Chapter 36: Chapter 36
Ƙarfe 11:30 na safe Na’ima ta buɗe idanunta a hankali jin ƙarar wayarta dake gefen bed, ta juya a kan gadon tana kallon ɗakin ganin ita kaɗai ce a ciki, miƙewa zaune tayi a hankali tana jin ciwon kan ya ragu sosai har ma da zazzaɓin ba kamar da safe ba, janyo wayar tayi a hankali daga kan bedside da ta ajiye shi tun jiya ta ga number ne ke kiranta ta ɗan ɓata rai ta ajiye wayar ta sauƙe ƙafafunta ƙasa tana tunanin zafin da zata ji idan ta miƙe tsaye zuwa toilet, kafin ta dafa gadon ta miƙe a hankali ta runtse idanunta ta buɗe a hankali ta shiga takawa zuwa toilet, sai taji zafinma bai kai na da safen ba yanzu da sauƙi sosai, ta ƙarasa cikin toilet ta tsaya tana kallon kanta a madubin cikin toilet ɗin, gashinta da ya hargitse ta fara haɗewa waje ɗaya ta ƙarasa tana kallon sabbin brush dake ma’ajiyarsu a toilet ɗin gwanin sha’awa, ta zari guda ɗaya ta buɗe ta saka toothpaste ta dafa jikin wajen ta fara yin brush a hankali tana yi tana lumshe idanunta da kumburinsu ya rage sosai amma har yanzu tana jin sun mata nauyi, sai da ta gama brush ɗin tsaf kafin ta soma cire doguwar rigar da ya saka mata da safe, ta haɗa ma kanta ruwan zafi a tub ta shiga ciki a hankali ta zauna tana ɗan runtse idanunta, har ta ji dama dama kafin ta zauna sosai a ruwan, ta kwantar da kanta a jikin tub ɗin gashinta ya zuba a wajen ta lumshe idanunta a hankali tana jin daɗin ruwan, har sai da ruwan ya salamce kafin ta iya yin wanka ta haɗa da alwala cause its almost zuhr ta ɗauro towel da ya tsaya mata a cinya tana mamakin inda yaje, amma ta share ta buɗe ƙofar ta fito tana tafiya a hankali, dai dai lokacin ya buɗe ƙofar ɗakinta, ya tsaya daga bakin ƙofa yana kallonta kafin ya ƙaraso ciki yana cire face cap ɗin kansa ya tura ƙofar ya rufe yana juyowa ya zuba mata idanunsa yana ƙare ma jikinta da ruwa ke bi kallo, ta ɗauke kanta ta ƙarasa gaban madubi a hankali ta zauna ba tare da tace masa komai ba, shima ƙarasa shigowa yayi, ya zo ya jingina da jikin mirrow ɗin yana kallonta yace
“ har kin tashi?” Gyaɗa masa kai kawai tayi
“Ya jikin toh” ta kalleshi sai ta marairaice fuska ta langaɓe kai tace
“Da ɗan sauƙi kaɗan”
“Sorry baby” ya faɗa muryarsa cike da lallashi, sai kuma ya ajiye ledan hannunsa mai tambarin Apple yana kallonta yace
“I went out to get u these” ta kalli babban ledar kafin tace
“Tnk u” ɗaukar ledar yayi yana kallonta yace
“To ki gama shiryawa let me wait for u here” ya faɗa yana tashi daga jikin mirrow ɗin ya ƙarasa gefen bed ya zauna yana kallonta, ta ɗan yi murmushi tace
“Toh” jingina kansa yayi da gadon yana kallonta har ta gama shafe shafenta gaban madubi dan an shirya mata bedroom ɗin kamar dai yadda nata yake kuma ta san aikin anty fadila ne, dan har uban kayan lefenta duk suna ɗakin hakan ya sa ta san bedroom ɗinta ne nan ɗin ba nasa ba.
Tana miƙewa daga kan stool ɗin yace
“u need help” ta girgiza masa kai kawai tana nufar wadrobe ta ciro kayan da zata saka, atampa ce riga da skirt ta ciro underwears da komai ta riƙe a hannu kafin ta juyo ta kallesa ganin ita yake kallo tace
“To zan saka kaya yanzu” iya kallonta yace
“To ki saka mana, ko in zo in taya ki?” Ta ɓata rai ta girgiza masa kai tace
“U shouldnt look” wani dariyar bosawa yayi da ya sa ta tsaya kallonsa baki sake, ganin yadda take kallonsa ya gumtse dariyar yace
“To juyawa zanyi?”
“Eh, ko ka rufe idonka”
“To ai na riga na ga komai jiya har…”
“Banasoo” ta faɗa tana fashe masa da kukan da ba hawaye kamar dama jira take ya tsokaneta, da sauri ya juya mata baya muryarsa da murmushi yace
“Na juya madam”
“Kuma kar ka juyo”
“To hajiya” ya faɗa yana murmushi
“Idan ka juyo ma i can see u” ta faɗa tana fara saka kayan a hankali, tana yi tana kallonsa ko ya juyo, har ta gama saka kayan tsaf da ya amshe ta na bala’i ɗinkin ya zauna ciff da jikinta ta riƙe ɗankwalin a hannunta tana kallon bayansa tace
“Na gama”
“In juyo?”
“Eh” ta faɗa a taƙaice, ya juyo a hankali yana kallonta da murmushi a fuskarsa, ta tura masa baki, yana murmushi ganin yadda kayan ya amshe ta sosai yace
“Fyn girl” bata ko kula shi ba ta zauna a gaban madubi ta fara ƙoƙarin ɗaura ɗankwalin, tayi yafi sau 4 tana suncewa shi dai kallonta kawai yake, ganin ta ajiye ɗankwalin ta ɗaura kanta akan mirrow ɗin ya sa ya taso yace
“In ɗaura miki?” Ta ɗago idanunta ta kalleshi, a shagwaɓe tace
“To ka iya ne?”
“Eh mana na iya wait let me show u” ya faɗa yana ɗaukar ɗankwalin ya tsaya a bayanta yana kallonsu ta cikin madubi, suka haɗa idanu ya mata murmushi yace
“But dont move ur head, stay still haka.” Ya faɗa yana ɗaura tafukan hannunsa a gefe da gefen fuskarta ya tsayar da akanta ya ɗan sunkuyo suna kallon juna ta madubin, ganin ya ɗaura gefen fuskarsa a tata ya lumshe idanunsa ta ce
“Ɗaura ɗankwalin kenan?” Buɗe idanunsa yayi ya miƙe tsaye ya fara ƙoƙarin ɗaura mata ɗankwalin, harda shimfiɗesa a kan mirrow ɗin ya lallanƙwasa inda ransa ya raya masa kafin ya ɗauko ya aza akanta ya fara ƙoƙarin ɗaurewa, wani kallo kawai take masa ta cikin madubi ganin abinda yake mata a kanta har ribbon ɗinta da ta dunƙule gashinta da shi ya fita ya sa ta sa hannu ta riƙe hannunsa tace
“Thank you zan ƙarasa”
“Wait kaɗan ya rage na gama jor” ya faɗa yana ƙarasa ƙulle mata bayan, ya koma baya yana kallon ɗaurin, sai kawai ya fashe da dariya ta marairaice fuska tace
“Yanzu wannan ne ka iya?” Yana dariya sosai yace
“I thought na iya fa ashe ban wani iya ba” ta zuba masa idanu ta madubi tana kallon yacce yake dariya, wallahi bata taɓa ganin yana dariya sosai ba sai yau, and he look 1billion times cuter, jerin fararen haƙoransa suka ƙara ma fuskarsa tsabar kyau, ta sauƙe ajiyar zuciya tana murmushi itama ta sunce ɗaurin ta sunkuya ta ɗau ribbon ɗinta ta sake kama coiled gashinta kafin ta fara sake gwada ɗaurawa, yana kallonta ta cikin madubi yace
“To in bazai yi na ki barshi mana”
“Toh” kawai tace ta ajiye ɗankwalin a gaban madubi ta miƙe tsaye dan ta gaji har hannunta na riƙe mata, ya ƙaraso dab da ita yace
“no zauna, i have something for my baby that’ll complete this look” ya faɗa yana ɗaura hannu a kafaɗarta ya zaunar da ita a kujeran gaban madubin yana kallon gashinta da dis time as pony tail ta kamasa jelar ya sauƙa bayanta, kuma da yake its coiled wato her usual hair style sai waves ɗin suka yi azabar kyau.
Sake ta yayi ya wuce wajen bed da ya ajiye ledar ɗazu, wata daban ba ta apple ɗinba ya fara ɗauko wa ya dawo gaban madubin, ya ajiye ya ciro box ɗin ciki masu matuƙar kyau guda biyu da aka rubuta Cartier in gold rubutu a jikinsu.
Kallonsa kawai take yi har ya buɗe first one ɗin revealing a simple diamond necklace na cartier da ke ta sparkling, ta buɗe baki tana kallonsa idanunta har sun fara cikowa da ruwa, ya kalleta da murmushi kafin ya kalli sarƙar,
“Can i?” Gyaɗa masa kai tayi a hankali,ya zaga ta bayanta ya matsar da gashinta a hankali yana shafa wuyarta, kafin ya saka mata sarƙar around her neck yana kallonta ta cikin madubin, hawayen idanunta ya gangaro freely, ya zuba ma wuyarta mai kyau idanu yadda sarƙar ya zauna yana glittering against her skin. Breathtaking. He was so glad he got this for her last trip ɗinsa, tunda ya gansu ya siyo da sunanta and he has been keeping it with him for sometime now, Sunkuyowa yayi ya sa fuskarsa a wuyarta yayi kissing a hankali da hakan ya sa ta runtse idanunta, ya ɗago kansa ya zago ta gabanta ya buɗe ɗayan box ɗin ya ciro bracelet ɗin ciki mai kyau shima ya kama hannunta yana kallon ring ɗin da ya bata ranar da yayi proposing da ke ƙyalli akan fingers ɗinta, saka mata bracelet ɗin yayi ya kai hannun bakinsa yayi kissing kafin ya sake hannunta ya kai fingers ɗinsa ya share mata hawayen kumatunta,
“U mean the world to me Na’eema” gyaɗa masa kai tayi a hankali muryarta ƙasa ƙasa tace “thank you”
“come baby” ya faɗa yana miƙar da ita tsaye ya janyo hannunta har bakin bed ya zaunar da ita shima ya zauna ya ɗauko ledan gadgets ɗinta ya miƙa mata, he seems happy showing her what he got for her, tayi murmushi tare da kai bayan hannu ta share idanunta, ta saka hannu biyu ta karɓa, ganin kallonta yake ta soma ciro abubuwan ciki, ko wanne ta ciro sai ta kalleshi ta nuna masa sai dai kawai ya mata murmushi, dan he loves how cute and happy she looks unrapping them, har ta gama duka kafin ta langaɓe masa kai tace
“Ni to me zance” ta faɗa idanunta na cikowa da sabon hawaye
“Say u love me” ya faɗa yana matsowa sosai kusa da ita, ta kwantar da kanta a ƙirjinsa, ta saka hannayenta a gefen cikinsa, muryarta ƙasa ƙasa tace
“I dont know how to explain it, i love you, i love u more than life itself, you are my everything, ka bani more than ive dreamt of, amma even without all this, i still love u just as much, ure my home, hubby”
Lumshe idanunsa kawai yayi, with each of kalmarta har ƙasan ransa yake jinta, he could give her the world inda ace its possible.
“Hubby hun? I love the name sosai” Ya faɗa yana Ɗago kanta, yayi cupping yana kallon idanunta kafin yayi kissing lips ɗinta lightly, sa sake kissing like three times tukunna yace
“I love u more than u do, i have another suprise for u, amma sai kin ci abinci, munyi sallah” Ya faɗa yana zura hannunsa ƙasan rigarta ya shafa bare skin ɗin very flat cikinta.
Ta langaɓe masa kai tace
“Another suprise? Isnt it enough?” Bai kulata ba ya miƙe ya nufi toilet, ta daɗe a zaune a wajen tana kallon toilet ɗin kafin ta miƙe a hankali ta soma tattare abubuwan ta ajiye su a inda ya kamata, tana yi tana shafa sarƙar wuyarta fuskarta ɗauke da murmushi.
Yana fitowa daga toilet da alwala ya nufi ƙofa dan zuwa mosque, har ya fita ya sake buɗe ƙofar yana kallonta yace
“Im so hungry” tayi murmushi tana kallonsa tace
“Me too” shiru yayi yana kallonta, ganin kallonta yake tace
“To me zaka ci?”
“You..” ya faɗa iya mata wani shegen kallo, harararsa tayi tace
“za’a shiga sallar toh” janyo mata ƙofar yayi da sauri ya wuce ya sauƙa ƙasa, da murmushi a fuskarta ta ƙarasa ta shimfiɗa dadduma itama ta tada Sallar.
Tana idarwa ta linke hijab ɗinta ta ajiye ta fito a ɗakin ta nufi downstairs walking slowly ko zata sama musu abinci since he said he’s hungry, basket ɗin da ta gani a dinning ya sa ta sauƙe ajiyar zuciya ta ƙarasa ta duba taga lafiyayyun abincin da ke ciki, a nitse ta fara setting table ɗin, tana gamawa yana shigowa, tun kafin ya ƙaraso dining ɗin ta ja masa kujera,
Ya ƙaraso ya zauna yana murmuring “thank you” ba sosai ta wani ci abincin ba tace ta ƙoshi, duk yadda yayi da ita taƙi shikam yaci abincinsa sosai yana yi yana kallonta har ya gama, ya share bakinsa da tissue yana kallonta yace
“My wife” murmushi kawai tayi, dai dai lokacin wayarsa ta fara ringing, ya ɗaga wayar ya kai kunne yana kallonta
“Yes bring it in” ya faɗa a nutse kafin ya katse wayar ya miƙe ya ruƙo hannunta yace
“Its here zo muje” ya faɗa yana riƙe hannunta ya nufi sama da ita, wadrobe ya buɗe ya ɗauko mata gyale ya yafa mata a saman gashinta.
“Whats going on?” Ta tambaya tana kallonsa, bai ce mata komai ba ya kama hannunta ya kaita jikin window ɗin bedroom ɗin nata, ya tsayar da ita a gaban widown ya tsaya a bayanta ya saka hannayensa ya zagayo cikinta kafin kamar mai raɗa a cikin kunnenta lips ɗinsa na brushing ear ɗinta yace
“Look down”
Lumshe idanunta tayi ta buɗe dai dai an shigo da wata sabuwa dal ɗin porsche panamera in white karrr, sleek and shining under hasken rana da wani babban jan ribbon across the bonnet, dealership crew ɗin suka yi parking ɗinshi neatly suka yi stepping aside.
Zaro idanunta tayi ta sa hannu biyu ta toshe bakinta ta hau girgiza kai, ta juyo tana kallonsa hawaye kawai ke sintiri a idanunta ta girgiza masa kai, gyaɗa mata kai yayi yana murmushi, ta sake girgiza masa kai
“Ya Allah!, No, no, no, this is too much pls” ta faɗa tana riƙo hannunsa.
Hannunsa ya kai yayi wrapping a bayan waist ɗinta ya matso da ita jikinsa sosai yana kallon idanunta yace
“Its never too much for my queen, besides tun ranar da kika zama matata na saya miki as wedding gift and today its all urs cause u deserve more than it”
Fashewa tayi da kuka burying fuskarta a ƙirjinsa tana kuka da dariya at the same time, emotions ɗin ita kam yau sun mata yawa
Ya rungume ta tightly a jikinsa yana shafa kanta yace
“Latest porsche girly” ta sake rungumesa tightly tana sake fashe masa da kuka.
Ciro ta yayi daga jikinsa ya kama hannunta ya nufi ƙofa da ita yana faɗin
“Lets go check out ur new ride” ta bi bayansa walking slowly, shima a hankali yake tafiya saboda yadda take tafiya itama a hankali har suka sauƙo stairs, ya tsaya ya gyara mata gyalenta da kyau kafin ya buɗe ƙofar palourn suka fito yana riƙe da hannunta, gaisawa yayi da dealership crew ɗin kafin suyi handing masa keys ɗin da papers da yayi signing suka sake congratulating ɗinsu kafin su shiga service car ɗinsu su bar gidan abinsu.
Sai bayan da suka fita kafin ya juyo ya kalleta suka haɗa idanu, itakam har yanzu hawaye ya gagara daina sauƙa a idanunta, ya kama hannunta ya damƙa mata makullin ya haɗe goshinsu muryarsa ƙasa ƙasa yace “cry cry baby” ya faɗa yana saka fingers ɗinsa ya share mata fuskarta.
Sake shigewa jikinsa tayi ta rungumesa sosai tana kukanta cause she feels like shes living in a dream, shima ya sa hannu yayi wrapping a bayanta ya ɗaura kansa a kanta ya lumshe idanunsa yana patting bayanta a hankali.
“I dont deserve u hubby” ta faɗa cikin kuka, kissing kanta yayi a hankali muryarsa ƙasa ƙasa yace
“Ta miki ko a canza?” Ta ɗago idanunta da ke cike da hawaye ta kallesa suka haɗa idanu ta mayar da kanta jikinsa ta rungume sa tana sauke ajiyar zuciya tace
“I love u so much, i’ll spend my whole life loving u”
yayi murmushi yana shafa kanta dake ƙirjinsa “And thats all i need, just keep loving me the way u do, cause ina sonki sosai Na’eema”
Ɗago kanta tayi daga cikinsa ta zuba masa idanunta shima ɗin ita yake kallo baya ko ƙiftawa, ɗan juyawa tayi babban compound ɗin ganin its empty sai su ƙadai gaban sabuwar motarta, matsowa tayi closer to him, ta ɗaura both hannunta da ɗaya ke riƙe da key ɗin motar a shoulder ɗinsa, shi dai kallonta kawai yake, yadda yake kallonta da mayun idanunsa ya sake tunzura ta, ta yi leaning up tunda ya fita tsawo tayi ɗagyalgyal kawai ta ɗaura lips ɗinta akan nasa, giving him a full kiss on the lips, buɗe idanunsa yayi cause he didnt even see that coming at all, the way it came as a shock ya sa kiss ɗin yake zuwa masa har ƙwaƙwalwarsa, bai san sanda found her waist ba and pulled her closer kissing her back, yayi letting out wani ajiyar zuciya da soft groan yana grabbing waist ɗinta instinctively, yana kissing ɗinta deeply, ganin kamar tsayuwar zata gagare sa ya jinginata da sabuwar motar yana ya sa hannu biyu ya riƙe fuskarta yana kissing ɗinta sosai, itama hannunta ta zagaye a wuyansa enjoying the moment, ganin kamar ya manta inda suke yana ƙoƙarin fara lalube mata jiki yana sauƙe ajiyar zuciya ya sa ta pulling away, breathless but still da murmushi a fuskarta, ya juya ya jingina da motar yana kallonta idanunsa har sun canza kala yace
“Baby.. ull be the end of me, u just shocked the life out of me” ya faɗa yana jin kamar ya sake janyo ta dan ta bar jikin motar yanzu shi yake jingine da motar ita kuma tana tsaye a gabansa not too close.
Ɗage masa gira tayi tace “get used to it” yayi wani dariya yana kallonta cause tf, hes loving this part of her even more yace
“i love this Na’eema pls” itama dariya tayi tace
“Toh she’s all urs, in babu kowa amma” ta faɗa tana rufe fuskarta, like kutusi, shegen mamaki take basa yanzunnan ya rasa ma how to react!
“Even if the whole world is looking, i’d kiss u back, youre mine”
Share maganar tayi tana kallonsa tace “i want to see the inside” tashi yayi daga jikin motar yana kallonta yace
“Bismillah!”
Yana fitowa daga part ɗin Amira ya nufi motarsa, yana ƙoƙarin buɗe motar aka buɗe Gate ɗin gidan, tsayawa yayi a jikin motar yana kallon gate ɗin jiran ganin wanda ya zo gidan da wuri haka, ganin motar gidan Ammi ya sa ya jingina da motar har motar ta ƙaraso cikin makeken compound ɗin tayi parking a can gefe, yasmeen ta fito daga baya, yana kallonta har ta ɗauko wani kyakkyawar basket ta nufo sa tana washe masa haƙora dan tun da suka shigo ta gansa, har ta iso gabansa tace
“ina kwana yaya”
“lfy lau” ya amsa a taƙaice kafin ya kalli basket ɗin hannunta ya ɗage mata gira,
“Ammi ce tace a kawo muku wai” murmushi yayi kaɗan ya miƙa hannunsa alamun ta basa ta miƙa masa ƙasa ƙasa yace
“thank you”
“fita zaka yi ne yaya?”
“Eh” kawai ya faɗa yana nufar part ɗin Na’ima, ta bi bayansa da sauri, ya buɗe ƙofar ya shiga ciki tana biye da shi a baya har ya kai basket ɗin ya ajiye a dining ya juyo ya kalleta yace
“toh muje”
“Anty Na’imar fa?” Ta faɗa tana kallon hanyar sama ganin bata palourn
“Tana bacci muje sauri nake”
“Ko zaka barni anan to kaje ka dawo?” Wani harara ya zabga mata yace
“Bazan barin ba to Wuce mu tafi” jiki a sanyaye ta nufi ƙofa, ya bi bayanta har suka fita a part ɗin, ya nufi motarsa ba tare da ya sake bi ta kanta ba, tana kallonsa har ya tada motar kafin itama ta wuce motar da driver ya kawo ta ta shiga baya tana ɓata rai, dama rahama tace mata za’a yi haka ta musa.
Sai da ya fara tsayawa briefly a office to check on some files, kafin without wasting much time ya bar office ɗin yana amsa gaisuwar staff ɗinsa sama sama dan he’s not here to work at all today.
Apple store ya tsaya ya shiga ciki ya saya mata duk wani latest gadgets da suke da shi, latest iphone, macbook, Apple watch, Airpods da sauransu ba abinda ya manta bai saya mata ba.