⚠️

JavaScript is Disabled

This website requires JavaScript to function properly.

Please enable JavaScript in your browser settings and reload the page.

Chapter 47: Chapter 47

“Haka kawai sai ki ɗauki ƙafarki and go to another country babu knowledge ɗin mamanki, living recklessly acan kamar baki da mafaɗa?! Wallahi, Suhaila, you need to change your ways idan ba haka ba ba ƙaramin nadama bane ke jiranki a gaba, kar ki ga na ɗauki wannan lightly wallahil azeem idan kika sake makamancin wannan abinda kika yi wallahi hukuncin da zan miki daga ke har mamarki bazaku so ba, If you think you can test me, try it and see.”

Sai a lokacin Mummy ta ɗan kalli Ammi amma bata ce komai ba, dan ita fa ba irin wannan faɗan take so ana yi ma Suhaila ba, she didnt like it one bit amma dai she said nothing sai dai deep down she hated seeing her daughter being scolded so openly, yet she knew Ammi had every right.

Sosai Ammi ta mata faɗa ta haɗa da Nasiha kafin tace ta bawa mamarta haƙuri, Suhaila ta kumbura fuska kamar bazata bayar ba kafin tace

“Ayi haƙuri” kallonta kawai Ammi take da mamaki ganin shes not remorseful at all, Salma tace

“Ba komai” maida kallonta Ammi tayi ga salmar ganin bata da niyyar yi ma yarinyar faɗa ta sauke ajiyar zuciya tace

“Allah ya kyauta!” She have alot to say to salma amma ganin lokacin isowar su Mami ya kusa ya sa ta ce ta sallamesu su tafi kawai baƙi ne da ita.
Tuni Suhaila ta miƙe ta fice a parlourn Ammi ta bita da kallo,
ganin kallon da Ammi ta bita da shi ya sa Salma saurin janye hankalinta da faɗin

“Anty mami baƙi? su waye kuma?” Ammi ta ɗan kalle ta tana miƙewa tace

“Eh baƙi” daga haka ta wuce ɗakinta, Salma ta miƙe tabi bayanta tana faɗin

“To ai sai in jira mu gaisa da baƙin kafin mu wuce its not like am in a hurry” dan ta san ran Ammi ya ɓaci ne kuma bata son Ammi ta sake yima suhaila faɗa.

Su Na’ima na gama ƙarasa guntun aikin suka wuce dan yin wanka, bayan sun gama setting table and all, suka bar Fati da saka turaren wuta.

Cikin lace ɗinkin fitted gown Na’ima ta shirya da ya matuƙar mata kyau more especially with hasken da ta ƙara these days sai lace ɗin ya ƙara mata kyau da haske, bata yi kwalliya ba at all a fuskarta dan ji tayi bata son yin kwalliya sai simple ɗauri da tayi ma kanta wanda yasmeen ce ta koya mata shi and its so easy da har ta iya ɗaura shi kullum ta saka native wear shi take yi yanzu.

Ta saka diamond necklace da bracelet ɗinta da Ahmad ya saya mata, har ring ɗinta da ta cire dama yau duk ta maidasu, she looks like yan mata cas cas da ita gwanin sha’awa duk wanda ya kalleta sai ya sake kallonta, Yasmeen da ta saka abaya mai tsada ce ta tayata ɗauko gyalen da zatayi pairing kayan da shi mai ɗan girma mai shegen kyau, Yasmeen tace

“dan Allah tsaya in miki hoto, rahama abeg see natural beauty” Na’ima tayi dariya tana kallon yasmeen tace

“says wacce tafi kowa kyau” yasmeen dake goge camera’s ɗin wayarta tace

“Wane ni taɓ” itama rahama wayarta ta ɗauko suka dinga mata hoto, kafin yasmeen tace rahama ta musu su biyu zata yi posting anjima with the caption #world’sBestin-law ita dai dariya kawai Na’ima keyi, rahama ma ta ce yasmeen ta musu, suna gamawa Na’ima ta bata wayarta tace saura ni da Saif ta faɗa tana ƙarasawa bakin gadon da Saif ke zaune a shirye tsaf duk abinda suke yi yana kallonsu, dawowa jikinta yayi yasmeen ta dinga musu hotuna kala kala, ba ƙaramin kyau sukayi ba ita kanta ta dinga kallon hotunan kafin ta shiga whatsapp ɗinta ta tuttura ma Ahmad with the caption

“ur lil family”

Daga nan ta fita ta kira Mami a waya dan jin ko sun kusa.

Ƙarfe 3:30 su Mami suka iso gidan tare da big Daddy har da su Aryan tare da Ahmad da shine da kansa ya ɗauko su daga Airport.

Na’ima dake cike da zumuɗi ita ta buɗe musu ƙofa, ta tsaya tana Kallon Ahmad dake ɗauke da fauza a kafaɗarsa, Aryan kuma na riƙe da hannunsa, behind him kuma Mami ce dressed elegantly cikin lace mai shegen tsada da ɗaurinta mai kyau a kanta da babban mayafi da ke jikinta she looks so fine kamar ba itace mamar Na’ima ba, Big daddy na biye da ita a baya tall and composed kamar ko yaushe, Ahmad da ke kallonta yace

“Madam ko mu koma ne matsa mana kin bar min parents tsaye”
sai a lokacin ta matsa daga jikin ƙofar idanunta na cikowa da hawaye, Suka shigo cikin palourn Aryan na tafiya ya rungumeta, itama rungumesa tayi tana faɗin

“My darling” Mami suka shigo palourn da sallama murmushi ɗauke a fuskarta ganin how Na’ima is very much comfortable a gidan surukai abinta, bata gama wannnan tunanin ba taji Na’ima ta rungume ta, Ammi da ke tsaye tayi dariya tana faɗin

“Kar ki kadata” ita kam Mami kunya ma taji ta ɗago ta a jikinta tana faɗin

“Mara lafiyar kenan?” Hawayen idanunta ta goge ta tafi wajen big daddy, ya bata side hug yana faɗin

“How are you princess” ta share idanunta tace

“Am fyn” sai a lokacin suka samu suka ƙarasa cikin plaourn aka shiga gaggaisawa da su Ammi da sosai family ɗinsu suka birgeta babu ruwansu abinsu ta dinga kallonsu, su rahama ma suka yi gaisuwa ko wanne fuskarsa ɗauke da fara’a, Suhaila dai kallon Mami kawai take cause now ta gane a inda Na’ima ta gado wannan shegen kyau ɗin nata, tana ganin kyaun dad ɗin Na’ima sosai ba kaɗan ba a tunaninta kyaunshi Na’ima tayo ashe her mum is even more beautiful, kuma Na’ima looks like both of them. Ita dama ranar da fadila ke asibiti bata haɗu da Mami ba dan tunda Amira ta karta mata warnibg bata sake komawa ɗakin ba.

Ji tayi wani jealousy ya sake maƙale mata a ƙirji, ta dinga kallon Mummynta da ke gaisawa da Mami tana yaƙe dan bata san sune zasu zo ba da tuni tayi wucewarta gida tun sanda Ammi tace su tafi,
itama Mummynta is very beautiful but bata kai mamar Na’ima ba ko kusa.

Da yake la’asar ma yayi big daddy da Ahmad suka tafi masallaci dan sallah Ammi kuma da Mami suka tafi sama dan sallah da duk sauran matan ɗakin, Na’ima ta ja Fauza, Aryan da Saif ɗakinta dan suyi sallar tare sai a lokacin Salma ta miƙe taja hannun suhaila suka bar gidan dan danne ranta kawai take yi amma bata son zama ko ina kusa da Mami duk da Mami bata nuna mata komai ba, itama suhaila bata yi gardama ba suka bar gidan dan ta ƙunshi baƙinciki a plaourn nan isashshe from looks ɗin da Ahmad ke bin Na’ima da shi da yadda Ammi da Mami suke ta hira kamar sun saba kamar ba surukai ba har ma da big daddy da shikam dama ba ruwansa.

Sai da duk sukayi la’asar kafin aka dawo aka ci abinci cike da farinciki, Mami sosai taji hankalinta yayi matuƙar kwanciya fiye da zato ganin gidan da Na’imarta take, how she’s so comfortable da Ammi kamar mamarta dan har zuwa Na’imar take ta faɗa mata abu a gefe su ɗanyi magana da su dai sai dai su bisu da kallo, shi kanshi big daddy farin cikinsa ya gagara ɓoyuwa na recovery ɗin Na’ima da kuma yadda ake treating ɗinta a gidan, sosai duk suka sake suka ci abinci, Rahama da yasmeen nata yi ma Mami hira ana dariya.

Basu tashi barin gidan ba sai after isha’, dan already bags ɗinsu na masauƙinsu na wani guess house ɗin big daddy dake lagos, theyll be going back to Abuja jibi bayan sunje sun duba fadila gobe dan dama dan kawai su zo su duba Na’ima suka taho lagos ɗin and Alhamdulillah da sun san ma ta warware har haka da bazasu zo ba, dan basu ga any problem ba.

Ko da suka rakosu compound gabaɗaya zasu tafi Na’ima ji tayi kamar zata yi kuka, ta tsaya a gefen Ammi tana kallonsu har suka gama sallama da Ammi da su yasmeen, big daddy ya bawa su yasmeen da Rahama 1k dollars each yace su sayi kayan kwalliya, at first ma ƙin karɓa sukayi sai da Mami ta buɗe musu ido kafi suka karɓa suka masa godiya, Ammi ma tana murmushi ta ƙara musu godiya.

Ahmad ya buɗe ma Mami ƙofar mota, ta ɗaga ma su Ammi hannu tare da faɗin

“Allah ya saka da alkhairi hajiya, mu zamu koma”

Ammi tace “mun gode sosai Allah ya tsare hanya ya kaiku lafiya” Mami tace

“Amin” tana shiga motar ta kalli Na’ima dake gefen Ammi idanunta a cike da hawaye, ɗauke kanta ta ɗanyi ta ƙarasa shiga motar Fauza da aryan suka shiga tare da ita Ahmad ya kulle motar, Big daddy ma ya shiga baya kafin Ahmad ya zaga zai shiga gaba, ya ɗan tsaya yana kallon Na’ima da har ta fara hawaye, fasa shiga yayi ya dawo inda duk suke tsaye yace

“Ammi ko zata rakasu masauƙin in yaso sai in dawo da ita?” Ammi ta kalleta ganin tana share hawaye tace

“Zaki je?” Gyaɗa mata kai tayi, Ammi tayi murmushi tace

“To kuje mana, sai ya dawo dake” tana goge idanunta tace

“Toh” su rahama suka kama dariya, ita dai Mami kallonsu kawai take ta glass tana jin ƙaunarsu gabaɗayansu na yadda suka ƙaunaci yarta kafin ta kalli big daddy, shima murmushi ya mata dan shima su yake kallo tun ɗazu.

Ahmad ya buɗe mata mota yana kallonta ta ƙaraso ta shiga motar ya rufe ya kalli Ammi yace

“Sai mun dawo” gyaɗa masa kai tayi tace

“Allah ya tsare” su yasmeen sukayi ta ɗaga musu hannu, dan ba daman binsu ne da suma Allah zasu so su rakasu sai yaya Ahmad ya dawo dasu.

Mami ganin Na’ima a motar tace

“Ke kuma ina zaki” share idonta tayi tace

“Raka ku zanyi” Mami ta buɗe baki tana kallonta, big daddy dai murmushi kawai yayi, Mami ta kalli Ahmad tace

“Shine ka biye mata?” Yana driving ya ɗan shafa kansa yace

“Ammi ce tace ta raka ku” mami ta ce

“To ai shikenan”

Kallonta kawai Ahmad ya dinga yi ganin yadda hankalinta duk ke bayan tana ta musu hira suma suna biye mata, sai dariya take, she seems so happy, har suka iso haɗaɗɗen guess house ɗin big daddy da ɗazu sunzo tare da Ahmad ɗin sunyi dropping luggages ɗinsu before going to gidan Ammi.

Har cikin gidan suka shiga, suka zauna a palourn gidan tare da sake buɗe sabon hira, ganin Big daddy da Ahmad na magana yasa Mami ta ja Na’ima ɗakinta dan sosai take son magana da ita akan problem ɗinta na kwanaki.
Tambayoyi ta dinga mata ita kuma tana amsawa Mami tayi shiru tana kallonta kafin tace

“Allah ya fisu, sauƙa na dinga sakawa ana miki a can ɗin ma da sadaqa, kuma ke ma ki riƙe ibadarki na san bakya da wasa da shi amma ki sake riƙe sa da kyau Allah shine gatanki kinji?” Na’ima ta gyaɗa mata kai a hankali. Mami tace

“Yanzu yaushe zaki koma gidanki tunda kince kin bar jin duka wancan abin” Na’ima tayi shiru kafin tace

“Yace wai dis week amma nikam nace bana son gidancan sai dai ya canza min” Mami ta dinga kallonta kafin tace

“Why?”

“Ni kawai bana so ne”

“Shine yace zai canza miki ko ke kika ce ya canza miki?”

“Ni ce nace ya canza min” Mami tana kallonta tace

“To ki ce masa kin fasa zaki zauna a gidanki, meyasa zaki ce ya sake nema miki wani gidan daban bayan ga gidanki Na’ima?” Shiru Na’ima tayi tana kallonta, Mami tace

“Dont do that okay, idan kun sake magana da shi kice kin fasa zaki zauna a gidanki, na kawo miki abubuwa da yawa amma zan kai wa fadila gobe, in yaso idan kin koma gidanki zata kai miki har gidanki kinji” gyaɗa mata kai kawai Na’ima tayi a hankali, Mami tace

“Am so happy yadda kuke zama da su Na’ima, am so proud of u and them too” Na’ima tayi murmushi kawai dan ita dai ta ɗauke su family ɗinta ne halak malak dama.

Big daddy ya buɗe ƙofar yana kallonsu yace

“Dare nayi Na’ima zo ku tafi ya maidaki” ta miƙe a hankali tana gyara gyalenta tace

“Bye Mami” Mami ta sake hannunta da take riƙe da shi tace

“Bye” daga haka Na’ima ta nufi ƙofa ta fita, Mami ta miƙe ta wuce toilet, big daddy kuma ya rako su har mota yana sa musu albarka da Addu’ar isa lafiya.

Lokaci lokaci Ahamd ke satan kallonta yana driving ɗin ganin yadda jikinta duk a sanyaye, ta kwantar da kanta tana kallon window tunda suka baro gidan, can yace

“Baby” ta juyo ta kalleshi, ya ɗage mata gira alamar what is it, ta tashi zaune sosai tana kallonsa tace

“I told Mami dat zaka canza min gida, tace wai u shouldnt” shiru yayi yana kallonta kafin yace

“Why?” Faɗa masa duk yadda suka yi da Mami tayi kafin ta ƙara da

“Kawai kar ka canza min kaji” ya ɗan kalleta yana juya streering for a uturn da hannu ɗaya efortlessly, ya kai ɗayan hannunsa ya riƙe nata yace

“Is that why ure sad? Zan ma Mami magana, its not a big deal to change ur house” riƙe hannunsa da ke cikin nata tayi da ɗaya hannunta tace

“Ah ah kar ka mata kawai ni yanzu na haƙura zan koma nan ɗin”

“Are u sure?” Ya faɗa yana kallonta, ta gyaɗa masa kai tare da ɗan masa murmushi, yace

“Okay tom” komawa tayi jikin kujera ta kwanta tana kallon yadda yake driving ɗin har sannan hannunsa na cikin nata, ganin ba hanyar gida suka nufa ba tace

“Ina zamu?” Kallonta yayi ta gefen ido yace

“Inda mace miki ɗazu” da sauri ta tashi ta zauna tana faɗin

“Ah ah nikam wallahi, kaga ƙarfe nawa kuwa?”

Kallo ɗaya ya mata ya mayarda kansa ya cigaba da driving abinsa ba tare da ya sake ce mata komai ba, har lokacin hannunsa ɗaya na cikin nata, komawa tayi ta zauna quitely a motar fingers ɗinta tangled a cikin nasa tana tunanin inda kuma zasu.

Dan ma kar ta kawo masa gardama ya sa bai sake kallonta ba yayi fixing eyes ɗinsa a titi amma a banza dan ganin sai driving yake baya ce mata komai ta sake tashi zaune da kyau tace

“Ni dai ka faɗa min inda zamu je” sai lokacin ya kalleta ya ɗan mata murmushi tare da sake riƙe hannunta da ke cikin nasa yace

“Patience, baby. Zaki gani ai” ta langaɓar da kanta tayi shiru tana kallonsa, kafin ta kai hannunta ɗaya ta taɓa wayarsa dake ajiye a gefe ta kalli agogo, shiru kawai ta masa bata sake cewa komai ba, ta mayarda kanta ta kwantar a kujera tana wasa da fingers ɗinsa dake cikin nata a hankali.

After what felt like forever suka iso wani very quiet street, ta ɗaga kanta tana kallon gidan da ya tsaya a gabanta, wani tall modern duplex mai shegen kyau, remote na gate din ya danna, gate ɗin suka fara buɗewa smoothly kamar dama su suke jira, ya ja motar ya nufi cikin gidan, ɗan ajiyar zuciya ta sauƙe tana bin gidan da kallo har yayi parking, ya zare hannunsa daga nata tare da buɗe motar ya sauƙa, ta bishi da idanu har ya zagayo ya buɗe mata ƙofar ya tsaya yana kallonta, marairaice masa tayi kamar zata yi kuka tace

“Ammi fa zata ga mun daɗe” miƙa mata hannunsa yayi yana kallonta ba tare da ya amsa maganar da ta masa ba, ta ɗan sauƙe ajiyar zuciya kafin ta miƙa masa nata, ya sauƙo da ita daga motar kafin ya kai hannu cikin motar ya ɗauko mata gyalenta da ke kan kujera ya miƙa mata, ta karɓa ta riƙe a hannunta, ya kulle motar ya kama hannunta suka nufi cikin gidan walking slowly, muryarsa ƙasa ƙasa yace

“Do u like it?” Ta ɗan kalleshi tace

“Miye? Gidan?” Ta faɗa tana kallon gidan da ke nan tar da haske, ya gyaɗa mata kai a hankali, sake kallon tampatsetsen gidan tayi kafin a hankali itama tace

“Its very beautiful” ya ɗanyi murmushi kaɗan yana sake riƙe hannunta dake nasa yace

“Its suppose to be urs, shi ne dama na canza miki, but tunda kince baki so i thought maybe you’d want to see it anyway”

Sake kallon gidan tayi kafin ta girgiza masa kai a hankali tace

“Its very beautiful amma zan koma can ɗin kawai” gyaɗa mata kansa yayi dan yasan saboda Mami tace haka, dai dai suna isowa babban ƙofar shiga cikin palourn, ya saka fingerprint ɗinsa ya buɗe ƙofar palourn suka shiga ciki ya maida ƙofar ya kulle ya tsaya yana kallonta ganin yadda take bin gidan da kallo, interior ɗin gidan is breathtaking, gashi very spacious looking elegant, komai akwai a gidan kamar a turai, ga wasu expensive art masu kyau a palourn banda mad furnitures dake ciki, Na’ima ji tayi ita yar ƙarama a cikin gidan, like she felt small a cikin gidan, ta juya ta kalleshi ganin ita yake kallo ta ɗan masa murmushi, sosai yake kallonta dan babu gyale a jikinta tana riƙe da shi a hannunta, fitted gown ɗin da ke jikinta ya bi jikinta ya mata kyau sosai, ɗinkin very simple yet very beautiful, ɗankwalin kanta shima simple ta ɗaurashi gwantaccen gashinta a kwance luff a gaban kanta.

Ƙarasawa tayi kan kujera ta zauna tana ajiye gyalenta dan bata san tsayuwar me suke a bakin ƙofa ba hakan yasa shima ya shafa kansa ya ƙaraso cikin palourn ya ajiye makullin motar a kan table ya ƙaraso ya zauna a gefenta ya jingina bayansa da kujera yana kallonta yace

“Kina jin yunwa?” Ta Girgiza masa kai tana kallonshi itama tace

“After all the food da muka ci a gida” murmushi yayi kaɗan yace

“Am full too” ta gyaɗa masa kai, ganin bashi da niyyar sake cewa komai sai kallonta yake tace

“Naga gidan to mu tafi” yayi wani murmushi da bai shirya ba yana kallonta yace

“Mu tafi ina?” Ta marairaice tace

“Gidan Ammi”

“Ko ba dai gidan Ammi ba? Shiru kawai tayi tana kallonsa, agogon hannunsa ya cire ya ajiye a table ya dawo kujerar, instead of zama sai ya kwanta a kujerar ya ɗaura kansa a ƙafarta yana kallon fuskarta, itama shi ta zuba ma idanunta tana kallonshi, ya kama hannunta ya ɗaura a kansa yana kallonta, ɗan murmushi tayi kaɗan ta shafa gashinsa a hankali, ya lumshe idanunsa ya buɗe yana kallonta yace

“Ive missed u… so much baby” shafa gashinsa ta cigaba dayi ba tare da tace masa komai ba feeling the softness and silkyness na gashinsa, hakan da take ya sa ya riƙe hannunta tare da gyara kwanciyarsa a jikinta ya juyo gabaɗaya ya ɗaura fuskarsa a very flat cikinta ya kai hannunsa bayanta ya rungumeta sosai.

Ajiyar zuciya ta sauƙe a hankali, ta kai hannunta ta shafa kansa tace

“Hubby”

“Uhm” ya faɗa fusakrsa a cikinta like her little boy, ta nitsa yatsunta a gashinsa tana wasa da gashin tace

“Mu tafi gida kaji” ɗago kansa yayi daga jikinta ya kalli fuskarta his eyes full of longing muryarsa deep with desire yace

“Ive missed u so much Na’ima, ive missed u in ways u’ll never understand. Ko wani second cikin days ɗin da nayi without u is torture, pls spend this little time with me” shiru kawai tayi tana kallonsa har lokacin tana shafa kansa amma ta rasa me zata ce masa, gashi dare sai sake yi yake idan Ammi taga sun daɗe sosai ta kira Mami fa?

Shikam fuskarta kawai yake kallo, his eyes fixed a tiny pink lips ɗinta da yake nan moist kamar ta shafa masa wani abin, ganin she’s lost a tunanin da take ya sa hannunsa a bayan kanta tare da ɗan tashi daga jikinta ya ɗaura bakinsa a nata yayi kissing lips ɗinta, wani ajiyar zuciya suka kawo suka sauƙe a tare, ɗan shiru yayi kafin ya maida bakinsa yayi kan nata ya shiga kissing ɗinta sosai dis time around ya tashi sosai ya jinginata da jikin kujerar yana mata wani irin hungry and desperate kiss, his tongue demanding entrance dan ji yake kamar zai mutu da feelings ɗin da yake ji game da ita, yadda ta sa hannunta ta riƙesa ƙam giving him full access ya sa ya sake birkicewa, hannunshi na roaming a jikinta with urgency, ya sake bakinta ya dawo da kanshi wuyanta kissing her all over like he had been starving for it.

Trembling kawai jikinta yake yi yet ko wani nerve na jikinta yana burning da pleasure, amma yadda yake komai roughly and desperate yasa gabanta ya hau faɗuwa, cause bata tunanin he’ll only stop there.

Ai kuwa he didnt make it far kafin taga ya kama hannunta ya zagayo a wuyansa ya miƙe tsaye tare da ita a jikinsa effortlessly kamar wata baby ya nufi upstairs da ita, she can feel yadda zuciyarsa ke bugawa da ƙarfi a ƙirjinsa, hakan yasa tasan yau she’s finished.

Yana shigowa da ita bedroom ɗin ya sauƙe ta akan gadon ɗakin mai taushi da yaji farin beddings da sauri ta ja da baya tana miƙewa zaune, haurowa gadon yayi, ta matsa baya har can ƙarshen gadon ya biyota har sai da ta kai ƙarshe, ta tsaya tana kallonsa da eyes ɗinta da suka yi wani laushi, batasan meyasa ba in as much as tana son tafiya gida but her body wants to stay back, goshinsa ya haɗe da nata yana sauƙe wani wahalallan numfashi da shi kaɗai ya san me ya ke ji ya cije lips ɗinsa yana jujjaya kansa akan nata yana kallon idanunta da ta lumshe su kirif, sake haɗe bakinsa da nata yayi ya shiga kissing ɗinta yana moaning acikin bakinta da hakan ke saka jikinta vibrating, jin bazata iya daurewa ba ta saka hannayenta a gefen very fyn face ɗinsa ta fara maida masa da martani saboda all of a sudden For reasons she couldn’t explain, every of his touch felt deeper, every kiss lingered longer. Jikinta seemed to crave him more than ever before, he didnt expect her to give in dis easily tuni ya ruɗe ya fara kissing ɗinta hungrier dan yadda ya faro like a starved man, yana neman hanyar da zai saka hannunsa a rigarta amma babu hanya saboda yadda fitted gown ɗin jikinnata ya kamata, yadda yake yamutsa mata jiki yasa ta fara ƙoƙarin zare bakinta a nasa amma fir yaƙi, da ƙyar ya lalubo zip ɗin rigarta ya janye zip ɗin har ƙasa yana sauƙe ajiyar zuciya a cikin bakinta.

Average Rating: ☆☆☆☆☆ 0.0 (0 ratings)

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Home
Account
.st0{fill:#000000;} PDFs
Chapters
Loved