da ba ita ta saka ma kanta ba, yanzu ma ganinsa da tayi ji tayi kamr ya zo ne ya ƙara mata petur akan wutan da ta kwana yake cin zuciyarta tun jiya sannan ya ƙara azalzala ƙaunarsa dake ranta, ta kifa kanta a jikin gado ta cigaba da kukanta daga inda ta tsaya.

Yana fitowa daga part ɗin Amira ya nufi motarsa, yana ƙoƙarin buɗe motar aka buɗe Gate ɗin gidan, tsayawa yayi a jikin motar yana kallon gate ɗin jiran ganin wanda ya zo gidan da wuri haka, ganin motar gidan Ammi ya sa ya jingina da motar har motar ta ƙaraso cikin makeken compound ɗin tayi parking a can gefe, yasmeen ta fito daga baya, yana kallonta har ta ɗauko wani kyakkyawar basket ta nufo sa tana washe masa haƙora dan tun da suka shigo ta gansa, har ta iso gabansa tace

“ina kwana yaya”

“lfy lau” ya amsa a taƙaice kafin ya kalli basket ɗin hannunta ya ɗage mata gira,

“Ammi ce tace a kawo muku wai” murmushi yayi kaɗan ya miƙa hannunsa alamun ta basa ta miƙa masa ƙasa ƙasa yace

“thank you”

“fita zaka yi ne yaya?”

“Eh” kawai ya faɗa yana nufar part ɗin Na’ima, ta bi bayansa da sauri, ya buɗe ƙofar ya shiga ciki tana biye da shi a baya har ya kai basket ɗin ya ajiye a dining ya juyo ya kalleta yace

“toh muje”

“Anty Na’imar fa?” Ta faɗa tana kallon hanyar sama ganin bata palourn

“Tana bacci muje sauri nake”

“Ko zaka barni anan to kaje ka dawo?” Wani harara ya zabga mata yace

“Bazan barin ba to Wuce mu tafi” jiki a sanyaye ta nufi ƙofa, ya bi bayanta har suka fita a part ɗin, ya nufi motarsa ba tare da ya sake bi ta kanta ba, tana kallonsa har ya tada motar kafin itama ta wuce motar da driver ya kawo ta ta shiga baya tana ɓata rai, dama rahama tace mata za’a yi haka ta musa.

Sai da ya fara tsayawa briefly a office to check on some files, kafin without wasting much time ya bar office ɗin yana amsa gaisuwar staff ɗinsa sama sama dan he’s not here to work at all today.

Apple store ya tsaya ya shiga ciki ya saya mata duk wani latest gadgets da suke da shi, latest iphone, macbook, Apple watch, Airpods da sauransu ba abinda ya manta bai saya mata ba.

Average Rating: ☆☆☆☆☆ 0.0 (0 ratings)

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Home
Account
.st0{fill:#000000;} PDFs
Chapters
Loved