Chapter 2: CINNAKA ????????????
cinnaka???????????? bai san na gida bah sai ya ciza
story
by
perfect fairs ????????
Chapter 002
Garin yayi luf- luf cikin yanayi mai dadin gaske itace na rera waka silar iska dake kada ganyen su ƙasa tayi damshi tana fitar da kanshi mae dadi kasancewar garin damina don har ynx ruwa bai kaiga daukewa bah baki daya bah ana yaf–yaf yanayin wurin zai samar da nishadi da natsuwa ga duk wanda ya kasance a wannan wurin duk da wurin baiyi kama da inda mutane ke rayuwa ba sabida wani santalelen titi mai tsawon gaske gefe da gefen shi kamar jeji zankira shi koh kauyuka hanyar tafi kama da wajen gari da zata sada ka da wani garin……..,
Da matsakaicin gudu manyan motoci guda 3 kamar walkiya suka wuce ga wanda ke aje zaiga hakan ammh ga shi mai tukin sabanin hakan ne a normal speed yake tafiya wannan wani sirrine mai xaman kanshi da anan. gaba zamu fahimta (kallon juna mukai ni da basty na cikin ne man karin bayani sae dae daga ni har ita ba mai amsa don haka muka je zuwa ba tare da munyi magana bah) .. Bayan wucewar su da mintuna kadan sae ga motocin en sanda ayari guda suka take mah motocin farko baya kai kace xasu tada garine ko kuma yakin duniya na 2 xae sake maimaita kanshi tfyr 15km suka kara suka ci wani kalar wawan birki ba wanda hantar cikin sa bata kaɗa bah, da sauri kusan dukan su suka fita suna xaxxara ido sai kace wadanda sukai gama ai kusan xan iya ce maku gamon sukai watau wani katon filin Allah suka tsinci kansu wanda duk nisan ganin ibni adam baxai iya kure mah karshen shi bah wannan lamari ya goge masu hadda basu taɓa sanin akwae makaman cin wuri irin wnn bah a kasar su abin al’ajabi sahara ce kuma da tsanin zafin rana sabanin ina suka baro ake ruwa ( tsarki ya tababbata ga ubangijin talikai)
Da karfi wani matashin wanda baxae wuce mah shekaru samarta kabah 25–30da kaifi yakaima gaban motar bugu da da iya karfin da Allhya q hore mashin hannun ya bada sutin kasss lkc guda kuma jini ya biyoo baya da alama shine shugaban ckin su a hnkl ya cije lower lips nashi yana huci kamar wani bijimin saaaah ya bude kyawawan idanunshi da suka dan sauya launi kai tsaye suka safka kan wata hamshakiyar mata dake dan nesa dasu kadan ta tsare shi da idanu tun farkon isowar su murmushin da ita kadai tasan ma’anar kayanta tayi ta shige mota wadda ke a bude daman
wdd ke a mazauni. driver taja motar bayan tai mata key escort na nake take mata baya nan na fahimci rabin mitocin duk natane
sae da suka kure mah ganin shi sannan ya mai duban ga yaron shi da ya matso yana cewa “sir har ynx trakking din bae yanke bah kuma muna kusa da su sosai” idanu ya lumshe bayan ya dauke su da kallon saharar da yake ya furzar da iska mai huci sannan yace a hankali nashwan wasa suke mana da hankali mutanen nan hatsabibaine ko kadan basu biyo ta hanyar nan bah zargin mu koh kadan bah haka yake ba Ammh wannan mah ba damuwa ko minene musan inda zamu dosa mun samo rabin maganin matsalar tunda munsan mafarinta wanda aka kira da nashwan kollon rashin fahimta yake mah ogan nashi fahimtar hkn. da yai yasa ya mika. mai wayar hannun shi snn ya raɓa ta gefen nashwan ya shige mota
saeda nashwan ya gama karanta kaf rubutun dake bayyane akan screem na wayar yana xaxxaro idanu tare da shiga motar da ogan nashi yashiga a driver site ya xauna ta glass ya kalli ogan nashi daya lumshe idanun yana taunar lower lips dinshi kasa hakura nashwan yai saeda yace sir “taya wasan ya canxa cikin en dakiku da bazasu gaxa kirguwa bah bayan shuɗewar wasu second kamar bazai yi magan bah sea kuma ya safke ajiyar xucia yyace nashwan Allh ya halicci kwakwalwa don tunani da hangen nesa ita xucia kuma sarrrafa tunanin da duka gaɓoɓin jikin mu mukuma da xucia muka fara aikin kafin kwakwalwa shiyasa muka kasa fahimtar kukan kurciya daya xame masu harshen magana. Jinjina kai nashwan yai alamar gamsuwa yace lokacin da yake shan round sir ni kaina se yanxu nake fahimtar wasu abubuwan su wadanda muke xargi yanxu basu da wani tasiri tunda DODON SU na hannun mu hatsabibancin su baxai yi wani tasiri bah murmushin A.S.P a karo n farkon yayi yace wnn ya zama tarihi nashwan yanxu wani sabon lavari ake, shirun su ba rauni bane sae dae hanya ce ta karfafa kansu ni nasan da abinda suke shiryawa, gsky ne sir dole mu zama so smart idanun mu su kara budewa ni ina xargin mah bashine hannun mu yaranshi ne bazai yarda mu kama shi cikin sanyi hakanan bah
ASP bai bashi amsa bah sakamakon uban cinkoson daya hango a headquarters dinsu basu mmk bah don hakan sukai zato har parking lot sukka shiga inda mutanen gari harda na kauyukan dake kusa dasu sukayo zuga wasu na kuka wasu na bori wasu kam suna cikin matsanan cin hali yayin da wasu tsabagen takaici da yadda zuciar su ke tafasa yasa sukayi shiru suna vin mutane da ido
sae da dayawa daga cikin en sanda sukai mah ASP kariya gudun kar mutane su huce haushin su akan shi har saeda ya daukaka akansu sannan aka dare ciki n wani kalar yanayi yake fuskantar mutane gwanin ban tausayi sae da yaja wasu dakiku ya motsa bakin shi da niyar magana wata mata mai karfin hali ta katse mashi hanzaru ciki ƙaraji tana kuka tace karka ce zaka bamu hakuri kmr ydd aka saba hakurin mu yaxo karshe kasan mu kasan su waye fulani kar ku sanya mu zuciya kar mu ida harxuka, karmu fusata karku yarda mu fita hayyacin mu a lokacin ba sauraran ku xamuyi bah doka zamu dauka da hannun mu haba da mi xamuji da dauki ɗai ɗai da KABILAR AFTABUDDEEN ke mana koh da masu garkuwa da mutanen nan da suka hana mu saƙat suka addabe mu. Ta kusa da ita ta anshi zancen da cewa a yau bamu iya jin zamu koma rugár mu sbd dodon su yayi fashin makarkama ya koma sansanin shinasan bazai hkr bah sae ya dauki fansa da jinin mu don Allah ranka ya dade a duba lamarin mu muma fa mutanene kamar kowa ba kiyashi bah da kisan shi ya xamo Abu mafi saukin kisa a dny…………………. kuka ne ya ci karfin ta ta durkushe tanayin shi mai ci xucia
wani yawu mai kauri ASp ya hadiye yana nadamar wannan aiki da ya fara tare da jinjina girma haƙƙin mutane da ke kansu cikin tattausan lafaxi ya fara mgn vike da hikima da goge wa “namu bada tsaro ne tabbatar da tasirin shi sae Allh INSHALLAH komai kudan zuwa karshe in dae kere na yawo xabo na yawo wata rana zamu hadu kuyi hakuri ku koma gidajen ku mu jami’an tsaro zamuyi iyakar inya warmu wajen tsera tar da rayukan ku da haka ASP tajwal ya rinka bah mutanen kauyen baki har suka hakura zasu koma gida ammh sae da ya hadasu da bataliyar jami’an tsaro………………,,,,,
Direct office dinsh yanufa burinshi ya samu hutu tunda akaimai tranfer ya dawo karsar nana mai cike da harmutsi natsuwa ta kaurace mashi sae dae abinda ya tarar a office din gaban shi fadai kadan shaf ya manta da issue din su Ajiyar xucia ya safke lkcn da yake kqiwa zaine yana bin mutanen dake gaban shi da ido ɗaya daga cikin matan na rusa kuka kanshi ya dafe dake barazanar tsagewa gida 2 yana jan lumfashi bai ma san mi zaice masu bah cikin dakiya da juriya irin ta maza ya aro wata jarumta ta hanyar jan lumfashi mai karfi ya gayara zaman shi yace muma ba hakan muka so bah sun matukar wasa da hankalin mu over wlh sunyi amfani da garkuwa da er ku don dauke hankalin jami’an tsaro da ku kan mutanen gari sum fitar da DODON sunaa da matukar basira ammh ku kwantar mani da hanalin ku ba abinda zai samu erku zata dawo gida cikin koshin lfy mun san ta inda zamu fara neman ta
A hassale ta dago da tunda abin ya faru bata ce kamai bah hasali hayawe sunki xubo mata sai kukan zicci da ya yafi kuka ciwa ta ɗan kalli ASp tajwal kamar mai nazari tai wani murmushin da ba wanda zai iya bashi maana tace cikin kamewa taya kake tunanin hankalin mu zai kwanta bayan bamu san halin da _HAMDA_ take ciki bah kuna babu wani yunkurin da kukai shine kake cewa mu kwantar da hankali mu in ta fada hannun KABILAR AFTABUDDEEN shiknn munyi ban kwana da ermu musamman wnn lkcn da suke bikin kafurcin su kashe munane suke kamar namun daji shiru. Asp yayi yana nazarin ta yana son ya fada mata tana hannunsu ammh jin furicin ta yasa duk wani kwarin gwiwarshi yaneme shi ya rasa
Bai gama dawo wa daga duniyar tunani bah matar dake tsaya bayan kujeran da wadda ta gama mgana yanxu ke zaune cikin shashshekar kuka tace ɗana fah da kuka kama tun jiya baida laifin komi fah bai aika ata abinda kuke zargi bah baida s hannu wasu ne ke amfani dashi suke neman ɓata mashi suna don Allh ku sake shi baida wata isashshiyar lafiya A dan hassale ASp yace bafa abu bane mai yiyuwa ba madambin cike ne zai tabbatar man da hakan munada shedu masu kargi akanshi Akwai gudunmuwar shi wajen ta’ adddancin da ake a kasr nab musamman ta bengare en ta’adda masu garkuwa da mutane mutáne sama da goma sun tabbatar man shi ya jagoranci aika ²r a makwabtan kauyukan a stin daya gaba taya kike tunani xamu kyale shi
ckin tsanin tashin hankalin da firgivi kaf mutane nan dake gaban shi zuka zazzare girman idonnun su kan ASP alamar mamakin yasa sunyi mutuwar zaune yayin da sutin kukan matar nan na karu tace wllh fu wandanda sukai maganar nana karya suke mashi bashi bane haslima a stin yana Asibiti kwance bashi da lfy kwana 4 da sllamo shi kuka kamshi kallon su AsP ke yi na tsawon lokaci knr mai son gano gaskiya Al amari a fuskar su kafin yace sai mun bincika gs………….. “Babu bukata ranaka ya dade don duk wani bincike mu kareshi mganar da matar ta fada gakiyane yayi jinya Asibiti kwan 4 da sallamo shi muka kamashi
Ajiyar xucia ASp y kara safkewa tre da dafe kanshi dake balain saramai bayan ya gama saurare duka baya nan ɗawisu (sunann wanda ya gama kori jababi knn) nan take ya bada umarnin bayan an kafa maau sharuddan masu tsauri ciki kada yai nisa da gida har sai ya wanke kanshi daga zargin da suke mai snn aka fiddo shi
ckn so sda kauna matar nn ta rumgumeshi lkcn da tai arba dda ɗanta daya tilo na miji da ta mallaka adunya cikin shauki tace shalele kana lafiya basu dae cutar min da kai bah ya jikin na ka jin shiru yasa ta raba jikin su wata kalar razana tai tana……….. ..?????????



