Reads
14
Rating
Chapters
10
Time
3h 7m
Babban Goro Book 1 Hausa Novels By Sumayyah Abdulkadir
Language:
Hausa
Synopsis
Shekara ta 1980 Gida ne na gani a bada labari cikin unguwar Gwamna Road dake cikin garin Kaduna, kafatanin harabar gidan an kakkafa ‘canopies’ (rumfuna) da kujeru na alfarma. Gidan cike yake da gawurtattu kuma tsofaffin ‘yan siyasar Najeriya wadanda suka dade ana damawa dasu a siyasar kasar, na jiya dana yau, har ma da na shekaranjiya duk ba’a barsu a baya ba, musamman yankin Arewa.
Reads
14
Rating
Chapters
10
Time
3h 7m



