Reads
76
Rating
Chapters
7
Time
2h 16m
Dama Ni Ce Book 1 Hausa Novels By Jamila Umar Tanko
Language:
Hausa
Synopsis
Wata Zankaɗediyar mata ce ta gifta a cikin wata tsaleliyar mota, akan titin Nasarawa G.R.A, Kano. Hakika matar nan ta hadu, ga kudi, ilimi, ga kyawu duk daga Rabbil samawati. Malaika a zaune take donono a bayan Babur ana ta zuga gudu da ita, amma bata cikin hayyacinta, bata kara sanin inda hankalinta yake ba tun sanda ta yi arangama da wannan Zankaɗediyar matar da ta gifta ta gabansu a cikin tsaleliyar mota. Ta zama tamkar mutum-mutumi, ta daskare kamar kankara, ji take tamkar ba'a cikin wannan duniyar take ba. Tunani ya wurga ta wata sabuwar duniya,
Reads
76
Rating
Chapters
7
Time
2h 16m



