Reads
66
Rating
Chapters
6
Time
1h 57m
Dama Ni Ce Book 2 Hausa Novels By Jamila Umar Tanko
Language:
Hausa
Synopsis
ABUJA Wayar Fu'ad ce ta tashi Nasrin da sassafe cikin magagin bacci take amsa masa kuma alamar tana fushi da shi, dan yau wata guda cur baikira ta ba,saboda yana fushi da ita. Ta in da yake shiga ba ta nan yake fita ba. Nan da nan ta ji baccin da take ji ya gudu, idanuwanta sun wartsake gaba ɗaya, ta bude baki kawai tana mamaki. Ta saki kunne tana zukar bakaken maganganun da yake jero mata daga gani damanya shirya su dan fita suke kawai babu gargada ko kame-kame.
Reads
66
Rating
Chapters
6
Time
1h 57m



