Chapter 1: Chapter 1
JAMILA UMAR TANKO DA MA NI CE 2
BABI NA TARA
BAYAN KWANAKI UKU
RANAR ASABAR…..
ABUJA Wayar Fu’ad ce ta tashi Nasrin da sassafe cikin magagin bacci take amsa masa kuma alamar tana fushi da shi, dan yau wata guda cur baikira ta ba,saboda yana fushi da ita. Ta in da yake shiga ba ta nan yake fita ba. Nan da nan ta ji baccin da take ji ya gudu, idanuwanta sun wartsake gaba ɗaya, ta bude baki kawai tana mamaki. Ta saki kunne tana zukar bakaken maganganun da yake jero mata daga gani damanya shirya su dan fita suke kawai babu gargada ko kame-kame.Kuma da alama bai yi shawara da kowa ba kafin ya kira ta ya faɗa mata irin wadannan munanan maganganu dan da ace ya yi shawara da koda shugaban gaɓayen shekarada zai fada masa bai dace ba ko ya ragwanta mata.
Yana fada yana ta nanatawa auren nan ba dole ba ne dan taga yana sonta ne shiyasa take ja masa aji, in dai mata ne gasu nan farare da bakake suna binsa, dan haka ta je ta yi tunani ta kira ta fada masa idan bata yi shi ma baya yi.
Da yagama ya yi tsaki ya kashe waya, batare da ta iya ce masa komai ba.
Malaika ce ta zuro da kanta daidai fuskarta ta ce “Nasrin!da wa kike waya?
Dr.Jalo ne?” Haushi ya rufe Nasrin ta yi tsaki ta juya mata keya ta ci gaba da tsiyayar da hawayen takaici, ta rasa wanda zata fadawa maganar nan ta ji sanyi a ranta, dan idan ta fadawa Zainab, kara ɓata mata rai zata yi dan su ne ‘yan goyon bayan Fu’ad. Ga Dr.Jalo yau sati guda ke nan baya amsa wayarta bata ma sake sake ganin sababbin rubutunsa ba. Ta damu tana dai tunanin ko jikin ne, dan taga alamar bashi da lafiya, ba dai ya son ya fada mata ne kawai. Rayuwa ta tsananta a gare ta babu abinda
take tunawa ta ji dadi a ranta, aikin ma da take yi tana sha’awa duk ya fita a ranta.
Cikin sanyin jiki Nasrin ta jawo wayarta ta kira aminiyarta Dina, tabbas ta san Dina bata tashi daga bacci ba amma dole ta sa ta tashe ta dan ita ma tashinta aka yi.
Dina ta na layi tana magana dakyar amma data fara jin jerin rugugin bakaken maganganunda Fu’ad ya fada sai ta ji ta wartsake, dan da farko ta zaci ma a mafarki Nasrin take fada mata.Sai Dina ta dauki salati tana yi tana nanatawa.
Hawaye ya surnano daga idanuwan Nasrin ta ce “ya zama sirri a tsakanina da ke kada ki fadawa ma Ahmad ki bar ni da shi kawai. Ni wallahi ban taɓa jin ina son Fu’ad ba fa, darajar magiyar iyaye da kuma nacinsa ya sa nake sauraronsa kuma halinsa bai yi min ba.”
Dinah ta yi ajiyar zuciya ta ce, “na san da haka Nasrin mu ci gaba da addu’a.” ”
Su ka yi sallama suka kashe waya. Malaika ta sake tasowa daga kan katifarta ta rarrarafa kan gadon Nasrin.
|
Ta ce,
“au
haka Fu’ad ya yi
miki?Gaskiaya gara ki auri Jalo, amma dai
kamar Fu’ad ya fi kudi tunda a turai yake.” Nasrinta ji kamar ta shake Malaika tà, dan ta ma manta tana cikin ɗaki da ba zata yi magana da Hausa ba, ko da yake turancin ma tana ji.
Nasrin ta yi alkawarin daina tankawa Malaika ko me zata ce dan ta ga abin nata ba mai karewa ba ne komai sai ta tsoma baki. Nasrin ta ja dogon tsaki ta, ta rufe kanta da bargo. ta koma kan
Malaika ta sake rarrafawa
shinfidarta ta kwanta. + Wayar Malaika ceke kara, ta zabura ta tashi a gigice ta jawo wayar sai ta dauki salati da karfi kai kace mutuwa aka yi, tun kafin ta amsa wayar take salati. Gaban Nasrin ya dinga faduwa ta yi firgigita ta yaye mayafin data lulluɓa tana kallon Malaika cikin fargaba. – Malaika ta amsa waya a gigice ta ce, “Baba ina kwana. ”
Baban Malaika yace, “ko ki dawo gida ko in tsine miki albarka. Gidan uban wa kika
|
je? Dan ance wai kina Abuja. Wa kika sani a Abuja? Karuwa zaki zama?”
Malaika ta zabura ta tashi tsaye a gigice, ta ɗora hannu aka ta ce, “Wallahi Baba sharrin Shamaki ne ya san in da na tafi, kawata ce fa mai aiki a NTA ta gayyace dan ta yi hira da ni, ni zan wakilci kano kuma an ba ni Woman leader ta Kano gaba daya. Ga Nasrin din ma dan ka tabbatar ba yawan banza na tafi ba a gidansu nake.”
Malaika ta taho da gudu ta nanikawa Nasrin waya a kunne, Nasrin na fusgewa har sai da ta tsaya ta rike wayar tana sauraro, ba tare da ta yi magana ba.
Nasrin ba ta ankara ba ta ji Baba tsoho yana ambaton sunan Nasrin yana gunzumawa iyayenta asharai, daga baya ya hada sunan Malaika da Nasrin din ya mulmule ya cakuɗe ya danna musu asharai. Nasrin bata san sanda ta yi wurgi da wayar ba a kasa, wayar ta tarwatse a kasa. Malaika ta zabura ta dafe
kirji ta ce, “Nasrin!yaya kika yi min wurgi da wayar da
nake ji da ita? Baban nawa kike wa wurgi da waya? Me yace miki ne?”
Nasrin ta yi ruf da ciki ta juya baya sai hawaye zafafa suka dinga kwaranya daga idanuwanta.
Ta fara karanta Istigfari tana ta tunanin laifin da ta yi wa Allah Ya jeho mata. dunkulalliyar masifa wacce take azabtar da ita wato Malaika. Ta na neman gafara Allah ya yafe mata, ko zata ji saukin bala’in nan shine Ya janye mata Malaika daga kusa da ita.
Malaika ta haɗa wayarta ras ta kunna sai ga kira wannan karon Mahaifiyarta ce.
Malaika ta dauka a gigice ta ce, “Iyata! Lafiya na ji kina kuka?”
Iya ta sharce hawaye ta ce, “Malaika, yanzu haka za kiyi min, ki jawo min abin gori a gari? Yanzu gashi kin ja aurena ya mutu a sanadiyar tafiyarki shiga duniya. Babanki yace ni nake zuga ki ya sake ni.”
Malaika ta dafe kirji ta ce, “Baba ya sake: ki? Toh ki rabu da shi kawai ki koma gidanku zan samo mana kudi idan na fara aiki sai in zo
in kawo ki Abuja mu yi zamanmu ke ma ki
rabu da rayuwar wahalar nan kauye ta wahala.” Iya ta bude baki tana mamaki ta ce, “Malaika kina da hankali kuwa? Ki dawo gida a yau din nan ko in daga miki Nono. Ga Shamaki a zaune ya yi rantsuwa shi bai sake ki ba, amma kika yi karya kika ce ya sake ki, ya yi miki watsi da kaya, ya yi miki korar kare. ,,
Malaika ta dora hannu aka ta namagana cikin ɗaga murya har sai da kwakwalwar Nasrin ta fara tafarfasa dan bata saba jin irin wannan tankiya haka ba.
Nasrin ta sa hannu ta toshe kunnuwanta dan bata so ma ta ci gaba da jin abinda Malaika take fada. Ta ji dai ance an saki uwarta, ta ji an Ice Shamaki yace bai sake ta ba.
Nasrin bata ankare ba, ta ji dirar Malaika a bayanta tana nanika mata waya a kunne, tana yi mata Magana cikin rada “ga Iyata ki faɗa mata ke kika ce in zo.’ ”
Nasrin ta yi kasake tana sauraron abinda Iya take fada, hankalin Nasrin ya kara tashi. Iya ta na kuka tana fadin “Malika kin cuce ni, kawarki ta cuce ni. Yanzu gidan marar
mutunci marar aure za ki koma ki tare? Duk ismatar da aka co tanzania Abuja na diki tana zaman kanta a kisan bata da matad ce yin wargi ( st Nasrin to finish idosa hawaye sitsiyayo, tana jimuryar Shafakfa gefe yana ta sibayani akan Nasrin yana cewa iface sila, ita intake aiko mata da kati waya da Azurdun skudi har ta hure mata kunne ta ja ta zuwa Abuja Nastin tasak li da
skwaraɓaɓɓiyar wayar nan ta sake wargajewa. Iswlsw Malaika taskwalla Kará ta dafe Kirita ncé, “Haba Nasrin❗Wayar tawà zäkì få¸ããã me zaki fasa, da
zan dinga jin lafiyar ‘ya gidan W Juara tana kwashewa tafa gunguni sdomm wayarta istashi, wannan karofita flfaku qdatyawatiswi ise as ons isb it &T.sbst exist
Nasrin ta fima añá kūkā kðacy [!? a sdünk min Kukuñéia yanke sakan Malaika dan ba zata datiWand sin
fdan su sukuba bæ‚ybææaif a gu Malaika suna zarginta nan Malaika a re saba ha sta barcio ta takurawa rayuwágába ya bata da sukuna tabby, kxle. aid exileM” afbet sast sжlux sa st syl TEISM ashig UNY in a win
TULOжNGT U ulimet e
ta.
Canyonkasey
Idan Malaika bata bar gidan nan ba ayau to ita zata bari.
Nasrin ta mike tsaye tana sharce hawaye ta bude durowarta ta dauko kayan sakawa seti uku leshi daya, atamfa (super ) da material, masu kyauwun gaske, ta mikawa Malaika sai mamaki ya hana Malaika rufe baki.
Ta tambaya “me zan yi da shi?”
Nasrin tana Magana dakyar ta ce, “na ki ne na baki kyauta.”
Malaika ta yi shewa ta yi tsalle tana godiya.
Nasrin ta dauko Jakarta ta bude ta zaro kudi Naira dubu goma ta mikawa Malaika, Nasrin ta sake zaro Naira dubu biyar ta sake mikawa Malaika.
Malaika ta karɓa cikin sanyin jiki ta tambaya “wannan fa na meye?”
Nasrin ta ce, “”dubu biyar kiyi kudin mota dubu goma ki je ki ja jari ki zauna a gidan mijini kada iyayenki su tsine miki a banza.”
Malaika ta sulale ta zauna a kan kujera ta girgiza kai ta ce, “gaskiya bazan tafi ba, dan
wallahi bazan iya sake yin rayuwa da Shamaki ba, Mugu ne. ”
Nasrin ta fusata ta fara faɗa, tun tana da Hausa har Hausar ta kubce ta juye turanci. Oho Malaika ma bata san me take cewa ba sai kallon bakinta kawai take yi ita dai a ranta ta Kudira ba in da zata je yau ko da kuwa garin Abuja sai yi girgiza.
Nasrin ta yi magana ta karshe ta ce, “ko ki tafi a dadin rai ko in kira masu gadi (security) su fitar min da ke da karfin tsiya. .
Malaika ta zaci wasa ne, bata tabbatar ba sai da ta ga Nasrinta jawo waya ta kira John, ta kuma fada masa su zo gidansu zasu fitar mata da wata mata da ta ki tafiya.
Sai Malaika ta mike da gudu ta nufi dakin Zainab da Salis tana ihu, suka firgita suka mike da gudu suna salati sun zaci gidan ne ya kama da wuta, Suna bude kofa suka ga Malaika tana kuka ba ma sa gane abinda take cewa saboda kuka ya ci karfinta.
Hankalinsu ya tashi aka dingumo wajen Nasrin suka iske Nasrin ta fito mata da
akwatinta falo, ga security a bakin kofa suna jiran a basu izini su karaso.
Zainab da Salis sun ga rashin kyautawar Nasrin suna tausayawa Malaika amma takaici ya hana Nasrin yi musu bayanin komai sai faman huci take yi. Ta gama Magana ta ce, ko ita ko Malaiaka sai dai su zaɓi ɗaya, idan sai Malaika ta kara kwana a gidan nan to ita zata haɗa kayanta ta tafi kuma ita da su har abada.
Zainab ta salami security, suka tafisannan ta zauna ta yi musu sulhu ta ce Nasrin ta bar Malaika ta yi wanka ta karya
kumallo, direba ya kaita tasha ta tafi a nutse. Nasrin ta amince amma tana zaune a falo tana jiranta, Zainab ta bawa Malaika kayan sakawa tsala-tsala kala biyu, Salis ya bata kudi Naira dubu goma. Malaika ta haɗa kan kuɗi ta damke tana murna da wannan dukiya amma tana takaicin tafiyarta. Da ta zo zata tafi sai da ta sake yiwa Nasrin magiya tana bata hakuri akan ta bar ta ta zauna, Nasrin ta ji kamar tausayinta zai kama ta amma ta tuna taʼasar da Malai̟ka ta yi sai ta kawar da kai gefe. Malaika tana kuka, Zainabma hawaye take a haka suka
rabu, direba ya kaita ya sakata a motar Kano, sai da ya tabbatar Mota ta cika ta tafisannan ya dawo gida kamar yadda Nasrin ta umarce shi da ya yi.
Zainab da Salis suna matukar mamakin yadda Nasrin ta zama marar tausayi kuma mafaɗaciya, da nada basu santa da haka ba amma sun kasa ce mata komai, dan sun ga alamar ranta a ɓace yake tun sanda Malaika ta zo gidan nan bata yi musu magana, haka ba su sake ganin dariyarta ba.
Tafiyar Malaika tasa Nasrin ta ji tamkar ta yarda kwallon magwaro ta huta da kuda,ta ji iska sanyayyiya tana busa ta, ta ji ta rage takaicin da suka taru suka addabe ta.
**
Wayar Nasrin ce ta dauki kara tana dubawa ta ga sunan Dina sai ta tabbatar da akwai magana dan haka ta danna ba tare da ta yi magana ba, ta kasa kunne tana saurarenta. Dina tana magana cikin ɓacin rai da alama
BABI NA GOMA
RANAR LAHADI. N .ABUJA asrin ta na zaune akan kujerar dake tsakiyar dakinta tana shan shayi, bata cikin walwala kwatakwata, ta jawo wayarta ta kira lambar Dr.Jalo shi kaɗai ne bata yin fushi da shi. Tana kira ya ɗauka sai ta yi mamaki data ji muryarsa garau cikin farin ciki.
Ta fada cikin sanyayyiyar murya “inaka shiga fiye da sati ban ji ka ba? Kullum sai na kira ka bana samunka kuma na daina ganin rubutunka. Hankalina ya tashi na zaci jikin ne. Yaya jikinka?”
Ya lumshe ido ya yi murmushi yace, “jikin ne amma na sami sauki. Na gode. Nasrin!shiyasa wani lokacin na kan yi kuka domin matar da nake da ita Rayyana ban taɓa ji ta yi min addu’a ba itace kuma uwar ‘ya’yana, kuma auren soyayya muka yi sosai. ”
Nasrin ta bude baki sororo tana saurare cike da mamaki, ta tambaya “kamar yaya ban fahimce ka ba? Ba ni labarinka.” ”
Jalo ya yi murmushin karfin hali ya girgiza kai yace, “kin tabbata kwakwalwarki zata iya daukar abinda zan fada? Labarina yana da matukar tsauri mai hade da damuwa da jimami. Za ki iya ruguza farin cikin da kika gina na baya a rayuwarki, zaki iya haɗuwa da damuwar da zata iya hana ki bacci har cikin dare.”
Ta yi dan murmushi ta ce, “mace mai kamar maza kwari ne babu, haka ne taken da Daddy na yake yi min. Ina da dauriya ba ni da tsoro, kada ka damu na saba jin abinda ya fi haka ma. ”
Jalo ya gyara zama yace,” ina da tabbacin cewa baki taɓa jin labari mai firgitarwa kamar nawa ba.”
Sai ya kashe waya ba tare da ya yi mata sallama ba.
Hankalin Nasrir ya tashi ta sake kira, wayar tana shiga amma bai amsa ba, da ta ci gaba da kira ma ta ji ya kashe wayar gaba ɗaya
ma. Daga nan ta ji ranta ya ɓaci ta fara tuhumar
Jalo da laifin wulakanci bistasm ab ɔtɔ Ta fara bawa zuciyarta hakuri, tail alkawarin daina shishshige masa, ta hakura da nemowa zuciyatta farin cikin da take faman yia amma baya samuwa, ta yi sallama da farin ciki, tassan Ubangijinta mai jin kai ne zai musanya mata rayuwarta da wasu masoya na daban. Hawaye ya surmano daga idanuwanta ta koma ta jingina da kujera tana karanto innalillahi wab inna ilaihi raju’un. ” . b
ism A haka ta wunia daki cikin bakin ciki dan ma ta yini tana karatun ku ani shiyasa ta ji sanyinas ranta ba dan haka ba da zuciyarta bindiga zata yi. Shayi da biskit ne abincinta sait a waya suka gaisa da Zainab dan ta rufe kanta ad daki ta ki fitowa ta ci abinci, syg sy olst
” ism Zainab kuwa ta shiga tsoronta har ta fara tunanin kiran mahaifiyarsu tas sanar mata halin das Nasrinske ciki.Dan tasfara tunanin in har ba’a jefe ta ba a wajen aiki to kuwa ta yirgamo? da bakin saljanid Dangaba daya halinta ya canja, wannan aba Nasrin dingda suka sani adaba cedeg isуs das by its sm six sb
Da misalin karfe tara na dare Nasirin tana kishingide akan kafet tana jan carbi tana kallon ‘Sunnah TB’ da alama wa’azin nan yana shigarta dan kamar da ita ake yi ana lallashin wanda aka ɓatawa rai a rayuwa, akan ya yi hakuri Allah Ya na tare da mai hakuri.
Wayarta ce ta yi kara tana dubawa ta ga sunan Dr.Jalo. Ta yi matukar mamaki da ganin kiransa haka ta yi farin ciki. Jikinta na rawa ta danna sai ta ji ya na magana cikin sanyin murya, hakuri yake bata akan kashe mata waya da ya yi, ya shaida mata kuka ne ya ci karfinsa tun ma kafin ya fara bata labari.
Hankalinta ya. tashi sai ta gyara zama ta dafe kirji ta fada in lallashi. “Dakta! Ka yi hakuri ka bani labarinka ni zan zama abokiyar shawararka in har zuciyarka ta nutsu da ni kamar yadda tawa ta yarda da kai tun ban taɓa haduwa da kai ba.”
Dr.Jalo ya yi murmushin karfin hali ya girgiza kai ya ce, “damuwar da kika yi da ni ta sa na ji kamar duk duniya babu mai kaunata kamarki, baya ga mahaifiyata wacce a koda yaushe ta ke kusa da ni, bata daina rainona ba
har yanzu kamar yaro dan goye. Allah Ya bawa Mahaifiyata gida a aljanna madaukakiya. Allah Ya bawa Nasrin gida à cikin aljanna madaukakiya itama. Amin.
Nasrin dai har yanzu hannunta na rike da kahon zuciyarta gabanta na ta faduwa, ta amsa da “Amin Jalo. Me yake faruwa ne?”
Jalo ya gyara zama ya matse hawaye ya cije baki ya yi shiru yana tunanin ta in da zai fara bata labarinsa yadda hankalinta ba zai tashi da yawa ba.
LABARIN JALO: “Sunana Kabir Hassan Jalo,amma an fi kirana da Jalo. Ni Bafillatani neɗan asalin wani gari da ake kira Yalleman, a karkashin hukumar Kaugama cikin Jahar Jigawa.
Allah Ya azurta garin Yelleman da manyan mutane masu arzikin gaske, masu ilimi, Matansu kyawawa,haka matasanmu
masu nutsuwa ne.
Garin Yelleman ya kasu kashi-kashi, akwai’Yelleman Tijjanai’ su ne Hausawa.
Sannan akwai ‘Yelleman Fulani’ su kuma sun kasu kashi-kashi ko wanne dangi(Family) akwai sunansu misali akwai ‘Yottore’, akwai na sarauta sune ake kira ‘Tal’, akwai ‘Gajos” sune wadanda suka yi yake-yake ada kenan,akwai ‘Bal’, akwai ‘Jah’ akwai ‘Lamin’, akwai ‘Njay’, akwai ‘Sise’, akwai ‘Kulbari’, akwai ‘Bah’, akwai ‘Dem’, akwai ‘Khan Jallo’, “Sise wan’, akwai ‘Magasa’, akwai ‘Barros’, akwai ‘Nyam’, akwai ‘Sidi’, akwai ‘Bal’ da sauransu.
Mu na da yawa a Lagos saboda mu na yin sana’ar canji sosai yawanci a Idiyarba, Agege, Lagos Island da Yaba mu ka fi zama.
Mahaifina ya rasu ten ina dan karami shekaru hudu, ya bar mu mu shida, matansa biyu mahaifiyata da uwar gidanta Umma.Mu uku ne a wajen mahaifiyata, Amadu ne babba,sai ni, sannan’yar autarmu ta goye Fatima. A can ɗakin kuma manyan yayyanmu sun grime mu sosai maza uku Iliya, Umar, Muhammadu.
Mahaifina bashi da kudi talaka ne, ya rasu bai bar mana komai ba. Dan haka mun
dandani talauci tun muna yara tun ma ba’a je ko inaba. Mahaifiyata tana yaye kanwata Fatima, ta sami mijin aure kasancewarta tana da kuruciya sosai, a lokacin shekarunta ashirin da huɗu, dan haka ta yi aure ta bar mu a hannu kishiyarta ta tafi Lagos da miji amma ta tafi da kanwata Fatima. Zama na amana da mutunci kishiya da rikon ‘ya’yan kishiya duk da tsantsar talaucin da ake ciki.
Umma ta rike mu kamar ‘ya’yan cikinta, da kanta take fita kauyukan kusa da mu irin su Askandu, walawa, Dingare, Burtali ko Wailari ta nemo kudi.Yayyena ma su fita su nemo mana abinda zamu ci.
Umra ta rike ni tamkar dan cikinta tana so na sosai kasancewar ta daɗe bata haihu ba bata da karmin da.’ ”
Nasrin ta gyara zama ta gyada kai ta ce, “Allahu Akbar! Allah ya jikan Baba Ya kai rahma kabarinsa.”
Ya yi ajiyar zuciya yace, “Amin Nasrin.” Ta ce, Yaya rayuwarku ta kasance kuma?”
Ya yi murmushin karfin hali ya ci gaba NICE… da cewa na shiga Makarantar Madarasa firamaren da wani ɗan garin ya gina sunansa Modibbo. Anannagama, na far fara sakandire kenan Allah Ya yiwa Umma rasuwa ade dole
DAMA AMA
Mamana amana
ta zo ta dauke ni na koma ta zo ta dauke ni na koma wajenta a Lagos.A unguwar Agege suke acanna zauna bhar na gama sakandire. Du har na gama sakandire. Duk da a can din ma’ dm sala, wadata, mijin ɗan canji ne amma bashi da jari sai dai ya karɓi kudin wasu (dallars) ya sayar musu ya sami riba ya biya haya da kuɗin makaranta a ci abinci. A nan ma ta haifi yara uku dukka maza Umar usman da Abubakar. Kuma daga kanta ya kanta ya fara samun haihuwa ya yi aure-aure da dama suna rabuwa bai taɓa samun haihuwa ba.” BILA ” BY TSVIQgis ablo sbet sT
babu
Ya nista rufe bakınsa wayar ta mutu, Nasrin ta yi sauri ta kira sai ta ji a kashe ta yi iv Zaton sharrin network ne amma ta gwada fiye da sau ashirin bata shiga ba. in said band ismox aim falo tana ta zufa hankalinta a tashe. Sai katse gumi take daga goshinta tana ta salati a cikin zuciyarta. Kamar daga sama ta ji magana SVSO BI SE UIST SY ED SUS “saitis?
“Nasrin lafiya?”
Ta juya da sauri sai ta ga Zainab.
Та wayence ta sassauta damuwar da take ciki ta ce “zafi nake ji.’ ”
“Zafi kamar yaya ga fanka ga Ac?” inji Zainab. Tabbas tambayar nan bata da amsa sai ta sulale ta koma daki babu shiri ta saka mukulli ta datse. Ta jawo wayarta ta ci gaba da gwada kiran Jalo bata shiga ba har yanzu a rufe.
BAYAN KWANAKI
Abin mamaki tana zaune da yamma sai gashi ya kira da kansa, Nasrin ta yi sauri ta masa cikin zum”di.
Ta fada cikin marainiyar murya, “Allah ya huci zuciyarka da alama na yi maka laifi, ka yi hakuri.”
Ya girgiza kai ya ce, “wallahi ba kiyi min komai ba kanwata, damuwa ce ta hana ni amsa miki. Tuna labarin da ya faru da ni a baya tamkar gyambo ne ake fama min a cikin zuciyata. Na yi kokarin amsawa sai kuka ya ci karfina.’ ”
“Subhanallah! Wannan wanne irin mummunan al’amari ne ya faru da rayuwarka haka? Nasrin ta fada a gigicé.
Ya matse hawaye ya fara magana cikin marainiyar murya.
CI GABAN LABARIN JALO
Jalo ya ce, “rannan na shaida miki mahaifina ya rasu, Marikiyata ta rasu ko?Sai a wajen Mahaifiyata na karasa karatu Mijinta ya rike ni tamkar dansa na cikinsa ko?”
Nasrin ta koma kan gado ta kwanta ta ce, “Eh ka fada min haka. Allah Ya albarkaci zuriyarsa. Allah ya bashi ladan rikon maraya da ya yi.” ,,
Jalo ya ce, “Amin. Da na gama sakandire na ci sosai sai na shiga Jami’a ta Lagos anan na yi digiri dina na karanci ‘’Political science’ ina gamawa na ci da yawa na wuce na yi masters akan ‘International relation.”
A shekara da zan gama Masters na hadu da matar da na aura a jami’a, a lokacin ta na shekarar farko a digiri.



