Reads
60
Rating
Chapters
6
Time
1h 43m
Dimauta Hausa Novels By Mukhtar Isah Kwalisa
Language:
Hausa
Synopsis
Kasar Hamran kasa ce da take bin tafarkin addinin tsafi, wanda duk shekara sukan yanka al'ummar mutane mabiya addinin Musulunci ga wata kuba da ke tsakiyar garin, Jinin ya kwarara zuwa cikinta. Kasar tana da sadaukai masu juriya da tumbe a fagen daga, ba sa gajiyawa, kuma suna sanun nasara ako wanne hari su ka kai, hakan ya sa duk.kasashen duniya suka tsorata da Su.
Reads
60
Rating
Chapters
6
Time
1h 43m



