Chapter 48: Chapter 48
Yadda yake sarrafa jikinta ba shi kaɗai yake driving kansa crazy ba, she’s also going nuts, jikinta is responding to his rythm, gabaɗaya tayi surrender to storm na desire ɗinsa. Tuni ya gama undressing ɗinta kafin ma ta farga, zuwa lokacin bata jin zata iya hanasa sai ma tayasa da take, darennan was a night they both enjoyed, bai taɓa sanin he’s dis loud ba sai yau, dan tun da ya samu kansa a cikin jikinta once again ya sake manta home training ɗinsa kamar dai kullum, moaning sunanta kawai yake like a prayer, yana groaning dake fita daga maƙoshinsa da ƙyar, tunda Na’ima take bata taɓa jin daɗin abinda yake mata na irin na yau, she was crying not out of pain kamar da satittikan baya but out of pleasure dan pain ɗin sam ba komai bane compared to abinda take ji a jikinta a lokacin, every thrust da yake yi is desperate kamar wanda yake ɓarar da unspoken emotions ɗinsa da baki bazai iya faɗa ba. Yadda yake kissing ɗinta all over, biting and nibbling softly, grazing her body yana kuma trailing lips ɗinsa a throat ɗinta yasa ta gama susucewa a lamarinsa, chest ɗinta har ciwo suke mata from birkitasu da yake yi, babu abinda ke tashi a ɗakin sai moans ɗinsa mixed with hers, raw kamar su kaɗai ke existing a duniya, yadda abin ke kai masa ƙwaƙwalwarsa da jikinsa ji yake he can give anything in his world to be in this moment with her.
“Baby…pleaseeee!!” Ya faɗa muryarsa yana shaking sosai idanunsa a runtse, jikinsa na kyarma na bala’i yana ƙara thrusting ɗinga harder and rougher, yadda ya rirriƙeta ji take kamar zai karya mata bones ɗinta ta fashe da kuka, wani kalan moaning yayi dat came from his chest to his throat, irin wanda ya sa jikinsa ɓari har ma da na Na’imar, Na’ima ta runtse idanunta tana jin yadda yake worshipping sunanta, da ace sunan na ƙarewa da nata ya ƙare a darenann, yadda jikinsa ke vibrating a nata ya sa ta ƙanƙamesa tana shafa kansa a hankali trying her best to relieve him, har sai da jikinsa ya sake a nata, sai a lokacin yayi shiru yana sauƙe wani irin ajiyar zuciya, yayi burying fuskarsa a wuyanta ya saka hannayensa around her waist ya ƙanƙameta kamar zai koma cikin cikinta har sannan jikinsa trembling yake yi numfashinsa mai ɗumin gaske na sauƙa a wuyanta. Hannunta da ke ɗan rawa ta saka ta cigaba da shafa kansa thats damp jikinta yayi wani irin weak, kamar bata da ƙashi, amma duk da haka ƙaunarsa ce kawai ke zaga ko wani lungu da saƙo na jikinta kamar yadda tata ke zaga jininsa.
A haka wani wahalallen baci ya kwashe su duka ba tare da tuna gida ko Ammi ba.
Hasken rana da ya haske fuskarta kaɗan ya sa ta yamutsa fuska tare da ƙoƙarin juyawa ta cigaba da baccinta, riƙo fuskarta yayi yana shafa kumatunta a hankali da hakan yasa ta ɗan buɗe idanunta a hankali kafin ta buɗe su tar tana kallonsa, yana sanye da jallabiya fuskarsa looking fresh cike da Annuri. Ta dinga kallonsa ganin murmushin dake kwance a kamilalliyar fuskarsa kamar ba shi ne yake nan very very naughty jiya ba.
Ta yunƙura zata tashi jin jikinta ya mata tsami kamar am mata shegen duka yasa ta kalli jikinta da sauri ta janyo blanket fari dake gadon ta rufa jikinta tana tashi zaune ta marairaice fuska tana kallonsa, ya ɗanyi murmushi ya shafa kansa yace
“Why are covering the most beautiful art ive comed across?” Ta tura baki tana kallonsa tace
“Bana so” zama yayi gefen bedside yana kallonta da murmushi yace
“To tashi kiyi sallah” ta gyaɗa masa kai a hankali tana sake tattare zanin gadon a jikinta, ta sauƙe fine legs ɗinta a gefen gadon ta inda yake, bin santala santalan ƙafafun nata yayi da kallo yadda suke nan very fresh ba don shi ya riga yayi sallah ba da sai yace zasu iya karya masa alwala, ya kai hannu da niyyar taɓawa wayarsa dake ajiye a gefen bedside ɗin da yake zaune ya fara ringing.
Na’ima dake ƙoƙarin tashi tsaye ta koma ta zauna tana kallon wayar ta sa da sunan Ammi ke rubuce ɓaro ɓaro a jiki, saurin kallonsa tayi shima sai da ya kalleta tare da ɗan buɗe idanunsa kafin ya kai hannu da niyyar ɗaukar wayar.
Da sauri Na’ima ta janyo kanta da zanin gadon ta iso gabansa tare da riƙe hannunsa ta marairaice kamar zata yi kuka tace
“Wayyo Allah na, yanzu me zaka ce mata? Ina zaka ce na kwana?” Zaunar da ita yayi a ƙafarsa yana shafa gashinta da ya zuba har bayanta a hankali yace
“Calm down baby! Zan ce mata muna tare bazata ce komai ba kinji” tayi saurin girgiza masa kai tace
“Ko zaka ce ka kaini gidan Anty fadila na kwana a can dan Allah kaji, ni kunya nake ji pls pls pls kaji”
shiru kawai yayi yana kallonta kafin ya sake kallon wayar ganin yana sake ringing for the second time, dama tun da ya tashi yaga missed calls ɗin Ammi har 3 a wayarsa da ta masa tun da dare, niyyarsa idan ya tashi Na’ima sai ya kirata sai gashi she’s calling again, hannunsa ɗaya ya sa ya ɗauki wayar ɗayan kuma ya kwantar da kan Na’ima a ƙirjinsa yana shafa kanta a hankali ya kai wayar kunnensa.
Sallama ya ma Ammi cike da rashin gaskiya, Na’ima dake kwance luf a ƙirjinsa still tana iya jiyo muryar Ammi daga cikin wayar da ta amsa sallamar a taƙaice tare da tambayar inda Na’ima take straight. Tashi Na’ima tayi daga jikinsa instantly tana kallonsa ta langaɓe masa kai ta marairaice alamun ya faɗi abinda tace amma sai cewa yayi
“She’s fine Ammi”
“To kayi ƙoƙari, daga can dama kar ku dawo min gida tunda she’s fine now ku tafi na sallameku, go straight to ur house u hear me?”
“Ammi..” ji yayi ta kashe wayar, ya shafa kansa murmushi na kuɓuce masa, rintse idanunta Na’ima tayi ta saka tafukan hannunta a fuskarta kunya kamar zai kashe ta tace
“Ni me yasa zaka min haka dan Allah”
ta faɗa tana fashe masa da kuka, dawo da ita jikinsa yayi yana shafa bayanta cike da lallashi yace
“I’m sorry baran ƙara ba” ya faɗa tare da kai bakinsa yayi kissing gashinta,
“i’m sorry my love” ya sake faɗa a hankali, ɗago idanunta tayi ga kalleshi, ya kama kunnensa ɗaya alamun haƙuri ta tura baki tare da sake mayarda kanta ƙirjinsa tace
“Yanzu ya zamuyi?” A cikin kunnenta yace
“What we should have done tuntuni, wato we go home. Together, amma ba yau ba sai gobe”
ya faɗa yana kissing gashinta again. Gyaɗa masa kai tayi a hankali tana ƙoƙarin miƙewa daga jikinsa, miƙewa shima yayi ya kama hannunta yace
“Muje kiyi wanka kizo kiyi sallah ki ci abinci”
daga haka ya ja hannunta zuwa toilet, tabi bayansa zanin gadon da ta nannaɗe jikinta da shi na binta a bayan har toilet ɗin.
Dr zarah ta kalli agogon hannunta ganin kusan mintinsu talatin kenan a zaune a haka amma kanzil sadiq bai ce mata ba kamar dai ko wace rana, satinta ɗaya kenan tana enduring wanann halinnasa trying to be stubborn har sai ya saurareta, gabaɗaya ta fara running out of patience, for the whole week kullum ta zo ta zauna accross him babu abinda take sai trying duk wani method da ta sani da zai saka shi magana, gentle questions sometimes, sometimes kuma sai dai su zauna kamar kurame, amma har yau sadiq bashi da niyyar sauƙowa su fahimci juna.
Yau ma yana zauna a kujerar da ta shigo ta same shi a kai, ya naɗe hannunsa a ƙirji ya sunkuyar da kansa cike da taurin kai, fuskarsa a mugun ɗaure, he woulnd even look at her, bata taɓa haɗuwa da patient irinsa ba itakam hakan yasa ta ɗaura upon herself cewa sai ta kawo ƙarshen matsalarsa ta ɗauki lamarinsa personal bayan tayi digging through dalilinsa na shiga wanann halin da yake ciki.
Ƙarasawa tayi ta ajiye file ɗin hannunta akan table dan tun ɗazu a tsaye take a jingine da bango tana kallonsa tunda akan kujerar da take zama akai kullum ta same shi a zaune yau.
Ta juyo duka tana kallonsa kafin ta gyara wuyan doctors coat dake jikinta itama ta harɗe hannunta a ƙirjinta tana kallonsa tace
“Kai a tunaninka wanann silence ɗin is making u strong ne koh?” Ganin no reaction kuma bashi da niyyar amsawa ta ɗan jingina bayanta da table ɗin tana kallonsa
“In faɗa maka wani abu? Gani kake if u dont speak, nobody can hurt u, amma gaskiyar shine ure already destroyed sadiq just look at u”
Ɗan cije haƙoransa yayi a cikin bakinsa amma ko kulata baiyi ba,
“U call dis strenght? Ashe ma kai rago ne Sadiq wannan abin da kake yi ragwanta ne, tana can tayi aurenta ta manta da kai she’s enjoying her life with her husband, kana nan ka zauna pretending to be untouchable, kana burying kanka a cikin pain, gaskiyar shine ure weak Sadiq, ure too weak to say ur own story, ka gwammace ka mayar da kanka mahaukaci akan wacce ba abinda ya dame ta da kai”
Hannunsa da ke rungume a ƙirjinsa ya runtse, numfashinsa na ƙaruwa, amma har sannan bai kalle ta ba, ganin reaction ɗinsa yasa bata tsaya nan ba cike da son ta ƙuresa ta tako har gabansa ta tsaya ta sake harɗe hannunta sanann ta cigaba
“Youve lost everything sadiq, family ɗinka har nan suka zo amma ka ƙi ganinsu, uve lost love and respect, in faɗa maka me yasa? Saboda u cant face the truth, ka mayar da rayuwarka mara anfani akan waɗanda basu cancanci ka mayar da rayuwarka haka akansu ba, ure a failure sadiq, namijin da bashi da courage ɗin……” and that was it ko ƙarasawa batayi ba ya ture kujeran da yake zaune a kai tare da kai hannu ya shaqe mata wuyanta ya turata ya haɗata da bango, idanunsa a waje yake kallon nata da ta zaro itama tana kallonsa zuciyarta na bugawa da ƙarfi dan ba ƙaramin shaqa ya mata ba, kuma she didnt see it coming, da ƙarfi muryarsa na fidda wani amo na kwana da kwanaki da yayi baiyi magana ba yace
“SHUT UP! SHUT THE FUCK UP!!! SHUT UR FILTHY MOUTH UP!”
Kallon cikin idanunsa kawai take yi, ta kai hannunta tana ƙoƙarin ɓanɓare hannunsa daga wuyanta tana kallonsa dead in the eye irin kallon she isnt giving up on him ɗinnan, for a second ji tayi kamar kashe ta zaiyi dan yadda yayi stroking throat ɗinta.
“U dont know me! Baki san what ive gone through ba, dont u dare call me or my love weak!”
Locking idanunta tayi a cikin nasa bata ko ƙyaftawa tana kallonsa kamar yadda yake kallon idanun nata shima ta raba lips ɗinta tana shaqar iska ta kai hannunta biyu ta riƙe nasa dake wuyanta, muryarta calm almost taunting da ƙyar tace
“There. And finally thats ur voice”
ta faɗa cike da ƙarfin hali tana ƙaƙalo murmushi. Kallonta ya dinga yi da confusion plus anger da ke cinsa, hakan ya sa ya sassauta shaqan da yayi ma wuyarta, tana riƙe da hannunsa a wuyarta tace
“Duka wannan fury da rage ɗin? Its the only prove ure still alive Sadiq, inda da gaske ure truly gone kamar yadda kake tunani da bazaka damu ba, u wont care, but u care sadiq, thats why ure choking me instead of ur self”
Sake mata wuyarta yayi ya matsa baya yana kallonta, idanunsa sun kaɗa sun yi jajir, muryarsa breaking in pain yace
“A tunaninki u know pain?” Ya faɗa yana matsawa baya tare da ɗaukar kujerar da ya tashi akai yayi jifa dashi across ɗakin, matsawa baya tayi tana sauƙe numfashi da shafa wuyanta da har yayi ja abinka da fara tass tana kallonsa,
“U think zaki iya zama anan kina faɗa min who i am? Or i’m not?” Ya faɗa yana kaima bango fist kamar taɓaɓɓe,
“Baki san how it feels ba to loose everything” ya faɗa yana juyo ya kalleta pained
“U know nothing! U know nothing, to love and watch it be taken not once, to fight for it and still be nothing”
Girgiza kanshi ya shiga yi ya saka hannunsa a cikin kansa yana hana hawaye mai zafi da ya cika idanunsa daman gangaro yana kallonta yace
“I’m not weak, i’m not…. I..”
Kallonsa kawai take itama idanunta cike da hawaye dan haka take dama ita akwai saurin kuka, ta ɗaga idanunta ta kalli sama trying to take them back kafin tayi ƙarfin halin ƙarasawa ta ɗaga kujerar da yayi cilli da ita ta kawo gaban gadon ta ajiye, ta tsaya tana kallonsa bayan ta gyara zaman rigar jikinta ta nuna masa gefen gadonsa muryarta ƙasa ƙasa tace
“Now we can begin! Pls Sit”
Sai da ya gama tsayuwa yana kallonta kamar bazai zo ya zauna ba kafin ya ƙaraso ya zauna a gefen gadon yana sauƙe ajiyar zuciya, itama ajiyar zuciyar ta sauƙe ta zauna a kujerar gabansa tana kallonsa bayan ta koma ta ɗauko file ɗin da ta ajiye a table da biro, ta zuba masa idanu, for the past week she’s watch him kamar haka, silence ɗinsa, taurin kansa, da komai ma, amma yau its a different case cause tana ji a jikinta she’s getting there tunda har yau ta saka yayi venting out anger ɗinshi, Wannan abin da yayi ita a wajenta abin farinciki ne ta tsura masa idanu tana kallonsa, ya ɗan ɗaga kai ya kalleta kafin ya ɗauke idanunsa daga kanta ya mayar hannunsa da ya naushi bango da shi da har yayi ja.
“Sadiq” ta kira sunansa very softly da hakan ya sa ya ɗaga idanunsa ya sake kallonta suka haɗa idanu da shi ta ɗan gyaɗa masa kai a hankali idanunta cike da assurance cewa shell always be here tace
“Ban san pain ɗinka ba, and i dont claim cewa na sani, but i can help u carry it, ina so in taya ka ɗaukarsa if u’ll let me, pls Sadiq”
Kallonta kawai yake yi yadda idanunta ke nuna iya gaskiyarta take faɗa masa yasa ya sunkuyar da kansa a hankali. Ɗan matso da kujerarta tayi gabansa ta ɗaura hannunta a ƙafafunta ta tallafi kumatunta tana kallonsa
“Sadiq, Silence ɗinka na nufin kana saka kanka a cage ne wanda bai kamata kana cikinsa ba, i want u to live a free life, cage ɗin da ka saka kanka babu abinda zaiyi sai ƙarasa destroying rayuwarka, akwai mutane da yawa da raguwarka ke da matuƙar muhimmanci a wajensu” so yake ya mata musu so bad amma sam yaƙi buɗe baki sai ma ɗauke kansa da yayi daga kallonta ya koma kallon wani wajen daban.
“Kasan me? Lets try something small ni da kai” ta faɗa tana cire tagumin da tayi tana kallonsa
“duk sanda kaji zuciyarka na zafi da tiriri har kana jin kamar kayi choking wani kamar dai yadda ka min yanzu…” ta faɗa tana taɓa wuyarta
“ kar ka barshi a cikinka ko kuma ka shaqe wani kasan me zaka yi? U should just breath! Yanzu muyi tare, breath and count with me”
wani kallo da ya mata kamar zai kashe ta da idanu yasa tayi murmushi tana kallonsa har set na haƙoranta na bayyana she looks cute ba tare da tana da intention ɗin yin anything cute ɗin ba, ganin sai kallonta yake yi fuskarsa a haɗe ta share shi tare da jan ajiyar zuciya ta sauƙe a hankali harda demonstrating da hannunta.
Kallonta kawai yake tana yi amma shi yaƙi yayi, ta ja wani ta sauƙe a hankali tace
“Four in… six out” kallonta kawai yake ta langaɓar da kanta tace
“Bazaka yi ba?” For a moment kamar bazai yi ɗin ba, amma wani sashi na zuciyarsa na son yayi ɗin, yadda take kallonsa with all the patience in the world ya sa ya ɗan gyara zamansa kaɗan tare da jan ajiyar zuciya ya sauƙe, na farko da yayi was rough and shaky, da suka yi na biyu tare it was steadier, zuwa na ukun da na huɗu zuwa biyar ya fara jin wani sassauci a cikin ƙrijinsa na zafin da ya daɗe a tare a ciki.
“Good boy” ta faɗa fuskarta cike da fara’a, da sauri ya kalleta, itama shi take kallo ganin kallon da yake mata ta ɗanyi dariya kaɗan
“To in ce good man?” Ɗauke kansa yayi ya hau gadon kawai ya kwanta ya juya mata baya ba tare da ya sake cigaba da abinda suke yi ɗin ba, ta ɗanyi shiru tana kallonsa kafin tayi murmushi ta fara rubutu a note ɗinta na rannan, sai da ta gama rubutu wanda a ciki ta nuna cewa patient ɗin yayi reaction na aggression wanda hakan ke nuni da emotional response ɗinsa kuma they should begin with antidepressant a haɗa masa da anty psychotic regimen sannan ayi monitoring ɗinsa closely kafin ta miƙe ta zagaya inda ya koma tace
“Zan tafi toh” lumshe idanunsa kawai yayi, ta ɗan yi murmushi tana kallon agogon dake kan farin wrist ɗinta, lokacin nasa ma har yana ƙoƙarin gotawa,
“Sai anjima Sadiq, sai na zo gobe” bai sake kulata ba ta juya ta nufi ƙofa, zuciyarta wasai cike da hope dan ta san yanzu sun fara fahimtar juna kuma sun ɗauki hanyar samo solution wa matsalarsa.
Ranan Ahmad da Na’ima wuni sukayi sunayin nothing and everything duka a lokaci guda, breakfast da ya musu order ma cewa tayi bata sonshi omelette kawai take so, hakan yasa suka je kitchen tare ya ɗagata ya ɗaurata akan ɗaya daga manyan marble counters dake kitchen ɗin ƙafafunta na lilo gashinta a sake a jikinta, oversized rigarsa ya tsaya mata iya cinyarta, she looked small amma yet breathtakenly beautiful a cikin rigar tasa, shikuma ya tafi ya fara soya mata ƙwai, kallonsa kawai take yi amazed yadda yake komai a nutse from chopping na albasa da yadda yake sprinkling salt kamar wani chef, ƙamshin ƙwan duk ya cika mata hanci, ɗan gyara zamanta tayi tace
“Ka iya girki ashe?” Ya Ɗan mata murmushi yana kaɗa wani ƙwan a bowl yace
“More than u” tayi wani dariya tana naɗe ƙafafunta a cikin oversized shirt ɗinsa tace
“Banyarda ba” juye ƙwan yayi a pan ya ajiye hannunsa a gefe da gefenta yana kallon idanunta yace
“Me da me kika iya dafawa all in all?” Dariya tayi ta matso da fuskarta dab da tasa tana kallon idanunsa tace
“everything”
Murmushi kawai yayi ya koma ya juya ƙwan kafin ya sake dawowa ya sa hannunsa ya janyota har baki bakin wajen, ta sauƙe ƙafafunta ƙasa suna lilo ya shiga tsakankanin ƙafartata ya ɗaura goshinsa a nata yace
“Okay, i’ll cook and ull cook, sai muji wanda yafi dadi” tana goga hancinta a nasa tace
“Deal” ya ɗan shafa fuskarta kaɗan yace
“Fyn” daga haka ya fita a jikinta tare da zuwa ya ɗauko plate ya ajiye ya juye mata ƙwan, ya kashe gas ɗin tare da ɗauko fork ya dawo gabanta ya tsaya, gyara zamanta tayi ta tanƙwashe ƙafarta akan wajen tana jan shirt ɗin nasa ta rufe cinyoyinta da ke buɗe, ya ɗan kalleta yace
“Anan zaki ci” buɗe masa bakinta kawai tayi tana matsowa kusa da shi sosai ba tare da ta amsa ba, ya yi murmushi kawai tare da kai fork ɗin ya gutsuro ƙwan ya kai mata bakinta yana faɗin
“Ni da Abbu use to cook alot back then” karɓan wanda ya bata tayi tana taunawa tace
“Really? Shi ya koya maka” ya gyaɗa mata kai a hankali yana sa hannu ya goge mata gefen lips ɗinta yace
“Eh, he use to love the kitchen more than Ammi, sai da nayi girma ne na daina shiga kitchen with him tunda ya rasu kuma na daina shiga at all sai idan ta kama” ta ɗanyi murmushi tace
“U miss him?” Sake kai fork ɗin yayi ya gutsoro wani ƙwan ya kai bakinta ba tare da ya amsa mata ba, cause miss kalma ce dat is an understatement, ta dinga kallonsa kafin ta buɗe bakin ya saka mata ta shiga taunawa tana kallonsa ganin how all of a sudden mood ɗinsa ya canza ta san kuma kewan Abbunsa yake, sake kawo wani yayi zai bata ta kawar da kanta a hankali tare da karɓar cokalin ta ajiye ta shige jikinsa ta rungume sa muryarta ƙasa ƙasa tace
“I wish i met him” ya shafa kanta a hankali yace
“He would have love u alot baby” ɗan dariya tayi ta ɗago kanta a hankali tana kallon fuskarsa kafin ta saka hannunta tayi cupping fuskarsa ta ɗaura fuskarta a nasa ta lumshe idanunta, shima lumshe idanun nasa kawai yayi living in the moment with her, muryarta ƙasa ƙasa tace
“I love u so much, i’m hopelessly, endlessly, completely in love with u Ahmad” gagara ce mata komai yayi ya buɗe idanunsa tare da kissing lips ɗinta once ya ɗan janye jikinsa ya sake ɗebo ƙwan yace
“Haaa” kawar da kanta tayi ta yamutsa fuska tace
“Ya isheni” ya tsaya yana kallonta da mamaki,
“2 spoons fa kika ci”. Gyaɗa mishi kai tayi tana ƙoƙarin sauƙa a counter ɗin tace
“Na ƙoshi” ya sauƙo da ita yana kallonta yace
“Ko bai yi daɗi ba?” Ta girgiza masa kai da sauri tace
“Yayi sosai, na ƙoshi ne kawai”
“Okay” kawai ya faɗa yana ƙarasawa ya ɗauko wani plate ya rufe ƙwan ya juya yana kallon inda ya barta ganin har ta fita a kitchen ɗin ya sauƙe ajiyar zuciya tare da biyo bayanta.
Har afternoon babu abinda ta sake ci duk yadda yayi da ita kuwa cewa tayi ta ƙoshi sai smoothie da ta haɗa da kanta ne ma ta sha, da yamma suna kwance a couch suna kallon wani netflix movie hannunta ta kai tana shafa rigar hoodie dake jikinsa feeling well body built jikinsa, jin sai kallonsa yake ta tashi zaune daga jikinsa tana kallonshi tace
“kasan me?” Ba tare da ya kalleta ba yana riƙe da hannunta ɗaya ya girgiza mata kai, ta kalli shirt ɗinsa kafin ta ɗaga shirt ɗin nasa ta kwanta a bare skin ɗinsa kafin ta ja shirt ɗin ta rarrafa ta fito fa fuskarta ta wuyar rigar making them wear the same shirt, ta ɗaura fuskarta a wuyansa muryarta ƙasa ƙasa tace
“sanyi nake ji” murmushi yayi yana shafa bayanta dake cikin rigarsa ya ɗauke idanunsa daga tv ɗin yana shafa bayanta yace
“Nima sanyin nake ji, can i share ur shirt with u too” sake rungumesa tayi ta cikin rigar tana gyara kwanciyarsa comfortably tace
“Naƙi wayon” yayi dariya tare da kissing forehead ɗinta, suka cigaba da kallo a haka, can ta sake cewa
“Gobe zamu koma gida?” Ya Gyaɗa mata kansa a hankali yace



