Reads
23
Rating
Chapters
11
Time
3h 21m
Babban Goro Book 2 Hausa Novels By Sumayyah Abdulkadir
Language:
Hausa
Synopsis
Asibitin da ‘file’ din gidansu yake can suka nufa, basu sha wahalar ganin likita ba, likitan Bayerabe ne. Ya duba ta sosai, sannan ya yi mata B.P ya girgiza kai ya dubi Imam wanda ke rike da hannun daman ta duk da halin da take ciki bata fasa zabga mishi harara ba, harara mai zafin gaske, a lokaci guda kuma tana kokawar kwace hannun nata daga cikin nasa, amma bai damu ba, ko kuma bai ma kula ba da abinda take yi din ba, domin lafiyar ta ce ta dame shi a wannan lokacin.
Reads
23
Rating
Chapters
11
Time
3h 21m



