Assalamu alaikum Barka dai ya aiki ya jama’a
Ban ji daÉ—in ganin an É—ora littattafai na ba tare da izini ba
Haƙiƙa da nasan cewa littattafai na da ka siya a wajen Abubakar sabon Gari Market
A website za ka É—ora Wallahi da ban tura masa ba
Saboda haka ka cire su daga wannan site É—in na ka
Shi Abubakar zai mayar maka da kudin littafin ka
Ba ni da bukatar É—ora littafina a website naka
Don Allah ka cire
07032707179
One comment