Reads
53
Rating
Chapters
12
Time
3h 23m
Kawar Zuciya Book 3 Hausa Novels By Sumayyah Abdulkadir
Language:
Hausa
Synopsis
Safiyyah na iya jin motsinsa, da sautin takunsa na ilhama a lokacin da yake sanda zai wuce ta gaban tagarta, wanda ya kasance taku ne na girma da haiba na kebabbun maza, ta dade da sanin ba kowa keda irin ‘gait’ dinsa ba. A yau data duba calender sai ta tarar Zayyan ya cika shekaru arba’in da biyu da haihuwa. Takunsa gab-gab irin mai bada sauti, wanda karfin takun ke tafiya tareda tsanantar bugun zuciyarta a daren yau, tamkar takun sautin tafiyar tasa na gaya mata how far the distance between them now. Wannan duka yana faruwa ne a lokacin da Arch.
Reads
53
Rating
Chapters
12
Time
3h 23m



