Reads
49
Rating
Chapters
18
Time
4h 32m
Kawar Zuciya Book 4 Hausa Novels By Sumayyah Abdulkadir
Language:
Hausa
Synopsis
Shi kuma da yake Rakumi da akala ne a cikin taron mata, ya biye musu, ya saki Safiyyah, matar da Zubainah ke da tabbacin sun ci amanar Baba Bello a kanta. Abinda Zubaina ta ji a ranta a lokacin ba zai misaltu ba, amma a fili sai tace. “Ai shi kenan. Kowa yayi da kyau, zai ga da kyau Ya Zubaidah, tunda kun cika aikinku hankalinku zai kwanta yanzu, Mama Allah ya ba ta lafiya, don kuwa ciwonta ba na sugar bane kadai har dana bin kawar zuciya, wanda shima ciwo ne mai zaman kansa dake bukatar magani, da kuma shaidan la’ananne dake taka rawarsa a tare da zuciyar Mamanmu.
Reads
49
Rating
Chapters
18
Time
4h 32m



