Chapter 37: Chapter 37
“Eh, ko ka rufe idonka”
“To ai na riga na ga komai jiya har…”
“Banasoo” ta faɗa tana fashe masa da kukan da ba hawaye kamar dama jira take ya tsokaneta, da sauri ya juya mata baya muryarsa da murmushi yace
“Na juya madam”
“Kuma kar ka juyo”
“To hajiya” ya faɗa yana murmushi
“Idan ka juyo ma i can see u” ta faɗa tana fara saka kayan a hankali, tana yi tana kallonsa ko ya juyo, har ta gama saka kayan tsaf da ya amshe ta na bala’i ɗinkin ya zauna ciff da jikinta ta riƙe ɗankwalin a hannunta tana kallon bayansa tace
“Na gama”
“In juyo?”
“Eh” ta faɗa a taƙaice, ya juyo a hankali yana kallonta da murmushi a fuskarsa, ta tura masa baki, yana murmushi ganin yadda kayan ya amshe ta sosai yace
“Fyn girl” bata ko kula shi ba ta zauna a gaban madubi ta fara ƙoƙarin ɗaura ɗankwalin, tayi yafi sau 4 tana suncewa shi dai kallonta kawai yake, ganin ta ajiye ɗankwalin ta ɗaura kanta akan mirrow ɗin ya sa ya taso yace
“In ɗaura miki?” Ta ɗago idanunta ta kalleshi, a shagwaɓe tace
“To ka iya ne?”
“Eh mana na iya wait let me show u” ya faɗa yana ɗaukar ɗankwalin ya tsaya a bayanta yana kallonsu ta cikin madubi, suka haɗa idanu ya mata murmushi yace
“But dont move ur head, stay still haka.” Ya faɗa yana ɗaura tafukan hannunsa a gefe da gefen fuskarta ya tsayar da akanta ya ɗan sunkuyo suna kallon juna ta madubin, ganin ya ɗaura gefen fuskarsa a tata ya lumshe idanunsa ta ce
“Ɗaura ɗankwalin kenan?” Buɗe idanunsa yayi ya miƙe tsaye ya fara ƙoƙarin ɗaura mata ɗankwalin, harda shimfiɗesa a kan mirrow ɗin ya lallanƙwasa inda ransa ya raya masa kafin ya ɗauko ya aza akanta ya fara ƙoƙarin ɗaurewa, wani kallo kawai take masa ta cikin madubi ganin abinda yake mata a kanta har ribbon ɗinta da ta dunƙule gashinta da shi ya fita ya sa ta sa hannu ta riƙe hannunsa tace
“Thank you zan ƙarasa”
“Wait kaɗan ya rage na gama jor” ya faɗa yana ƙarasa ƙulle mata bayan, ya koma baya yana kallon ɗaurin, sai kawai ya fashe da dariya ta marairaice fuska tace
“Yanzu wannan ne ka iya?” Yana dariya sosai yace
“I thought na iya fa ashe ban wani iya ba” ta zuba masa idanu ta madubi tana kallon yacce yake dariya, wallahi bata taɓa ganin yana dariya sosai ba sai yau, and he look 1billion times cuter, jerin fararen haƙoransa suka ƙara ma fuskarsa tsabar kyau, ta sauƙe ajiyar zuciya tana murmushi itama ta sunce ɗaurin ta sunkuya ta ɗau ribbon ɗinta ta sake kama coiled gashinta kafin ta fara sake gwada ɗaurawa, yana kallonta ta cikin madubi yace
“To in bazai yi na ki barshi mana”
“Toh” kawai tace ta ajiye ɗankwalin a gaban madubi ta miƙe tsaye dan ta gaji har hannunta na riƙe mata, ya ƙaraso dab da ita yace
“no zauna, i have something for my baby that’ll complete this look” ya faɗa yana ɗaura hannu a kafaɗarta ya zaunar da ita a kujeran gaban madubin yana kallon gashinta da dis time as pony tail ta kamasa jelar ya sauƙa bayanta, kuma da yake its coiled wato her usual hair style sai waves ɗin suka yi azabar kyau.
Sake ta yayi ya wuce wajen bed da ya ajiye ledar ɗazu, wata daban ba ta apple ɗinba ya fara ɗauko wa ya dawo gaban madubin, ya ajiye ya ciro box ɗin ciki masu matuƙar kyau guda biyu da aka rubuta Cartier in gold rubutu a jikinsu.
Kallonsa kawai take yi har ya buɗe first one ɗin revealing a simple diamond necklace na cartier da ke ta sparkling, ta buɗe baki tana kallonsa idanunta har sun fara cikowa da ruwa, ya kalleta da murmushi kafin ya kalli sarƙar,
“Can i?” Gyaɗa masa kai tayi a hankali,ya zaga ta bayanta ya matsar da gashinta a hankali yana shafa wuyarta, kafin ya saka mata sarƙar around her neck yana kallonta ta cikin madubin, hawayen idanunta ya gangaro freely, ya zuba ma wuyarta mai kyau idanu yadda sarƙar ya zauna yana glittering against her skin. Breathtaking. He was so glad he got this for her last trip ɗinsa, tunda ya gansu ya siyo da sunanta and he has been keeping it with him for sometime now, Sunkuyowa yayi ya sa fuskarsa a wuyarta yayi kissing a hankali da hakan ya sa ta runtse idanunta, ya ɗago kansa ya zago ta gabanta ya buɗe ɗayan box ɗin ya ciro bracelet ɗin ciki mai kyau shima ya kama hannunta yana kallon ring ɗin da ya bata ranar da yayi proposing da ke ƙyalli akan fingers ɗinta, saka mata bracelet ɗin yayi ya kai hannun bakinsa yayi kissing kafin ya sake hannunta ya kai fingers ɗinsa ya share mata hawayen kumatunta,
“U mean the world to me Na’eema” gyaɗa masa kai tayi a hankali muryarta ƙasa ƙasa tace “thank you”
“come baby” ya faɗa yana miƙar da ita tsaye ya janyo hannunta har bakin bed ya zaunar da ita shima ya zauna ya ɗauko ledan gadgets ɗinta ya miƙa mata, he seems happy showing her what he got for her, tayi murmushi tare da kai bayan hannu ta share idanunta, ta saka hannu biyu ta karɓa, ganin kallonta yake ta soma ciro abubuwan ciki, ko wanne ta ciro sai ta kalleshi ta nuna masa sai dai kawai ya mata murmushi, dan he loves how cute and happy she looks unrapping them, har ta gama duka kafin ta langaɓe masa kai tace
“Ni to me zance” ta faɗa idanunta na cikowa da sabon hawaye
“Say u love me” ya faɗa yana matsowa sosai kusa da ita, ta kwantar da kanta a ƙirjinsa, ta saka hannayenta a gefen cikinsa, muryarta ƙasa ƙasa tace
“I dont know how to explain it, i love you, i love u more than life itself, you are my everything, ka bani more than ive dreamt of, amma even without all this, i still love u just as much, ure my home, hubby”
Lumshe idanunsa kawai yayi, with each of kalmarta har ƙasan ransa yake jinta, he could give her the world inda ace its possible.
“Hubby hun? I love the name sosai” Ya faɗa yana Ɗago kanta, yayi cupping yana kallon idanunta kafin yayi kissing lips ɗinta lightly, sa sake kissing like three times tukunna yace
“I love u more than u do, i have another suprise for u, amma sai kin ci abinci, munyi sallah” Ya faɗa yana zura hannunsa ƙasan rigarta ya shafa bare skin ɗin very flat cikinta.
Ta langaɓe masa kai tace
“Another suprise? Isnt it enough?” Bai kulata ba ya miƙe ya nufi toilet, ta daɗe a zaune a wajen tana kallon toilet ɗin kafin ta miƙe a hankali ta soma tattare abubuwan ta ajiye su a inda ya kamata, tana yi tana shafa sarƙar wuyarta fuskarta ɗauke da murmushi.
Yana fitowa daga toilet da alwala ya nufi ƙofa dan zuwa mosque, har ya fita ya sake buɗe ƙofar yana kallonta yace
“Im so hungry” tayi murmushi tana kallonsa tace
“Me too” shiru yayi yana kallonta, ganin kallonta yake tace
“To me zaka ci?”
“You..” ya faɗa iya mata wani shegen kallo, harararsa tayi tace
“za’a shiga sallar toh” janyo mata ƙofar yayi da sauri ya wuce ya sauƙa ƙasa, da murmushi a fuskarta ta ƙarasa ta shimfiɗa dadduma itama ta tada Sallar.
Tana idarwa ta linke hijab ɗinta ta ajiye ta fito a ɗakin ta nufi downstairs walking slowly ko zata sama musu abinci since he said he’s hungry, basket ɗin da ta gani a dinning ya sa ta sauƙe ajiyar zuciya ta ƙarasa ta duba taga lafiyayyun abincin da ke ciki, a nitse ta fara setting table ɗin, tana gamawa yana shigowa, tun kafin ya ƙaraso dining ɗin ta ja masa kujera,
Ya ƙaraso ya zauna yana murmuring “thank you” ba sosai ta wani ci abincin ba tace ta ƙoshi, duk yadda yayi da ita taƙi shikam yaci abincinsa sosai yana yi yana kallonta har ya gama, ya share bakinsa da tissue yana kallonta yace
“My wife” murmushi kawai tayi, dai dai lokacin wayarsa ta fara ringing, ya ɗaga wayar ya kai kunne yana kallonta
“Yes bring it in” ya faɗa a nutse kafin ya katse wayar ya miƙe ya ruƙo hannunta yace
“Its here zo muje” ya faɗa yana riƙe hannunta ya nufi sama da ita, wadrobe ya buɗe ya ɗauko mata gyale ya yafa mata a saman gashinta.
“Whats going on?” Ta tambaya tana kallonsa, bai ce mata komai ba ya kama hannunta ya kaita jikin window ɗin bedroom ɗin nata, ya tsayar da ita a gaban widown ya tsaya a bayanta ya saka hannayensa ya zagayo cikinta kafin kamar mai raɗa a cikin kunnenta lips ɗinsa na brushing ear ɗinta yace
“Look down”
Lumshe idanunta tayi ta buɗe dai dai an shigo da wata sabuwa dal ɗin porsche panamera in white karrr, sleek and shining under hasken rana da wani babban jan ribbon across the bonnet, dealership crew ɗin suka yi parking ɗinshi neatly suka yi stepping aside.
Zaro idanunta tayi ta sa hannu biyu ta toshe bakinta ta hau girgiza kai, ta juyo tana kallonsa hawaye kawai ke sintiri a idanunta ta girgiza masa kai, gyaɗa mata kai yayi yana murmushi, ta sake girgiza masa kai
“Ya Allah!, No, no, no, this is too much pls” ta faɗa tana riƙo hannunsa.
Hannunsa ya kai yayi wrapping a bayan waist ɗinta ya matso da ita jikinsa sosai yana kallon idanunta yace
“Its never too much for my queen, besides tun ranar da kika zama matata na saya miki as wedding gift and today its all urs cause u deserve more than it”
Fashewa tayi da kuka burying fuskarta a ƙirjinsa tana kuka da dariya at the same time, emotions ɗin ita kam yau sun mata yawa
Ya rungume ta tightly a jikinsa yana shafa kanta yace
“Latest porsche girly” ta sake rungumesa tightly tana sake fashe masa da kuka.
Ciro ta yayi daga jikinsa ya kama hannunta ya nufi ƙofa da ita yana faɗin
“Lets go check out ur new ride” ta bi bayansa walking slowly, shima a hankali yake tafiya saboda yadda take tafiya itama a hankali har suka sauƙo stairs, ya tsaya ya gyara mata gyalenta da kyau kafin ya buɗe ƙofar palourn suka fito yana riƙe da hannunta, gaisawa yayi da dealership crew ɗin kafin suyi handing masa keys ɗin da papers da yayi signing suka sake congratulating ɗinsu kafin su shiga service car ɗinsu su bar gidan abinsu.
Sai bayan da suka fita kafin ya juyo ya kalleta suka haɗa idanu, itakam har yanzu hawaye ya gagara daina sauƙa a idanunta, ya kama hannunta ya damƙa mata makullin ya haɗe goshinsu muryarsa ƙasa ƙasa yace “cry cry baby” ya faɗa yana saka fingers ɗinsa ya share mata fuskarta.
Sake shigewa jikinsa tayi ta rungumesa sosai tana kukanta cause she feels like shes living in a dream, shima ya sa hannu yayi wrapping a bayanta ya ɗaura kansa a kanta ya lumshe idanunsa yana patting bayanta a hankali.
“I dont deserve u hubby” ta faɗa cikin kuka, kissing kanta yayi a hankali muryarsa ƙasa ƙasa yace
“Ta miki ko a canza?” Ta ɗago idanunta da ke cike da hawaye ta kallesa suka haɗa idanu ta mayar da kanta jikinsa ta rungume sa tana sauke ajiyar zuciya tace
“I love u so much, i’ll spend my whole life loving u”
yayi murmushi yana shafa kanta dake ƙirjinsa “And thats all i need, just keep loving me the way u do, cause ina sonki sosai Na’eema”
Ɗago kanta tayi daga jikinsa ta zuba masa idanunta shima ɗin ita yake kallo baya ko ƙiftawa, ɗan juyawa tayi babban compound ɗin ganin its empty sai su ƙadai gaban sabuwar motarta, matsowa tayi closer to him, ta ɗaura both hannunta da ɗaya ke riƙe da key ɗin motar a shoulder ɗinsa, shi dai kallonta kawai yake, yadda yake kallonta da mayun idanunsa ya sake tunzura ta, ta yi leaning up tunda ya fita tsawo tayi ɗagyalgyal kawai ta ɗaura lips ɗinta akan nasa, giving him a full kiss on the lips, buɗe idanunsa yayi cause he didnt even see that coming at all, the way it came as a shock ya sa kiss ɗin yake zuwa masa har ƙwaƙwalwarsa, bai san sanda he found her waist ba and pulled her closer kissing her back, yayi letting out wani ajiyar zuciya da soft groan yana grabbing waist ɗinta instinctively, yana kissing ɗinta deeply, ganin kamar tsayuwar zata gagare sa ya jinginata da sabuwar motar yana ya sa hannu biyu ya riƙe fuskarta yana kissing ɗinta sosai, itama hannunta ta zagaye a wuyansa enjoying the moment, ganin kamar ya manta inda suke yana ƙoƙarin fara lalube mata jiki yana sauƙe ajiyar zuciya ya sa ta pulling away, breathless but still da murmushi a fuskarta, ya juya ya jingina da motar yana kallonta idanunsa har sun canza kala yace
“Baby.. ull be the end of me, u just shocked the life out of me” ya faɗa yana jin kamar ya sake janyo ta dan ta bar jikin motar yanzu shi yake jingine da motar ita kuma tana tsaye a gabansa not too close.
Ɗage masa gira tayi tace “get used to it” yayi wani dariya yana kallonta cause tf, hes loving this part of her even more yace
“i love this Na’eema pls” itama dariya tayi tace
“Toh she’s all urs, in babu kowa amma” ta faɗa tana rufe fuskarta, like kutusi, shegen mamaki take basa yanzunnan ya rasa ma how to react!
“Even if the whole world is looking, i’d kiss u back, youre mine”
Share maganar tayi tana kallonsa tace “i want to see the inside” tashi yayi daga jikin motar yana kallonta yace
“Bismillah!”
Amira ta matsa baya a hankali daga jikin window ɗin da ke bata perfect view na abinda ke faruwa a tsakar gudan, yadda su biyun are lost in each others worlds, zuciyarta taji tana wani irin ƙuna da bata taɓa jin irinsa ba tsawon rayuwarta, ta dafe ƙirjinta a hankali tare da tsugunawa a gefen gadonta wasu hawaye masu azabar zafi na cigaba da wanke mata fuskarta, bata jima da tashi daga bacci ba bayan gama waya da Nuwaira ta sanar mata komai da mummy ta sa tayi ita Nuwairar ce ma ta lallashe ta ɗazu bayan fitar tasa har ta samu tayi bacci kafin kiran Mummynta ya tada ta asking in tayi abinda malam yace just then kuma taji shigowar mota gidan wanda hakan ya sa ta zuwa bakin window ɗinta only to witness all this abubuwan da yafi ƙarfin zuciyarta, bata san sanda mummyn ma ta kashe wayar ta ba dan she couldnt answer anymore, wani sharp pain take ji a ƙirjinta with each of dariyarsu and every of their touch, da duk ƙanƙantar gesture da Ahmad zai nuna towards Na’ima, but by the time Na’ima kissed him taji ƙafafunta sun gaza ɗaukarta for a moment ji tayi kamar she might faint.
Jin kukan ba abinda yake ƙara mata sai raɗaɗi a zuciyarta ya sa a fusace ta miƙe tsaye tana jin kanta na bugawa da ƙarfi ta nufi ƙofa kamar mahaukaciya dan wallahi yau ko dai ita ko kuma Na’ima sai dai kowa ya rasa shi, wayarta da ta manta yana hannunta ne ya fara ƙara tayu wani ihu kamar da wayar take tana ƙoƙarin cillar da shi ko ta buga shi da bango but ta dakata ganin mummyn ke kiranta again, fashewa tayi da sabon kuka ta zauna a bakin ƙofar tata tare da ajiye wayar a ƙasa har ta katse mummy ta sake kira kafin tayi sliding ta ɗaga wayar tana cigaba da kukanta da ƙarfi har da jiniya.
“Na shiga uku, Amirah what happened miye haka?”
“Zan mutu kawai mummy Na shiga uku na nikam”
“Me aka miki?” Jin tayi shiru ta mata tsawa
“Bazaki faɗa min ba dan ubanki me aka miki?”
“Mummy yar iska ya auro, shes here kissing him a compound cause shes shameless, shi kuma yana biye mata mummy he just bought her a porsche mummy”
“Mtswwwwwww” mummy ta ja wani dogon tsaki,
“to motar kike ma kuka dan uwarki? Yaushe ya canza miki mota ke? Shebi ce min kika yi ke kika zaɓa da kanki ya canza miki?”
“Mummy ba mota ba mummy, he was hugging her a compound fa mummy kissing her fa mummy innalillahi wa inna ilaihi raji’un”
“Kin yi abinda Malam yace ko baki yi ba? Da har yanzu yake rungumarta?”
“Ban yi ba” ta faɗa tana kuka sosai,
“Baki yi ba? Amira baki yi ba kika ce min?” Cikin kuka sosai tace
“Ta ina zan shiga gidanta mummy? Ƙofar a kulle take kuma yana nan always”
“Lallai baki da hankali Amirah, ke baki iya ko wace dabara ko kissa bane da zai kaiki sashinta ko ita tazo sashinki kika barsu har suka tara Amirah?”
“Basu tara ba Mummy wallahi ni na san basu yi ba, ko a aurenmu ai sai da muka ɗan kwana biyu kafin yayi”
“Bai yi ba suka zo compound suna kissing juna, meyasa ke kam baki da hankali ne Amira”
“Na ce miki bai yi ba” ta faɗa tana jan hancinta da majina ya tsinke mata.
“Yaushe zaki yi abinda ya kamata? Dan kema kinsan kuɗin da na kashe wallahi idan kika min asara ubanki ne zai biya ni dan bazan yi asarar waɗannan uban kuɗin buƙata taƙi biya ba saboda shirme da shirirtarki”
“Mummy wallahi tallahi sai Na’ima ta bar min gidana na rantse da zatin Allah, i wont sit back and let her win, ill call u back idan komai ya kammala zan jira har ya gama satinsa ya dawo nan tukunna in ga yadda zan samu access ɗin” tana faɗa ta katse wayar ta miƙe tana sauƙe ajiyar zuciya ta koma cikin ɗakin tana safa da marwa dan kiran wayar kamar wanda ya dawo da ita hayyacinta haka taji, ta zauna gefen gado ta danna ma Nuwaira kira hannunta har rawa yake.
Ko da suka dawo ɗakinta har lokacin murmushi kawai Na’ima take yi tace masa
“cikin har ya fi wajen Kyau”
“Yes i know” ya faɗa yana ɓalle botur ɗin shirt ɗinsa, ganin haka ta matsa a kusa da shi ta koma gaban madubi tana ɗaukan kwalbar turare ta buɗe ta sake rufe wa tana kallon cikin madubin kamar wacce is really doing something a wajen, zare shirt ɗin yayi ya ajiye kan bed ya bar dogon wandonsa kaɗai kafin ya taho wajen madubi ganin sai taɓe taɓe take yi a wajen, tsayawa yayi a bayanta, ya saka hannu ya zagayo daga waist ɗinta ya tsayar a cikinta ya saka fuskarsa a wuyarta yayi kissing, leaning back tayi a well body built jikinsa ta ɗaura hannunta a fuskarsa dake wuyarta tana ƙoƙarin cire fuskarsa a wajen, ya ɗago yana kallonta muryarsa ƙasa ƙasa da alamun lallashi yace
“Pls” ai da gudu ta girgiza masa kai cause bata gane wani pls ɗin ba, ya marairaice mata fuska, zare jikinta tayi gabaɗaya daga nasa ta juyo tana kallonsa tace
“Ah ah nikam”
“Hmm” kawai ya faɗa yana kallonta, ta ɓata rai dan theres no way zata sake yarda tayi going through abinda tayi going through jiya, ko tausayinsa bazata ji ba gaskiya, sai ji tayi ya ɗagata ya ɗaurata akan mirrow ɗin hannunsa steady a waist ɗinta, ta buɗa idanunta dake cike da tsoro kafin ma tayi magana ya shige tsakanin ƙafafunta ya ɗaura fuskarsa a wuyarta ya soma kissing yana saka hannunsa ya fara tattaɓe mata jiki a zafafe, ta ɗaura hannunta biyu a kansa ta janyo kansa tana ƙwaɓe fuska kamar zatayi kuka, ɗago fuskarsa yayi yana mata wani kallon kafin kamar maye ya sake matsowa jikinta sosai ya haɗe bakinsa da nata, tuni jikinta ya fara shegen rawa, dan ta riga ta gane me yake nufi, tun tana ƙoƙarin ture shi har ta haƙura ta barsa, ta natsu tana karɓan saƙwannin da yake aikata ma jikinta ta ko ina, dan hannunshi yaƙi natsuwa waje ɗaya, ganin ta nutsu enjoying what he’s doing ya saka hannun ya sauƙe zip ɗin rigarta ya zare rigarta ya jefar leaving her with only the skirt, ya ɓalle bra ɗin jikinta yana daina kissing ɗinta da yaje yi ya ɗaga idanunsa yana kallon cikin idanunta da hakan yasa ta rintse idanunta sosai, ya sauƙe idanunsa ya zuba ma favourites ɗinsa idanu kafin ya mayar da kansa yayi burying a wuyanta kissing her all over
“Wayyo Allahna” ta faɗa muryarta ƙasa ƙasa tana ɗaura hannunta a shoulders ɗinsa da babu riga, jin yadda breath ɗinsa is hot against her skin da yadda yake kissin lower yana gangarawa a hankali, wani vibrate da taji jikinta yayi jin inda ya ɗaura bakinsa ya sa ta rintse idanunta sosai tana jujjuya kanta, ta ƙanƙame hannunsa sosai jin yadda yake worshipping skin ɗinta with reference, yana sending mata shivers, thats how ta manta protest da take yi na rashin son ya sake abin jiya, bata san da yaushe suka bar gaban mirrow zuwa bed ba, and there ya sake birkita mata ya susuta mata duka sauran lissafinta, bata tashi dawowa hayyacinta ba sai da lokaci ya ƙure, har sai da aka kira la’asar kafin ya iya rabuwa da ita, lokacin idanunta har sun kumbure tsabar kuka, ya shafa fuskarta yana sauƙe ajiyar zuciya yace “thank u baby i love you” fashe masa tayi da kuka dan few hours ago bai tuno he loves her ba tabbass. Ya shiga lallashinta ba ji ba gani kamar zai buɗe cikinsa ya maida ta, sai da suka yi wanka suka yi sallah, kafin ya sake janyo hannunta wai su je su sake cin abinci, ita dai binsa kawai take kamar bata da laka a jikinta, duk da yadda ya wuni lallaɓata bai hanasa sake yi da dare ba, ta sha kuka kamar zata halaka.
Bata taɓa sanin haka auren yake ba sai a cikin sati ɗaya da yayi a part ɗinta, ko aiki baya zuwa ko da akwai something important yana zuwa yake dawowa before she could know it, he took that week off sai abinda bazasu iya handling su kaɗai ba ne kaɗai ake kiransa, a satin taci uban kwakwa tun tana shan wahala too much har zuwa yanzu da ta fara sabawa da nacin sa.
yau tun safe take langwaɓe jiki dan yau ne rana na ƙarshe da zaiyi a part ɗinta ya koma part ɗin Amira and from then zai raba musu kwana, yana kwance a palour a kan doguwar kujera da wando three quatre a jikinsa da fara ƙal ɗin shirt, Na’ima kuma na kwance a jikinsa itama fara ƙal ɗin oversized shirt ne kaɗai a jikinta wanda shirt ɗin ya sauƙa cinyarta, its like shirt ɗinma nasa ne ta saka dan sleeves ɗin hannun ma ya mata yawa, gashinta ta kamashi roughly, yana kallonta ganin sai buɗe masa buttons ɗin riga take tana mayarwa yace
“Ya akayi?” Ta miƙe zaune daga jikinsa tana kallonsa tace



